page 52

5.4K 316 52
                                    

🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨
🚨🚨
🚨

💎💎💎💎💎💎💎💎
*ZAN SOKA A HAKA*
💎💎💎💎💎💎💎💎
NA
*BILKISU ALIYU KANKIA
👸🏼 *QUEEN BK* 👸🏼



🇸🇦 *ZAMAN AMANA WRITTER'S* *((Z.A.W))*🖊
(Gidan zaman lafiya da Amana insha Allah🤜🤛 )













Page5⃣2⃣






Abdallah ne ya shigo cikin wasu 3 quater da body hock Asmah rasa me za tayi tayi, sai ta tsaya kawai tana sosa ƙeya, shiko Abdallah sumar tsaye yayi a wajen tun daga ido baki goshi har hanci duk kallon Asmah suke tun daga samanta har ƙasa, Asmah ko tuni kallon da yake mata ya bata tsoro har ta tsure, cikin rashin ƙwarin gwiwa tace "ya Abdallaaaaaaaah?".

Cikin abunda bai fi ƙiftawar ido ba taga ya iso gabanta, idanunshi ƙyar kan ƙirjinta da sauri ta juya mashi baya tana faɗin "babyna ka fita insa kaya kaji".

Instead taji amsa sai taji shuru, ta buɗa baki da niyar ƙara magana taji an rungumota da ƙarfi ta baya, abuda Abdallah ya fara mata yasa ta kasa magana, duk inda bakinshi ya taɓo a wuyanta da kafaɗarta kissing kawai yake yana fitar da wani nishi da ƙarfi wanda yaba Asmah tsoro, yana ɗora hanunshi bisa ƙirjinta ya saki wata ajiyar zuciya, ita ko Asmah tuni ta ruɗe duk ta tsure ganin yadda Abdallah duk ya fita hankalinshi yana sabbatu wasu abubuwa yake faɗi da ta kasa tantance wane yare yake, cikin zafin nama ya juyo da ita ta gaban shi, kanshi ya tura tsakiyar ƙirjinta yana shinshinawa yana kissing hanun yasa yana zare rigarta ta kafaɗa har yai ƙasa da ita nan idanunshi suka ƙara wagewa domin abunda ya gani, cikin kyarma ya cigaba da abunda yake, ita ko Asmah ko ƙwaƙwaran motsin bata iyayi don jikinta duk yayi sanyi, ganin Abdallah ya raba ta da rigarta tasan abu bana wasa bane, tuni ta fara mashi magiya akan ya rabu da ita, ina bai ma san tana yi ba dan ya riga yayi nisa a abunda yake bai yajin kira, shikan shi ya rasa tantance a wace duniyar yake, ita ko Asmah cike da mamakin yadda Abdallah yasan wannan abubuwan tace,

"Ya Abdallah dan Allah ka bari bana so, ya Abdallah mana bana ce maka za muyi soyayyaba to ka bar abunda kake sai muyi d............" bata ƙarasa ba saboda haɗe bakinsu waje ɗaya da Abdallah yayi, cikin zafi zafi yake sarrafata, ɗaga ta yayi cak ya ɗora bisa bed, tunda Asmah taga ya komo kanta ta fara kuka tana faɗa mashi,

"Dan Allah ya Abdallah wallahi ban iyawa, ba kyau Allah zai yi fushi damu in muka aikata hakan saboda banda tsarki, ban sallah" ta faɗa tana ƙara rushewa da kuka ganin Abdallah ko gezau.

Sai da yayi nasarar rabata da brezierta, kamar wani baby yake tsotsonta, duk jikin shi kyarma yake saboda samun kanshi cikin wani yanayi da bai taɓa tsintar kanshi ba kuma sam baya so a katse mashi jin daɗin da ya fara, shiyasa duk yadda bai son kukan Asmah amman yau kamar wata waƙa mai daɗi yake ji ana mashi a kunnuwa.

Asmah kam ta rasa yadda zatai ta hana Abdallah duk ita ta jama kanta gashi tasan dole ta tsayar da abunnan komai zai ɗauke ta don inshi bai san ba kyau ba ita tasani, ture shi take iya ƙarfinta tana dukan ƙirjinshi amman yadda kasam tana ƙara tunzura shi.

Da ƙyar ta samu ta iya tura shi da sauri ta tashi tana maida lumfashi, a kasalance taga Abdallah ya tsaya yana kallonta galala, ta buɗe baki ne donta fara mai bayani taga ya biyota, tasan ma ko tayi mai bayani bazai fahimta ba barin ma yadda taga ya rikiɗa kamar zaki yana bin namanshi yake binta, da gudu ta fita a ɗakin sai ta koma ɗayan ɗakin da sauri ta kulle ƙofar ganin Abdallah nasan ya shigo, mukulli tasa tana jin yadda Abdallah ke bugawa yana wani irin kuka mai ban tausayi, taji tausayinshi matuƙa sai dai ba yadda ta iya, zamewa tai jikin ƙofar tana fidda numfashi itama tana sakin kukan ta na faɗin,

ZAN SOKA A HAKAWhere stories live. Discover now