page 13

3.5K 244 0
                                    

🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨🚨
🚨🚨🚨
🚨🚨
🚨






💎💎💎💎💎💎💎💎 *ZAN SOKA A HAKA*
💎💎💎💎💎💎💎💎
*NA*
__BILKISU ALIYU KANKIA_
👸🏼 *QUEEN BK* 👸🏼







🇸🇦 *ZAMAN AMANA WRITTER'S (( Z.A.W ))*
(( Gidan   zaman  lafiya da   amana   insha   Allah🤜🤛 ))






wanan page naki ne my aunty na, *RAHEENAT M* *ABBAKAR*  kiyi yadda kike so, QUEENBK na yinki irin sosai d'innan, ki cigaba da sambad'o mana novel d'innan naki mai d'an karan d'ad'i *HALIN RAYUWA* muna biye💃🏻💃🏻





Page1⃣3⃣





wani ne sanya da riga bak'a da jeans fari yasha sneakers suma farare, sai wani uban gilashi da ya k'wama wanda ya rufe rabin fuskar shi, tafe yake yana sharce suman kanshi da comb yazo wucewa, har ya wuce sai ya dawo baya tare da zare gilashin fuskar shi yana kallon ma'u dake ta rizgar kukanta ya d'ad'e yana ta kallanta itako da bama tasan yana yi ba tacigaba da aikinta na kuka,
sai da ya dad'e yana kallonta
kanan ya k'araso wajenta bayan
yagama wani nazari, yana zuwa gunta shima ya samu gu ya zauna
sannan
yace "wetin dey suff girl why u dey cry"
ta d'ago ta kalleshi ba tare da tace mai komai ba
dan bata masan me yake cewa ba,
yaci gaba "y u no gree answer me neh" nan ma ma'u
shiru yace " sorry if u no won ma talk to u then i gas go oo" ya fada tare da
d'aga kafad'a ya tashi kamar zai tafi sai kum wata
zuciyar tace mashi ko ba tajin abunda yake cewa ne duba
da irin shigar ta, nan ya tsugunna
tare da fadin " meya faru ne kina kuka"
sai a lokacin ma'u ta d'ago tana kallon shi duk da ba wai amsar tambayar
shi ta bashi ba, illa na mujiya da ta bishi dasu, haka yai ta jero mata tambyoyi ba amsa sai sadda yace " ko kinyi missing house naku ne, ina ne gidan ku"
tad'an tsagita kukanta tare da fad'in " bamu da gida ai"
yace to ina iyaye naki"
ta amsa da sun rasu,
sai da ya d'ukar dakanshi yad'anyi
nazari kana ya d'ago yana
lashe baki kamar maye yace
ta shi mutafi, ma'u tace ina,
Yace gida mana take ma'u ta mak'ale kafada,
sai
yace muje in kaiki wajen ummata
da k'annena kuna wasa, ma'u
ko jin an ambaci za a kaita wajen
umma hadda yaran da zatana
wasa dasu kuma ga halin da take ciki in bata bishi ba
batasan ina zata kwana ba,
dan tunda ta zauna ma a wajen
ba wanda ya tankata illa ido
da suke binta dashi, dan haka
ta mik'e shi kuma ya amsa y'ar bakkon ta ya fara
tafiya itako ta bishi zugui zugui,
basu dad'e suna tafiya ba suka
isa k'ofar wani d'aki dan ba gida
bane, yasa mukulli ya bud'e d'akin ya shiga yana cema ma'u ta shigo mana, ma'u ta rakub'e bakin k'ofar tana cemai
" to ina umman take naga ka bud'e k'ofar da mukulli ne alamun ba kowa"
yace " ohhhhh shiiiit tare da buga
k'afa ya lura yarinyar na da wayo sosai, amman zai nuna mata yafita wayau cikin sasauta murya
yace " baki ganin magruba ya k'arato shiyasa
na kawo ki nan d'akin nawa ne
kiyi sallah nima zanje masallaci inyi sallar in na idar
sai in dawo muje gida gun umma kinji" ma'u
ta
d'aga kai kawai, sai da ya aje kayan nata a ciki sannan
ya fita ya barta nan tsaye, cikin d'ari d'ari ta k'arasa
d'an single bedroom d'in, sai
da ta k'are ma dakin kallo sannan
ta bud'e wata kofa da ita kad'ai ce a mak'ale a dakin banda da fita,
da ta lek'a sai ta ga abun da
take zaton ganin wato bayi,
tai hamdala ta shiga ta sauke marar ta dan tun a mota fitsari ya matseta, tun tana matse shi har ya daina damun ta sosai, kana ta d'auro alwala, sannan ta fito
ta jera sallolin da ake binta kaf,
bata jima da gamawa ba taji
an turo k'ofar d'akin shine ya
shigo, amman a razane ta
tashi ganin yanayin shi, idanun
shi sun rikid'a sun zama ja
gashi sai layi yake alamun
yasha yayi tatil, a tsorace tace
" dan Allah to muje yanxu wajen umman na gama tun
d'azu"
gani tayi ya kulle k'ofar da makulli ya maida shi kuma cikin aljihu yana tahowa gurinta, 
ma'u
tuni ruwan hawaye ya fara
wanke mata fuska, cikin kuka tace " mallam lafiya"

cikin magana tasu irinta mashaya yace

"lafiyar ce ta kawo haka, kar ki damu baby ki saki jikin ki dani yau gobe sai na kai ki wajen umma"

yasa hannu ya yafito mayafin dake kanta, ma'u ko
da tuni jikinta kaf ya fara rawar
mazari, cikin tsananin kuka
take fad'in " dan Allah ka bud'e mun  k'ofa in tafi wallahi banso inje wajen umma na yafe wlh"
ganin be masan tana yi ba
illa binta da yake, yasa tai taja da baya har sai da
takai bango kuma bai bar
binta ba,
nan ta fara gudu tana zagaye
d'akin tana ihu cecin k'arfin
ta koda wani zai ji ta daga waje yaxo taimakon ta, in tazo wajen k'ofa
ta jijjigata sosai amman ko gezau,
a haka su kai ta zagaye d'akin
ta bashi wahala sosai kan
ya iya kamata, ya cilla ta kan katifar dake shinfid'e a d'akin,
sannan ya koma kanta yana
ta kiciniyar raba ta da kayan
jikinta, itako ma'u cecin k'afinta
take ture shi amman ta kasa,
ta had'a mai da cizo da yagushi da duka,
ganin ko ajikin shi, yasa ta fara waige2 can ta hango
dutsen guga gefen katifar
da k'yar hannunta yakai, ta ko
dauko batai wata2 ba ta samu tsakiyan kanshi tai ta
rabza mai shi, sharaf ya fad'i
kanta da k'yar ta iya ture shi
ta tashi a gigice tana kuka
ta rarumi bakkon ta dan bazata
iya barin taba saboda wallet
d'in abbanta da hotan ummanta
da kuma wannan kayan nata,
sai da taje bakin k'ofa ta tuna
a kulle take kuma mukullin na aljihun shi, dan haka ta koma a hankali
ta zura hannun ta cikin aljihun shi ta zaro mukullin,
sannan ta koma ta bud'e k'ofar
ta fita, gari yayi duhu lokacin
haka ta rink'a gudu yadda
kasan zaki ya biyota, ba ma
tasan inda take jefa k'afafu ba,
har ta iso kan titi bata sani ba
Ga wata sharoon ta shararo
a sitin k'iiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii kawai kake ji.



*Kuyi hak'uri da wannan dan Allah banji d'ad'i ne.*

Muje zuwa

👸🏼QUEEN BK👸🏼

ZAN SOKA A HAKAWhere stories live. Discover now