Haleematu

By Reedahmz

3.9K 279 21

Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifi... More

Haleematu (1)
Haleematu (2)
Haleematu (3)
Haleematu (4)
Haleematu (5)
Haleematu (6)
Haleematu (7)
Haleematu (8)
Haleematu (9)
Haleematu (10)
Haleematu (11)
Haleematu (12)
Haleematu (13)
Haleematu (14)
Haleematu (15)
Haleematu (16)
Haleematu (17)
Haleematu [18]
Haleematu (19)
Haleematu (20)
Haleematu (21)
Haleematu (22)
Haleematu (23)
Haleematu (24)
Haleematu (25)
Haleematu (26)
Haleematu (28)
Haleematu (29)
Haleematu (30)
Haleematu (31)
Haleematu (32)
Haleematu (33)
Haleematu (34)
Haleematu(35)
Haleematu (36)
Haleematu (37)
Haleematu (38)
Haleematu (39)
Haleematu (40)
Haleematu (41)
Haleematu (42)
Haleematu (43)
Haleematu (44)
Haleematu (45)
Haleematu (46)
Haleematu ( 47)
Haleematu (48)
Haleematu (49)
Haleematu (50)
Haleematu (51)
Haleematu (52)
Haleematu (53)
Haleematu (54)
Haleematu (55)
Haleematu (56)
Haleematu (57)
Haleematu (58)
Haleematu (59)
Haleematu (60)
Haleematu (61)
Haleematu (62)
Haleematu (63)
Haleematu (64)
Haleematu (65)
Haleematu (66)
Haleematu (67)

Haleematu (27)

62 7 0
By Reedahmz

Na: Reedahmz
Page 27

Washegari da safe Shamsu yafita dubo results din kannen shi don mu'azzam yana bacci yana zuwa yabiya online aka yi mishi printing yaduba yaga waec din Rabi'a tana da credit uku shikuma umar hudu sannan jamb dinsu ma dai sai godiya ita tana da 149 shi yanada 146 shamsu yadawo gida yasami kowa na nan yatashi za'a yi karin kumallo dayake weekend ya hango Haleematu tana ta shara ya ce Haleematu tace naam Yaya ina kwana lafiya lau bani tsintsiyar jeki huta tace Yaya Shamsu Inna fa yabude manyan idanuwanshi yace bani hakan dayayi sai yabata dariya kawai tasa dariya tamika mashi tsintsiyar shikuma yadda yaga tana dariya har hakoranta suka fito yasa shi jindadi kawai shima yabita da murmushi har tayi mamakin haka duk abinan akan idon inna larai da Baba Laraba da kuma mu'azzam nanfa yafara shara tana tsaye gefenshi tace Yaya wallahi burina inzama Yar jarida ina dauko rahotoni in shiga nan infita can ana cewa ga Yar jaridar nan Haleematu Ibrahim Katagum yace Allah yabamu tsawon rai tace Ameen Amira taxo tace Yaya Shamsu wai zakaci kosai ko waina yace Dan wake nikeso ma Haleematu tace Yaya sai inyi maka ai Amira tace humm tawuce tabarsu.

Inna Larai tafito tace Deeni minake gani haka miya hadaka da shara kaiba mace ba yace Mama aiki yayi wa Haleematu yawa a gidanan da wanne zataji ne ace ga Rabi'a Umar Amira Amma ba mai sa hannu sai dai aka maidaita kamar ba gidan mahaifinta ba gaskiya mama kiduba Inna Larai tace ehhh Lallai sannu uba na Baba Laraba ta taho tace Ubana ba aikinka bane yace Aa idan har banji tausayin ta ba ban rike Amanar da Baba yabarmin ba dasauri Haleematu ta kwace tsintsiyar hannun yayanta tacigaba da shara don batason kokadan yayanta yasamu matsala da mahaifiyarshi Inna Larai taje munafuka zanyi maganinku taja tsaki suka bar wurin.

Mu'azzam dayake cikin daki baice komi ba yakoma yaja mayafi dayaji takowar shamsu nan yafara sake sake a zuciyarshi Shin kodai zargin dayake cikin kanshi gaskiyane Shamsu yana kaunar Haleematu indai kuwa hakane inji wata zuciyar to Lallai akwai gagarumin aiki donkuwa banajin zan iya hakura da Haleematu.

Continue Reading

You'll Also Like

184K 4.2K 65
imagines as taylor swift as your mom and travis kelce as your dad
282K 8.1K 136
"๐‘ป๐’‰๐’†๐’“๐’†'๐’” ๐’“๐’†๐’‚๐’๐’๐’š ๐’๐’ ๐’˜๐’‚๐’š ๐’๐’‡ ๐’˜๐’Š๐’๐’๐’Š๐’๐’ˆ ๐’Š๐’‡ ๐’Š๐’ ๐’•๐’‰๐’†๐’Š๐’“ ๐’†๐’š๐’†๐’” ๐’š๐’๐’–'๐’๐’ ๐’‚๐’๐’˜๐’‚๐’š๐’” ๐’ƒ๐’† ๐’‚ ๐’…๐’–๐’Ž๐’ƒ ๐’ƒ๐’๐’๐’๐’…๐’†."
32.5K 4.4K 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaษ“e shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a...
367K 8.7K 51
"Oh your Jacket." I say a bit louder as he now leans on his car. I move to take it off, however before I could he stopped me. Confusing me once again...