Haleematu (13)

62 5 0
                                    

**Na:Reedahmz
**Page 13

Karfe 10:00am Suna Kano basu samu cunkuso mai yawa ba har bichi yara kuwa basa kuka donkuwa kafin sufito dafamasu shinkafa ta taho musu dashi don gudun yunwa da ruwan ta duramusu a gora tunda sukaci abinci Haleematu (Ummi) tafara bacci bata farka ba har saida sukazo kankiya kamar sun canza da Abdulhalim shikuma nan yafara gyangyadi sai bacci Amma baiyi mai nisa ba kamar na yayarshi don shi ana zuwa charanchi ya farka sukaci gabada wasa da iyayensu Malam yace bayan sati biyu innaje dauko ku mukadawo zamu tashi a gidanan mukoma wani a dan gabanmu kadan duk dai unguwar ne Amman wanda zamu koma da dan fadi kadan nasiya ne Amina tayi murmushi tace Allah sanya albarka Malam yakara budi yadda kake faranta mana muma Allah yacigaba da bamu ikon faranta ma yace Amin inajin dadin addu'oinki Amina Allah ya miki albarka tayi murmushi Tace Amin 12:00 na rana suna cikin garin Katsina Suka sauka donsamun mashin dazai kaisu gida yace Amina hau tahau yadauki Ummi yadorata a cinyar Amina Shikuma yadau kaya yadora gaban daya mai mashin yadau Abdul a tsakiyarsu yace da mai mashin kaimu Kofar Durbi Mai mashi yaja suka tafi Amina suna gaba Malam iro nabayansu har kofan gidansu Amina.

Haleematu Where stories live. Discover now