Haleematu (40)

32 1 0
                                    

***Na: Reedahmz
***40

Shamsu nazaune a office dinsu yanata tunanin halin daya yabar Ummi tunda shi yasan halin mahaifiyarshi batada dadi kokadan Amma zaicigaba da mata addu'a ta shiriya don tafi bukatar hakan ace wai Ummi ma kenan Yar Dan uwanta toh inaga bare wanda batasani ba sam wannan halin ta mahaifiyarshi bayajin dadin hakan Yusuf Bolori ya bugi teburin gaban shi yace haba mutumina karage tunani haka don zai iya haifar maka dawata cuta yace nagode Abokina Amma wallahi banda wani abinda yawuce tunanin ne Yusuf yace Ansa Rana ne Shamsu yayi daria yace dasaura Allah ya kaimu sukafita

Shamsu nazaune a office dinsu yanata tunanin halin daya yabar Ummi tunda shi yasan halin mahaifiyarshi batada dadi kokadan Amma zaicigaba da mata addu'a ta shiriya don tafi bukatar hakan ace wai Ummi ma kenan Yar Dan uwanta toh inaga bare wanda ba...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


SHAMSUDDEEN ABBAKAR SADIQ

Mu'azzam a airport sunje wani aiki da ogansu saukar sukenan yakira Baba Laraba suka gaisa shine take tambayar shi yadda sukayi da Kawu su don tasani shine yamata bayani tace to itama zatayi tunani da shawara sukayi sallama nan yafara tunani daga baya yashare kawai

Rabi'a ke wanke wanke take don Baba Laraba tace Haleematu zazzabi nadamunta ta kwanta kawai duk rashin son Haleematu dai yau ta tausaya mata sosai saboda tsananin zazzabi da ciwon kai amma fa bawanda yayi yunkurin kaita asibiti Amira ce kadai tace sister Ummi kitashi muje chemist tace Amira ban iyawa kije kisiyomin magani koki kira Mai chemist din tace toh tafita batareda Inna Larai tasani ba tazo da yahaya nurse yashigo yadubata yace malaria da typhoid ne yake damunta ta nunawa Amira inda ta ajiye kudin tabishi ta karbo mata magunguna Ummi tace nagode sosai Amira tace bakomi tafice zuwa daki..

OSUN
Yamma lis Shamsu yayi shiri tsaf yaje wurin Mu'azzam da motar Abokin shi Y Bolori yaceda Mu'azzam yayi sauri gashi kofar Base yafito suka wuce joint dinsu na Rana saboda dadin kifin su Shamsu yace kawomin kifi platain with egg Mu'azzam ma yace yayi hadin Suna ta hira bayan ankawo ne sai sukaji sallama suka amsa tace zan iya zama Mu'azzam yace Mata ehh Shamsu nata hararshi yabude kenan saiga wayarshi tana kara ya cirota yace dasu excuse me yadaga Amira ce tagaishe shi tace Yaya Shamsu Ummi ba lfy na Rakata chemist yafara fada saboda haushi maimakon sukaita asibiti yace kaimata wayar tabata waya ya mata yajiki tace malaria ce kawai yace tana shan magani sosai in sha Allah tace sukayi sallama dasu yajuyo Mu'azzam yace waye ba Shamsu yace Ummi ce Mu'azzam yace toh sunje asibiti abinda nike magana Amma wai anbata drugs Mu'azzam yayi dariya yace mutumina kenan muci abinci Husna tace batayi idonta akan Shamsu shiko yahada girar sama data kasa Mu'azzam yace da ita bisimillah tace thank you Mu'azzam yasake cewa shi Dan uwa ne sunan shi shamsuddeen tayi wani fari da ido nice name zanso in zama kawarku don nima bakuwa ce service nazo Shamsu kamar baya wurin yanata shan pepper soup dinshi tace Shamsu Barka da warhaka yadago ido ya kalleta saidataji wani shock

Haleematu Where stories live. Discover now