Haleematu (36)

33 4 0
                                    

***Na: Reedahmz
***36

Baba Laraba tace Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Larai mekikayi haka Umar ma yashigo kenan yazo da gudu yana girgizata shiru Rabia takawo ruwa aka watsa mata bata farfado ba tayi dogon suma Umar yana dagota sai jini wannan buguwa datayi akai taji ciwo nan ya ciccibeta duk hankalin su a tashe sukayi asibiti maza maza sai emergency duk kowa yarasa abinyi dakyar likitoci suka shawo kanta sukayi mata dinki aka rubuto mata magunguna Umar yatafi siyowa bayan sundawo gida kanta sai azabar ciwo tana kwance tunani fal cikin kanta yadda rayuwa ke gara ta Kamar kwallo

Wannan shekarar ce Shamsu yasake biya masu duka da Rabi'a, Umar da Haleematu Amira kuwa dama sa'oine yanzu suke shirin zana waec din jamb kuwa ran asabar zasuyi in sha Allah

Assalamu Alaikum saida gaban Inna Larai yafadi don Baba Laraba kam bayi tashiga saboda rudewar da cikin ta yayi

Shamsu ne da jakarsa a hannu yayi reporting yadawo yasake kintsawa yashige dakinshi ya ajiye jakar yafito daidai lokacin da Baba Laraba tafito itama yace sannunku da gida tace ya hanya Alhamdulillah yasa kai dakin mahaifiyarshi zaune take tayi jugum yazauna ya gaisheta ta amsa tace ya aiki ya amsa da Alhamdulillah sannan yadago yace ina Amira na aikata nan makota yace toh ran asabar dukkan su zasu sake jamb tace Allah ya kaimu ya lura duk bata cikin hayyacinta ya mike yasamu Baba Laraba yace Mama batada lafiya ne eh batajin dadi gajia ce tafi yawa ok shikenan ya doshi dakin haleematu yayi sallama shiru ya leka a hankali can ya hangota kwance a Razane ya shiga ganin goshinta da bandeji yayi tunda tana bacci ya mike yafito yadawo dakin mahaifiyarshi yace Mama miyasamu Ummi tace bata fadama ba tana bacci tace Shine kazo katsareni da ido kamar Kai ka haifeni ko wallahi shamsuddeen kafita idona in rufe akan yarinya nan Shamsu yace Allah ya huci zuciar ki Amma bada wani abu na tambaya yacewa Baba Laraba Baba kema bazaki fadamin ba tace Sayyadi saurin me kake? Yarinya datake da wayonta kazo katasa my gaba kana mana tambaya yace afuwan duk kuyi hakuri dama naga kamar kune yadace yau kuce wane ko wance ba lfy amma idan nafadi abu daya bata muku zucia kuyi hakuri Baba Laraba tace mai mashin ya bigeta duk a kunnen haleematu don ta tashi zatayi bayi taji tattaunawarsu yace Allah ya kare yafito ya ganta kofar daki Inna Larai da Baba Laraba sun fito sun tsaya bata kallesu ba kanta a kasa yace garinyaya hakan yafaru bata ko dago da idonta ba itakuwa Baba Laraba da Inna Larai so suke su kifta Mata ido  taki kanta a kasa tace dashi daga makaranta zan tsallako wani mashin yayimin mummunan bugu yaduba yace sannu tace nagode Yaya a zuciar ta tace Ko don kauna da kakemin bazan hadaka da mahaifiyarka ba Yaya Shamsu zanjure dukkan kunci yace ke tunanin mekikayi tace babu saina exam in sha Allah zakici Inna Larai tace kodai keki shiryamata hakan Aa..

Haleematu Where stories live. Discover now