Haleematu (23)

53 6 0
                                    

Na: Reedahmz
Page 23

Wannan littafin sadaukarwa ce ta mussaman gareki Haleematu Abdul skt

Jakar da Yaya yazo dashi yace tadauka tasamishi dakin shamsuddeen takai Umar yashigo yazauna ya gaida Yaya shima mu'azzam yace dashi wani school da course yacika Yace ATBU ARCHITECTURE saikuma ABU Nan kuma yacika Mechanical engineering kuma ina zuwa wurin dinki  yace dashi Allah ya bada sa'a Ameen Yaya mu'azzam yace gaskiya Shamsu na kokari Umar yace sosai fa ya mike yace bari yaje yadan mike zuwa azhar Rabi'a tace Yaya me za'a dafama anjima yace eh toh idan Haleematu tadawo ina bacci kice tamin irin girkin da data tabamin wani zuwa danayi zata tuna ta turo baki tace Yaya ni miye amfani na Yace kanwata aibance baki da ba Amma jekiyi min medadi toh nan tayi murmushi tace ok duk su Inna Larai da Baba Laraba suna jinsu yayi wucewarshi dakin shamsuddeen ya kwanta itakuwa aka fara shirin girki Baba Laraba tabada kudi aka siyo kayan ciki da nama aka yi mashi dafuwa mekyau itakuwa raba taje tasiyo macroni tahada jelof tasiyo fanta ta kintsa tsaf tana gamawa taje tayi wanka tafito taci kwalliya .

Haleematu tadawo gida tayi sallama bawanda ya amsa mata sunata hira tashigo ta gaishe su suka amsa inna larai ta hausababi kan ta tafi makaranta batagama ayyuka ba waye jakin ta Haleematu tace Inna wallahi Yaya shamsu ne yace saina tafi Baba Laraba tace bakice dashi aikin ki bane tace nafada sukace toh idan kika kara tafiya baki gama ba na lahira sai ya fiki jin dadi tafita sum sum tayi dakinta tana zancen zuci da rokon Allah ya kawo mata karshen wannan rayuwar kunci tacire kayanta tasamu abincinta a yashe gefe taci tayi sallah nan taji Amira nacewa Yaya Mu'azzam yazo dasauri tamike don tasan shi da son girkin gargajiya

Haleematu Where stories live. Discover now