Haleematu (1)

344 13 0
                                    

**Na:Reedahmz
**Page 1
Banyarda amin copy zuwa wani wuri ba

Adam ne zaune a cikin mota yabuga tagumi yana kallon marainiyar Allah tana tallar ruwa a bisa titin Ahmadu bello way ,Wanda kullum inzai wuce sai ya ganta tana a sai ruwa abin yanabashi mamaki matuka saboda ganin mace kuma yarinya karama tana talla bisa babban titi cikin maza kuma duk bata wuce shekara goma shabiyar ba ,yakan yi kokari don ganin yakirata Amman saiyaji nauyi saboda shi ba Ruwan zai siya ba ,soyake yaji miyasa take wannan tallar kuma a irin wannan wurin bata tsoron abinda zaisameta shin kobata da kowane Adam yayiwa kanshi wannan tambayar ,wata ZUCIYA tace kokuma iyayenta basuda karfine ,can yatada motarshi yace da zuciayarshi koma minene zanji in sha Allah. Itakuwa baiwar Allah tana ta fiyowata mai sanyi duk jikinta datti kayanta sun kode sunyi daga daga shin kowacece wanan yarinya kubiyoni donjin wacece mai tallar ruwa yarinya yar shekara shabiyar.

Haleematu Where stories live. Discover now