Haleematu (6)

95 9 0
                                    

*** Na:Reedahmz
*** Page 6
Fita tayi da gudu don tasan idan ta tsaya zai jibgeta kamar yasamu jaka tana ta haki don tana mugun tsorota da ganin fuskar tasa ga uwa uba jibgegiyar belt dinshi da yacire don bugunta , can tadade waje ta hangoshi yafito maza tayi ta boye bayan wani shago saitaga baigantaba ma sannan tafito bayan ta tabbatar yayi nisa tashigo gida tasamesu suna tsakar gida suna hira daga nesa inna Larai tace toh tsohuwar munafuka maza zokidau talla kiyi gaba fara da mai ce duka duka na dubu dayane da Dari biyar inbaki siyar ba nidake tace toh tana matsar kwalla tafita sai bakin tasha don cika umarnin innarta tana zama daga can nesa kuma Adam ne yakawo sako tasha yana fitowa saiyayi kicibis da ita aikuwa yana ganinta yayi wata irin murmushin jin dadi don haka ya tunkareta yana zuwa yayi sallama bata dago ba ta amsa tana jiran yace abashi fara da mai taji baiceba sai jitayi ya ambaci sunanshi Adam Dikko Abdunnasir Dagowa tayi don tabbatarwa da gaskene koko ya abin yake ... Nima nace toh bari nasha Lipton kafinta gama tantancewa

Haleematu Where stories live. Discover now