Haleematu (41)

34 4 1
                                    

***Na:Reedahmz
***41

Yau jamb yafito kowa yanata farin ciki Rabi'a takira Shamsu take fadamishi yace sutafi Cafe dukkansu sune Halilu zaikirashi sai a cire musu tace toh yakira Umar yakara fadamishi duk dacewa Rabia tana gaba dashi Amman shi yafita natsuwa tsaf suka shirya bayan sun sanar da Inna Larai don Baba Laraba ta tafi gidan Kawu Umar Inna Larai tace sai sundawo itama zata fita zuwa gidan tasallah suka tafi sun Isa Cafe suka shiga suka tambayi Halilu aka ce gashi bayan sun gaishe shi yace ina scratch card dinsu suka bayar yace su zauna kawai yashige ciki duk gabansu na faduwa Halilu Zaune yafara dubawa yana rubutawa a gefe kamar haka

UMAR- 179
AMIRA- 195
RABI'A-180
HALEEMATU- 215

Yaturawa shamsuddeen kamar yadda ya bukata yamishi yakuma kirashi a waya sosai yace duk Masha Allah sunyi kokari wannan karon saura sujira gaba yace don Allah karya fadamasu yace dasu ntwrk yafiso zaizo weekend sai ya sanar dasu Halilu yace angama officer in sha Allah Halilu yasamesu yace ga scratch card su adana yanzu ntwrk yakiyi sukaji haushi suka tafi gida.

Tasallah wallahi Yaya Shine yatakura nifa banson Auren Haleematu da Shamsu nawa kartaje ta shanye shi kamar yadda uwarta ta shanye min Dan uwa tasallah tace ni Aida dauka nike bari zakiyi tace ina shiyasa nakeso ki kaini wurin malamin ki Kaji bata da lalacewa ko bazata bari taga yin Allah ba aa tunda bataso ita komi zata iya don hana Auren subhanallah lallai wanda zai bi hanyar shirka kuwa tabewa ya tabbata akan shi ace keda hannunki zaki raba zumunci Yan uwa muji tsoron Allah kada mu biyewa son zuciar mu Tasallah kuwa tayi mata famfo sosai tace da ita Amman kibari gobe muyi shiri na mussaman shikenan angama Inna Larai tace barin tafi gida Tasallah ta taka mata bayan tadawo tasamu Haleematu har ta tuka tuwo Amira tana miya Rabi'a anata danna waya sukayi mata sannu da dawowa ta amsa tace dasu Ina labarin sakamako Rabi'a tace ai ansamu matsalar na'ura sai Nanda kwana biyu Allah ya kaimu yabaku sa'a Amin suka ce tashige daki tace Rabi zoki kiramin Yayan ku a waya Ina bukatar kudi Rabi'a tadau wayar Inna Larai takira shi yadaga ta mika mata suka gaisa tayi mashi korafi akan kayan abinci yace Mama zanzo cikin satinan in sha Allah ai tace bazaka turomin ba yace zantura tace yawwa Allah ya maka Albarka Amin

Husna ta kalli Sofy tace sunan shi shamsuddeen Sholy tadago woww tace amma akwai jinkai fa Sholy tace anya kodai irin halinki gareshi tayi murmushi tace gaskiya wannan miskilin gaske ne daya Dan uwan nashi yafi sakin fuska Mu'azzam kuma kinsan dukkan su sojoji ne Shamsu army ne Mu'azzam Airforce ne Sofy tace kaji manya Amma yanzu yazaayi don gaskiya a yadda kikace zaiyi wuyar samuwa Husna tace da karfin addu'a in sha Allah Sholy tace Allah ya baki Amin

Kawu Umar yace Laraba tunda alfarma yaranan suka nema na Amince akan hakan kibarsu yadda suka ce bazan taba bari asake dagawa ba tace toh shikenan Yaya nizan koma yace Allah ya maidaki lafiya

Shamsu yabiyo jirgi ya sauka a Kano yashigo mota zuwa Bauchi koda yashigo ya biya wurin Halilu yamishi print out din result dinsu yana kofar gida yayi sallama Haleematu ga murna ga kunya kawai ya sha kunu suka gaisa yashigo dakin Inna Larai bayan sun gama tace aje kai mashi abinci yakira Umar a waya kaxo ana jiranka dayake kusa ne Umar yazo Shamsu yace kowa yadage da addu'a kuma kowa yayi kokari
Amira 195
Umar 179
Rabi'a 180
Haleematu 215
S

uka fara ihu murna Umar jikinshi ya mutu Shamu yace karkadamu in sha Allah zanyi working akai .,....

Haleematu Where stories live. Discover now