Haleematu (45)

36 2 0
                                    

***Na: Reedahmz
***45

Shamsu Zaune ya rike kanshi da hannu biyu a cikin office yanata tunanin Miyasa yaki Amincewa da Ummi ne Bayan duk zafin shi tasoshi can dayar zuciar tafara cewa to Miyasa zandamu kaina ne ma buga teburin da abokin aikin shi yayi ne yadawo dashi daga tunanin dayake yace dashi haba maza kada ka tsawaita tunani dayawa mana yace bazaka gane ba kutayani da addu'a dai in sha Allah suka cigaba dawani hirar kafin yace zaifita saiga kiran Mu'azzam yana dagawa yace Angaida mazan fama ya harkoki Alhamdulillah cewar Shamsu Mu'azzam yace gobe zandawo in sha Allah sukayi sallama.

Haleematu tana zaune tagama shiri tsaf don Shiga cikin school tafito ta rufe kofarta saiga Sara White suka gaisa tace kema zaki shiga school kenan tace eh suka tafi tare suna hira don babu nisa Sara White tace ita ajinta biyu Haleematu tace wani course tace business administration Sara White tace baki fadamin Sunan ki bafa Haleematu tace sunana Haleematu ana cemin Ummi Sara tace nice name Ni yar Bauchi ce sara tace garin Masa kenan sukayi daria tace nikuma yar Jos Ummi tace Ashe muna kusa haka sukayi ta hirarsu Sara ta nunawa Ummi lecture hall dinsu tasamu anzo tana shigowa attention dinkowa yakoma kanta tawuce cikin tafiya ta natsuwa a hankali ta nemi seat tazauna itama tana kallon su har darasin farko yashigo ya gabatar da kanshi bayan ya gama ya fita Haleematu zaune tana duba jotting datayi sai wasu Samari sukazo sukayi mata sallama ta amsa Hashim yace Sunana Hashim wannan iliyas wannan kuma Hamza muma duk sabbi ne tace nikuma Haleematu Ummi ake cemin iliyas yace toh shikenan munzama abokai kina hostel ne tace aa waje nike Hamza shine bayada magana cikinsu kawai murmushi yakeyi daga can wani lecturer yashigo masu kowa ya natsu

Husna tace Sholy please ku shirya muje joint dinan anjima ko zansamu sauki Sofy tace hakane mujira ayi ASR tukun Zaifi saura kadan ne fa haka dai tamike cikin natsuwa ta shirya tsaf cikin Kaya mekyau na kamala dayake ita na off tajirasu suyi Sallah bayan sunyi Sallah ne suka fita zuwa joint su ukun suna Shiga ta hango Shamsu duk ta nemi natsuwar ta tarasa tacewa su Sofy kun ganshi Sholy tace kinga Baby ki natsu don Allah dakyar ta natsu Shamsu yana zaune shi kadai suka sameshi sukayi sallama ya amsa kawai yashare suka zauna Husna tace baka gane ni ba ko shiru nawasu dakika yace bansankiba Nice wacce nasameku kwanaki da brother dinka yace ok Sannu shiru yasake ratsa wurin Sholy ta dubi Sofy suka yi shiru ga guy iya guy amma fuska Babu Annuri cikin haka Shamsu ya mike zai tafi Husna tace idan bazaka damu ba kabani phone number dinka yace saboda me? Nine yakamata ince kibani number dinki wani irin zubar da Kaine haka don Allah kudinga Kama kanku niba irin mazajen dakike tunani bane ki kiyaye don Allah banason damuwa kingane Sholy da Sofy mamaki suka tsayayi Husna kallonshi takeyi har ya fita...

Haleematu Where stories live. Discover now