Haleematu (37)

27 5 0
                                    

*** Na: Reedahmz
***37

Shamsuddeen yazauna yace Anya kuwa Ummi bigeta akayi Amman bakomi nasan dazaran naga abubuwa na school dinsu ai shikenan koma miye ake Mata zaizo karshe in sha Allah yafita ya siyo gasassun Kaza guda uku yakawo yabasu biyu a daki yace dayan yakawo Mara lafiya ne itadai Inna Larai batason ya fahimci komi shiyasa bata tanka shi ba haka Baba Laraba yafita yakawai haleematu nata ya zauna ya sata a gaba yace taci ya hada rai kafin taci tace ya isheta tasha ruwa da magungunanta yanata kallonta tace Yaya Shamsu lafiya yace Aa babu komi yafita abinshi

Umar ne yayi sallama ya leko kofar dakin nata yace yajiki tace dasauki Yawuce dakin Inna Larai ya fadamata yadawo sannan yatafi yayi wanka yadawo saiga Shamsu yadawo Shamsu yace ashe kadawo yace ehhhh Yaya bandade ba ok to yashirin jamb yace muna kai infact Kiran min Rabia da Amira ya kira haleematu suka sameshi a rumfar dasuke zama yace toh kusani ran asabar zaku sake jamb Umar kai da Rabi'a ba sabon abu bane kawai kokari zaku dage kuyi kekuma Ummi da Amira yanzu ne farko kudage karku ga nayi cancel din koyan sana'arku inaso ne ku dage ne suka ce in sha Allah oya me kuka sake cikawa ma?

RABI'A:. Ahmadu Bello University Zaria( Biochemistry)
Usman Danfodio University (Pharmacy)

UMAR: Usman Danfodio University sokoto (Architecture)
Bayero University Kano (Estate management)

Haleematu/Ummi: Ahmadu Bello University Zaria (Masscom) Usman Danfodio University Sokoto (Sociology)

Maryam/Amira: Umaru Musa yaradua University katsina (Pol science) Ahmadu Bello University Zaria (Masscom)

Yace hakan ma yayi dafatan zaku dage kuci jamb din sosai don asamu yadda akeso polytechnic kam Naga duk bauchi kuka saka ko sukace eh yace to kai Umar dabaka sa ABU ba yanzu yazaayi kasan inda Nike da mutane kenan baza'a sha wahala ba sosai garama Danfodio Amma Kano ai bama catchment area dinmu bane idan akasamu matsala sai ansiya green card dole Amman bakomi Allah yabaku saa sukace Amin sai wayar Rabi'a tafara kara tamike don Mu'azzam ne yakira tadaga da sallama suka gaisa yace aiki yayi mashi yawa shiyasa tace bakomi yace dama nakira ince Allah yasa kuyi jamb lafiya kuma kiyi kokari sosai tace in sha Allah suka taba hira yace batada matsala ko tace babu yace to ta gaishesu sauran Yan uwanta tadawo wurinsu Shamsu yace Yaya ne halan tace eh tana rufe ido yayi tsaki yace dasu ku dage don Allah ya sallami kowa yace zai kwanta haleematu tazo dakin Inna Larai ta tsuguna tace sai da safenmu Inna ufan batace ba hakanan tamike jiki babu karfi tawuce daki ta kwanta tasha kukanta tace Allah kabani ikon cin wannan jarabawa dakake min cikin zuciarta tace in sha Allah bazan baka kunya ba Yaya Shamsu zanci jamb dina da yardar Allah kodon nasamu canjin wuri da mutane tadaga hannayenta sama tace Allah kabani ikon haye wannan jarabawa dazamuyi kuma ka cikamin burina na son zama yar jarida tashafa saitaji zuciar ta yayi mata sanyi Bacci barawo yasaceta

Haleematu Where stories live. Discover now