Haleematu (11)

74 5 0
                                    

**Na:Reedahmz
**Page 11

Malam iro yace ke Maryam inada halin raguna biyu kuma nayi ita macen ba ya bace? Sai tayi gum bata kara tankawa ba yasawa yayanshi Suna Haleematu da Abdulhalim Saboda Sunan maman Amina ne sai Suke ce Mata Ummi Amman Amin takance mata Ummu Aminatu a kunnenta tana mata waka Bayan wata daya da haihuwar yan biyu Inna larai ta sauka Allah yabata haihuwar diya mace mai makama da Malam iro ranan suna Yarinya taci suna Maryam Sunan Baba Laraba suna kiranta da Amira Umar yayi kanne rayuwa tacigaba da garawa da dadi badadi har yara sukafara wayo cikin wahala da tsangwama irin na Matar uba da kanwar uba shekarar Yan biyu daya da wata daya Amman sun san tsawar inna larai gashi ita bata ganin laifin yayanta watarana Amina tasamu malam iro dace dashi tanason zuwa katsina koda sati guda ne yabata takai a ga yaranta yace bakomi shida kanshi zai kaita taga Yan uwanta tayi sati biyu zaizo yadawo da ita tayi godiya yace in asabar tazo in sha Allah saimutafi tayi ta murna tafito Ashe inna larai ta labe tanajinsu saita wuce tana huci wai itama sai anbata kudi koda bazatayi tafiya ba Malam yace toh don baison fitina itakuwa Amina tana komawa daki taje tafara kintsa kayanta dana yaranta Ashe inna larai ta aikawa baba laraba aiga munafukar zata tafi gida aje hada tsubbu Malam baya ganewa kullum sai yatacewa tafini hakuri baisan lumbu lumbu bace, Baba Laraba tace munfi karfinta keda yayanki ma kunfi karfinta haka sukagama tattaunawa akai bawani mafita har sati ya zago na tafiya malam ya hada sha tara na arziki yabawa Amina don takaiwa danginta yanemo taxi donkaisu tasha Malam yadebo Masu kayansu yasa a motar itakuma tasa yaranta gaba don sunfara tafiya suka shiga dakin inna larai.

Haleematu Where stories live. Discover now