Haleematu (7)

88 6 1
                                    

*** Na:Reedahmz
*** Page 7
Tsayawa tayi cak tana mamakin me kuma yakawo wannan dan gayun data ke gani kullum inzata wuce talla wurin ta sai ji tayi ya katseta da cewa tunanin mekikeyi ne haka ina tambayar sunanki kinyi shiru sai ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta tace bakomai yace to ya sunanki saita samu kanta dacewa malam lafiya ko yace ita takawo haka inason yin magana dake saitace ai kuwa nan tasha kam bazai samu ba yace to inane gidanku tace unguwar nassarawa nake layin gidan liman yace haba kice ke yar unguwarmu ce ta gyada kai alamun eh yace gidan wa tace gidan marigayi Malam Iro Katagum yace nagane gidansu shamsu kenan tace eh yace to bakomai zanzo anjima yamata sallama yayi tafiyarshi ita kuwa tacigaba da sai da abincinta harta gama ta tattara kayanta don komawa gida isarta keda wuya tagaji taji Inna larai nace wa inbata dawo ba nan da awa daya saina sa yayansu yamata mahaukacin duka maza tayi tashiga da sallama ta sauke kayan abincin tayi bayi don wanka da alwala.

Haleematu Where stories live. Discover now