Haleematu (12)

66 5 0
                                    

**Na:Reedahmz
**Page 12

Inna Larai ta amsa sallamar ciki ciki Amina tace toh zamuje idan a zaman mu nabata miki kiyi hakuri don Allah kinsan halin rayuwa, Inna Larai tace ehh dama zakice haka mana tunda kingama mallakemin Dan uwa kuma miji kina nan sum sum dake nasan ba banza zaibiki ba inbahaka ba ke yarinyace daza'a ce sai anrike maki hannu ita dai Amina kanta nakasa tana shiru tajin Balbalin Inna Larai mara tushe tace ayi hakuri nidai Wannan ba dabi'ar mu bace Amman Kiyi hakuri ta tashi tadauki yaranta suna kokarin ficewa daga dakin tana jiyo Inna Larai na cewa ehh dole kice haka tunda kinasamun abinda kikeso Allah yasama karki dawo inkintafi duk yayanki tafito daga cikin gida tana share hawayen fuskarta ta hango Malam da me taxi jikin motar suna jiransu yataho dasauri yace lafiya dai Mai hakuri tace bakomi Malam mutafi zamuyi magana in munje yace to shikenan barin sallami Larai yana xuwa yasameta yace ga dubu uku in sha Allah gobe zan juyo ki kula da yara da gida takarba ba sannu Nagode kamar tayi ajiya tace dashi Malam inkaso kajirata saitagama hutun saiku dawo tare da tunda kullum rashin adalcinka karuwa yakeyi yakalleta yace rashin adalcin minayi maki tace oho kaida Allah yace toh nagode muntafi tace asauka lafiya mijin yarinya ko kallonta baiyi ba yayi ficewarshi suka nufi tasha sun isa tasha karfe 7:00am suka samu motar katsina Bus direct Malam iro yasai ticket uku Amina tace yanaga uku bayan biyu ne koka manta yace Mata aa rike yaranan a kafarki daganan har Katsina akwai wahala tayi mishi godiya da addu'oi yayi murmushi yace shiyasa nike kara sonki Allah ya kara mana dankon soyayya tace Amin karfe 7:30 mota tadauka hanya sai dakin Kara cikin ikon Allah.

Haleematu Where stories live. Discover now