Haleematu (38)

27 4 0
                                    

***Na Reedahmz
***38

Komin Nisan dare gari zai waye dinki da akayiwa haleematu yawarke sarai tasamu sauki jikinta yana dakyau dayake aikin gida ya ragu akanta tunda Yayan su yace dole a raba aikin tunda gasu har su uku Inna Larai tayi masifar tagaji tahakura da hakan tunda itama tasan daidai

Shamsu yatafi osun yau don Kiran gaggawa da aka mashi ko cikakken sallama baiyi dasu ba yatafi ... Haleematu Haleematu Inji Inna Larai dasauri tazo tsakar gida tace gani ungo kije kasuwa kisiyomin kayan hadin yaji tace toh tadauki hijabinta tafita sukayi kicibis da Amira tayi kamar zata bigeta Haleematu ta kwace mata

OSUN

Mu'azzam ne yakira Shamsu Akan yanaso su hadu bayan Isha yace officer kenan tasamu ko yace kai malam bakada dama sukayi hirar su kowa yakoma bakin aiki zuwa bayan sallah Shamsu ya shirya don haduwarsu yasamu Mu'azzam a wani joint yazauna saiga shi yazo bayan gaisuwa karna batama lokaci dayawa Shamsu yayi daria yace ji yadda kake magana kamar Kana zance suka sa dariya yace dama nakira kane akan wani batu yace inajinka inason ace Auranan idan Rabi'a tashiga aji daya don munyi waya da Kawu Umar yana cewa gara ayi kafin sufara jami'a Shamsu yace ehhhh toh gaskiya nima zanso hakan saboda jami'a fa ba tabbas kar a samu wanda zai hure masu kunne Mu'azzam yayi dariya yace nifa nasan babu komi bawanda zai hurewa Rabi'a kunne a kaina Shamsu yace kai banson cika baki duk fa munsa jami'a fa amma a shawara mu roki Kawu har sufara aji daya yace toh shikenan Allah ya rufamana asiri Amin nan suka kira Kawu Umar a waya suka bayyana mishi dalilansu ya gamsu da hakan yace babu komi ai Kamar yanzu ne sukayi sallama dashi sukayi order drinks da fish pepper soup Suna ta hira bayan sun gama sai Shamsu yace gaskiya nan yayi zamuna zuwa Friday da weekend kawai Mu'azzam yace shikenan kuwa suka kira waiter Shamsu yaciro ATM yabukaci bills waiter Yace sorry amma anbiya Shamsu yace who yace shima bai saniba kawai ta bukaci bill dinku Mu'azzam ohhhhhhh dama Mace ce eh oga Shamsu yace toh may be mutanen kane Waiter ya kallesu yace tace sunanta HUSNA a tare sukace Husna anyways mungode but dukkan mu bamu santaba suka mike cike da mamaki kowa yatafi inda yake

Yau asabar su haleematu tsaf suna shirin zuwa zana jamb Inna Larai ta kirki aiki dazai batawa haleematu lokaci kuma kowa da center dinshi duk sunfita saura ita kadai tanayi tana kuka Baba Laraba tanacewa sannu mai idon kuka batace Kala ba tagama yin latti dakyar tasamu Keke Napep zuwa GG Bauchi shine center dinta tana zuwa kofar shiga invigilator tace ke cikin tsawa ta tsaya cak kofar hall...

Haleematu Where stories live. Discover now