Haleematu (33)

56 5 0
                                    

Na: Reedahmz
Page 33

Shamsu yayi kukan kura yadaki kofar sai data balle yaga Dan tala yanata kici kici ya yagawa Haleematu riga daya riko shi sai bugu balle ga bugun soja Haleematu kuwa sai kuka ta dunkule tunda dama ya barka riga da hijabin ihu yake mutane suka taru anata kokari kwace shi hannun Shamsu Amman ina zuciya ta baci sai bugu yake ya fasamishi baki ana haka sahura tashigo da gudu don ance mata gida ba lafiya dakyar aka kwace Dan tala Shamsu yanata hakki yace shege lallace wato irinku ke bata yara a lungu ko dan iska..

Inna Larai tace lafiya haryanzu yarinyar nan bata dawo ba nan da gidan yaya sai tajima Baba Laraba tace ko tabi wani waje ba Larai tace zata aikata ga Yayan su shima shiru balle Amma barin kira wayarshi tayita kira bai dauka ba tace toh yashiga wani wuri can tace barin kira sahura din inji ko Haleematu tabar gidan tana kira yagama ruri itama batadaga ba yaune gobe harta bar tace da Baba Laraba kinga sahura bata dau waya ba can saiga wayar sahura tace Larai wallahi zankai danki kara yau basai gobe takashe wayar hankalin inna larai yatashi tafadawa BABA Laraba furuncin sahura gashi takashe waya duk abinda akeyi Mu'azzam najinsu yafito yace lafiya suka fadamishi yace barinje Inna Larai da Baba Laraba sukace mutafi tare gidan dai dai kofar gidan suka hango cincirondon mutane nan suka ratsa suka shige zauren sahura kuwa sai ashar takeyi shamsu yace sai yakarairaiya Dan Tala yacire rigarshi yasawa Haleematu yace tamike su tafi sai gasu mu'azzam nan sahura tamike tace yauwa gara dakikazo da kanki tace kinga abinda danki yayiwa dana mu'azzam yace wai meyafarune nan shamsu ya zayyana komi yace da Dan Tala dayasha duka anyi haka ko ba'a yi ba yanzu insa me belt yana rawar jiki yace anyi sahura tace karya ne sharri ne Larai tace Shamsu miye yabiyo dakai nan yace Haleematu na rako saboda tafadamin yadda duk randa tazo aika nan sai yatare ta shiyasa nabiyo ta kuma sai gashi nagani da idona mu'azzam yace muje gida don Allah baba Laraba tace gida a ina kun daki dan mutane sai sauran yan unguwa sukace ya kwana biyu yana lalata yara anfadawa mahaifiyarshi taki daukar mataki Alhamdulillah da Allah yakawo shamsu sukace kutafi abinku kowa ya watse yabar sahura tana kumfar Baki suna isa tace Shamsu ashe bakajin maganata cewa Inna Larai daga can sai ga sallamar Yaya Umar....

Haleematu Where stories live. Discover now