Haleematu (34)

33 4 0
                                    

Na: Reedahmz
Page 34

Ya Umar sannu da zuwa inji Baba Laraba Inna Larai tayi kas dakai don batasan miya kawo shi ba mu'azzam yafito da tabarma ya shimfida yace kawu bisimillah yazauna yace ina yaran duka aka kirasu duka kowa ya zauna kai a kasa yace wai mike faruwa a gidanan don dazu Shamsu yajemin da wani batu wanda dole ne saina shiga ciki Ke larai miye yasa bakyaso Shamsu ya auri Ummi? Inna larai ta sunkuyar dakai kasa tace Yaya nifa bance banaso ba ai duk karin zumunci ne yace to bana so inji wata baraka

Sannan ke laraba baki kyauta ba akan hukunci dakika yanke akan mu'azzam kokadan wai ni in tambayeku shin ko kun manta cewa Ummi Yar Ibrahim ce? Wallahi duk wanda keson raba zumunci Allah shima zai rabashi da rahamar sa daga yanzu bana so inkara jin wani abu yasake bullowa daga gareku ku biyun kunyi watsi da Amana da aka barmaku kuna azabtar da marainiyar Allah gaskiya ku gyra halayyarku suka ce sungode saboda sunfi kowa sanin halin Yayan nasu kaifi daya ne ya kuma ce zai koma yaga lokacin daya dace a hada ayi auren gabadaya bayason bata lokaci a hidimar duka
B

ayan yagama masu nasiha ya rufe taro da addu'a dakuma Allah ya kara basu ikon rike zumunci suka amsa da Amin yatashi yayi Masu sallama Shamu da Mu'azzam sukayi mashi rakiya har waje yace da Mu'azzam kayi hakuri wani hanin ga Allah baiwa yace kawu nadade da karban hakan yace yawwa dan Albarka Allah yasaka maku da alkhairi Amin suka ce Mu'azzam yabashi dubu biyar hakama Shamsu yatafi suka koma cikin gida nan suka tarar da su zaune Inna Larai tace hamshaki zo mana wato ni mahaifiyarka kakai kara ko? Yace wallahi mama bahaka bane inason ku gyara ne wannan rayuwar dakukeyi tace ehhh sannu toh nikake fadawa haka aa ki gafarceni Mama banda wata hanya data wuce wannan Baba Laraba tace aini nakasa cewa komi tundazu shin mi yarinya kedashi hmmmm kutashi kubani wuri Haleematu tagama komi saura miya Shamsu yace sannu baby cikin rada murmushi kawai tayi itakuwa Rabia ko kallo bata ishi Mu'azzam ba yanata danna wayarshi tagaji tace Yaya yace ina list danace kiyi ohhhhhhh namanta kayi hakuri yace shikenan naji kiyi anjima tace in sha Allah yamike yabarta cikin tunanin yanzu haka zaije yayi ta mata a can inda basuda kowa lallai wannan dasake sosai.

Haleematu Where stories live. Discover now