Haleematu

By Reedahmz

3.9K 279 21

Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifi... More

Haleematu (1)
Haleematu (2)
Haleematu (3)
Haleematu (5)
Haleematu (6)
Haleematu (7)
Haleematu (8)
Haleematu (9)
Haleematu (10)
Haleematu (11)
Haleematu (12)
Haleematu (13)
Haleematu (14)
Haleematu (15)
Haleematu (16)
Haleematu (17)
Haleematu [18]
Haleematu (19)
Haleematu (20)
Haleematu (21)
Haleematu (22)
Haleematu (23)
Haleematu (24)
Haleematu (25)
Haleematu (26)
Haleematu (27)
Haleematu (28)
Haleematu (29)
Haleematu (30)
Haleematu (31)
Haleematu (32)
Haleematu (33)
Haleematu (34)
Haleematu(35)
Haleematu (36)
Haleematu (37)
Haleematu (38)
Haleematu (39)
Haleematu (40)
Haleematu (41)
Haleematu (42)
Haleematu (43)
Haleematu (44)
Haleematu (45)
Haleematu (46)
Haleematu ( 47)
Haleematu (48)
Haleematu (49)
Haleematu (50)
Haleematu (51)
Haleematu (52)
Haleematu (53)
Haleematu (54)
Haleematu (55)
Haleematu (56)
Haleematu (57)
Haleematu (58)
Haleematu (59)
Haleematu (60)
Haleematu (61)
Haleematu (62)
Haleematu (63)
Haleematu (64)
Haleematu (65)
Haleematu (66)
Haleematu (67)

Haleematu (4)

111 6 0
By Reedahmz

**Na:Reedahmz
** Page 4

Bayan ta kamalla nafilarta ne ta duba lokaci saitaga 4:15 ta nade sallayarta ta koma bisa wata karamar katifar dataji jiki ta kwanta tayi shiru bacci barawo yasaceta bata tashi ba saiji tayi an kwada mata duka a bayanta buden idon da zatayi saitaga Ashe Inna Larai ce bisa kanta tace shegiya kin kwanta bazaki tashi kiyi aikin dake gabanki ba yanzu har shida saura saboda kinga kwana biyu na zubamiki ido ko tadago kai tace inna kiyi hakuri inna Larai tace tashi kafin inkara miki ta tashi simi simi ta dau buta taje bayi tayi alwala don gabatar da sallar asuba data makara . bayan ta idar ta tashi tattara dakin tafito ta nufi dakin inna Larai ta durkusa bisa kafafunta tace INA kwana inna yatsine ta amsa lafiya lau tajuyo ta dubi baba laraba tace INA kwana tace hakima yanzu aka ga damar tashi ta sunkuyar da kanta tayi shiru inna Larai tace toh kitashi kije kisiyo taliya wa yara don karsuyi lattin zuwa makaranta inkin dawo ki tattara wanke wanke kishare tsakar gida ki kuma wanke bayi don yau ba tallan ruwa zaki ba fara da mai zanfara doramiki ta dago da sauri tace inna makaranta ta fa yaushe zankoma kece kikace wannan sati inna Larai tace to babu maganar makaranta yanzu don nakashe damekikeso inzauna inci dake kallonki zan zauna inayi bakya tsinanamin komi caraf baba labara ta karba algunguma inbakiyi tallar ba dame za'a ci dake kinyi wiki wiki da ido zaki tashi anan ko saina mauje ki takai mata hannu a guje tafita tana kuka mai cin rai INA wannan zaluncin zai tsaya ne ya Allah kana gani tadauki kula takoma ta karbi Dari biyu don zuwa siyo taliyar......

Continue Reading

You'll Also Like

3.5K 284 44
labari me cike da darasi, kudi ba Shi ba ne komai Wanda Kuma kake ganin Bai isa ba sai kaga ya isa, labarin yarinyar da ta taso cikin kwazzabar mutan...
40.2K 888 90
Continuation of Modesto story who happens to intercourse with friends,mature,classmates,strangers and even family...
181K 4.1K 65
imagines as taylor swift as your mom and travis kelce as your dad