Haleematu

By Reedahmz

3.9K 279 21

Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifi... More

Haleematu (1)
Haleematu (3)
Haleematu (4)
Haleematu (5)
Haleematu (6)
Haleematu (7)
Haleematu (8)
Haleematu (9)
Haleematu (10)
Haleematu (11)
Haleematu (12)
Haleematu (13)
Haleematu (14)
Haleematu (15)
Haleematu (16)
Haleematu (17)
Haleematu [18]
Haleematu (19)
Haleematu (20)
Haleematu (21)
Haleematu (22)
Haleematu (23)
Haleematu (24)
Haleematu (25)
Haleematu (26)
Haleematu (27)
Haleematu (28)
Haleematu (29)
Haleematu (30)
Haleematu (31)
Haleematu (32)
Haleematu (33)
Haleematu (34)
Haleematu(35)
Haleematu (36)
Haleematu (37)
Haleematu (38)
Haleematu (39)
Haleematu (40)
Haleematu (41)
Haleematu (42)
Haleematu (43)
Haleematu (44)
Haleematu (45)
Haleematu (46)
Haleematu ( 47)
Haleematu (48)
Haleematu (49)
Haleematu (50)
Haleematu (51)
Haleematu (52)
Haleematu (53)
Haleematu (54)
Haleematu (55)
Haleematu (56)
Haleematu (57)
Haleematu (58)
Haleematu (59)
Haleematu (60)
Haleematu (61)
Haleematu (62)
Haleematu (63)
Haleematu (64)
Haleematu (65)
Haleematu (66)
Haleematu (67)

Haleematu (2)

193 10 0
By Reedahmz

**Na: Reedahmz
**Page 2

Shigowarta gida kenan bayan tagama yawon tallar ruwa ,kafin ta shigo ta tsaya ta leka cikin gida taga ko Akwai wani tsakar gida saita ga babu kowa a hankali take tafiya batason kowa yaji takunta don yau tadade har bayan magrib ,tana isowa daidai kofar shiga dakin datake kwana saitaji saukar tsawa kamar faduwar aradu Juyawar dazatayi saitaga Ashe Baba laraba CE shin Yaushe tazo kuma cewarta yanzu zatakaramin matsi bayan Wanda Nike ciki batagama tunaninta ba taji muryar Baba laraba tana shegiya munafuka daga inakike yanzu tsamo tsamo dake kamar kazar da ruwa yayiwa duka ? Ta durkusa bisa gwiwoyinta tace Baba anzo lafiya? Tace yar jakar uba daban zo ba kya ganni haka ,daga INA kike dama andade anafadamin yawonki yayi yawa ,tace kiyi hakuri baba wallahi Ruwan ne baikare dawuriba yau shiyasa kuma Inna Larai tace karnadawo ban siyar ba don saitamin duka ,sannan banda abinci yau ,Baba Laraba tazaro ido tace toh uwar sharri Ashe halin uwarki yana nan yana yawo cikin jiniki,sai ga Inna Larai tafito daga daki tace ooh ni Larai duk yadda Nike kula dake sharrin da zakimin kenan tobari kigani tawawuro sanda sai kuwa baba laraba tace barta zanmiki maganinta kawo kunne kiji....... Ni ma dai bansan mita fadamata nace barin kurbi ruwa indawo...

Continue Reading

You'll Also Like

35.2K 845 89
Continuation of Modesto story who happens to intercourse with friends,mature,classmates,strangers and even family...
32.3K 4.4K 54
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a...
49.1K 2.6K 26
Dan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa......
172K 3.9K 63
imagines as taylor swift as your mom and travis kelce as your dad