Babi Na Talatin Da Uku (33).

688 141 14
                                    


Abuja, Nigeria.

Zaune yike surrounded by his loved ones, mutane daga kusa da nesa duk an zo taya sa murna, har mutane from other countries sunzo dan gracing auran Bakhtiar da Ni'imatullah. Tunda suka shigo masjid din hankalinsa yayi nisa cikin tunani, tunanin da be daina ba har sai lokacin da aka yi announcing loudly cewar

"Alhamdulillah an daura auran Bakhtiar Abdul-Gaffar Al-Arab da amaryar sa Ni'imatullah Abdallah El-Yaqoob ana kuma musu fatan Allah ya basu zaman lafia da kuma zuri'a dayyiba". Duk Jama'an da ke cikin masjid din aka ansa da Ameen. Khalifa Al-Haydar da ke zaune kusa da shi ya juya ya kallesa suka hada ido yayiwa kawun nasa murmushi kan yace masa congratulations.

Nan da nan wuri ya kacame kowa fatan sa suga Bakhtiar suyi masa Allah sanya alkhairi, ga makada da maroqa sai zabga kirari suke ta yi, masu hoto na aikinsu. Mutane manya masu fadi a ji a qasa duk sun zo wurin bikin, wanda basu sama zuwa ba sun turo yaransu koh personal assistants nasu to represent them. Ji yayi an dan shafo sha, koh da ya juya ba kowa ya gani ba fa ce Sudais Aadam Abiso kyakyawar fuskar nan nasa dauke da fara'a.

'Sai kace ba daga cikin Inno Marte ya futo ba'. Bakhtiar ya fadi a zuci amma a fili murmushi kawai yayiwa Sudais din. Shikuma Sudais on his own part, hannu ya miqawa Bakhtiar suka yi musabaha kan shima ya nuna farin cikin sa sannan ya musu fatan alkhairi. Tsayawa kusa da Bakhtiar din yayi aka dauke su hoto. Bakhtiar kam tun tsayuwar sa da Sudais abu daya yike ta hangowa, tsananin kammanin sa da yayarsa Suraiya Abiso. Suna matukar kama sosai da sosai, da ka gansa ka san cewa dan uwan Suraiya ne.

'Especially when he smiles'. Bakhtiar thought.

Idanunsu daya sak, ga dimples da yike da shi itama Suraiya ta kasance tana da su. Har wasu halaya na Sudais yina matukar yiwa Bakhtiar kama da na Suraiya. A ranar dai ya rasa me yasa tunanin Suraiya Abiso yayi masa yawa a zuciyar sa. Sai da ya gama gaishe gaishe da mutane tukun ya shiga motar sa na alfarma me qirar Chrysler ya zauna gidan baya driver na gaba na jansa ga kuma uban convoy din motocin Arab Corp da na Khalif group of companies suka dau hanya zuwa farmhouse din khalifah Al-Haydar a inda aka shiryawa maza yar walima. Koh da suka isa most of their guests were there already. Farmhouse din an gyara shi anyi top notch decorations wanda aikin Laylah Al-Haydar ne, matar khalifah Al-Haydar kuma surukar Sahar Al-Haydar (who misses the Al-Haydars?). Vast array of chefs ne both foreign and local ones sukayi catering for the event saboda yanayin Calibre din mutanen da ke hosting event din da kuma mutane da zasuyi gracing event din with their presence dan haka abinci tunda local dishes dinmu na Nigeria, zuwa Lebanese food to Indian and Italian cuisines duk anyi da so many other continental dishes. Kowa ya ci ya sha anyi hamdala, masu gudumawa sun bayar by asr taro ya watse da yike maza ba ruwansu da wani kade kade da raye raye. Su dai mata suna can gidan Sahar Al-Haydar ana ta sha'anin biki. Immediately ana watsewa Bakhtiar ya wuce cikin farmhouse din zuwa dakin da ya sauka. Yana shiga straight bathroom ya wuce ya shiga yayi wanka kan ya futo ya shirya tsaf cikin wani material pearly white wanda ya sha aikin alfarma in different shades of brown, hular kansa ma brown ne haka takalmin sa wanda custom made Giorgio Armani design ne made with original animal skin ga uban kamshin da yike ta yi na different varieties of designer perfumes. Sosai ba kadan ba Bakhtiar yayi kyau abunsa, ga idanun nan nasa manya, eyes that spoke of so much power and arrogance sun sha black Kohl as usual. Sai da ya qarewa kansa kallo a wall length mirror inda ke dakin kan ya futo satisfied with his look. Har yayi hanyar waje ya tuno da wani abu ya juya ya koma ciki ya buda bedside drawer ya ciro wani dan karamin jewelry box ya saka a pocket dinsa kan ya juya ya wuce waje. Driver na gani futowar sa ya buda masa gidan baya ya shige aka rufa qofar, khalifah da some few friends na Bakhtiar wanda mostly business associates nasa ne suka shiga motoci aka ja su basu tsaya koh ina ba sai gidan surukan Bakhtiar Abdul-Gaffar Al-Arab.

Gidan cike yike dam da Jama'a sai sha'anin biki ake ta yi, tunda akayi announcing isowar su aka buda heavy gates din mansion din already an musu making provision na parking space. Lexus Jeeps ne sun kai goma zuwa goma sha biyu suka yi ta shiga cikin gidan har suka gama aka maida gate din aka rufe. Cike da isa da qasaita suka futo daga motocin su. Nan da nan makada da maroqa suka lullube sai koro musu kirari ake ta yi barin ma Bakhtiar ango, tun ana wasa shi har aka shiga wasa amaryar sa Ni'imatullah nan kam aka ga wasan kudi dan bundles na five hundred naira notes Bakhtiar ya dinga binsu da shi har ya shige cikin gidan. Babban living room din gidan aka sauke su nan da nan aka kawo musu refreshments Hajia Karimatu da tawagar kawayen ta da yan uwanta suka shigo aka gaggaisa ana ta yiwa juna fatan alkhairi, suna futa kawayen Ni'imatullah da cousins duk dai su ma suka shiga aka gaisa ga photographers all over the place sai hotuna ake ta yi.

SANADI✔️Where stories live. Discover now