Babi Na Saba'in (70).

563 128 37
                                    


Borno, Nigeria.

Zahriyya bata yi mamaki ba da Inno ta kuma kawo mata ziyara, she had seen the news that day and her sister was the latest subject trending.

"What games are you playing now Fadime?". Zahriyya ta tambaya bayan ta ije mata tea wanda ta hada mata just the way she loved it. "Leave Bakhtiar alone, you've already done more than enough damage to his life".

"Glad to know you're still here sister". Inno ta fadi tana kurban shayin ta.

"Can't run" Zahriyya ta fadi her face lacking emotion "You made sure of that. You're tracking my every move, in na gudu kan na futa daga garin Borno zaki kamo ni so no, I've stopped trying".

"Ma Shaa Allah" Inno ta fadi tana dariyan satisfaction "Naji dadi da kika san haka. I always win Zahriyya, I do". Dariyar ta qaruwa yayi.

"What'll happen to the boy? Kin tsaya kin yi tunanin yadda abun zai yi affecting dinsa?".

"Oh it's okay, I raised a very strong boy" ta fadi tana miqewa. Hanyar dakin da ta shiga the last time she was there ta kuma dauka kan ta shiga dakin ta fadi cewar "Moreover it's high time he learns more of his history, abunda ya shafe ni ai ya shafa Sudais. Don't you think sister?" Kashe ma Zahriyya idanu tayi kan ta shige dakin ta ja qofa ta rufe.

.
******************

Safiyar ranar started out well, Niima da Bakhtiar sun futa together for brunch suka bar Hashir tare da Yasmeenah a gida. Musamman Bakhtiar ya kashe duk wani commitments da yike da su dan ya yi having quality time da Niima sabida ya kusa komawa Nigeria ya bar su a England. Sun dawo gida kenan sun hau sama to check on their baby who was in the nursery sleeping sai ga kira ya shigo wayar Bakhtiar. Koh da ya duba ya ga sunan Inna Marte, qin daga wayar yayi dan ya sa indai wannan matar ce baa taba qulla alkhairi da ita dan haka koh ya daga kiran ma qarshe ta ransa ya baci.

Niima ma da ta duba wayar ta missed calls ta sama sun fi karfin talatin a wayar ta. Mamaki ya cika ta missed calls din. Su ma text messages haka ta samu sun kai ashirin; from Ummi, Sahar, Laylah, Abban ta and some friends. Tana kokarin dialling number din Ummi kenan sai ga call din Laylah na shigowa wayar ta.

"God Niima ina kika ije waya". Yadda Niima taji Laylah na magana ya sa ta zama alert dan usually in ta kira sai sun gaisa tun bayan da ta haihu kuma sai ta tambaye ta lafiyar Hashir tukun ta fara mata wata maganar.

"I went out for brunch. Ya aka yi".

"You haven't been on social media all morning, have you?" Ta tambaya

"No. What's going on?" Niima ta tambaya, zuwa wannan lokacin gaban ta ya dan fara fadi.

"Can't say. May be you should ask your husband". Katsewa wayar yayi. Niima tana tsaye tana tunanin abunsa zata yi; ta sake kiran Laylah ne? Ta wuce nursery din Hashir ta sama Bakhtiar ne koh yaya ne. A cikin wannan tunanin wayar ta ta kuma ringing.

"What is happening Niima, what is happening?". Karimatu ta tambaya frantically. Koh gaisawa basuyi ba kawai tayi going straight to the point.

"Ummi na rasa ganewa. Why's everything asking me the same thing. Menene ya faru wai?". Yadda Niima ke magana ya sa Karimatu gane cewa har zuwa lokacin diyar nata bata san abunda ake ciki ba.

"Ina Bakhtiar?". Ta tambaya.

"At the nursery with Hashir".

"Get him out right now" Karimatu ta fadi abun ya qara sa kan Niima ya kuma daurewa. Sabida me mamanta zata ce mata ta futar da Bakhtiar daga nursery din babyn su, why?. "I am booking the next fly to London. I am coming to get you and the baby. I can trust him with you two".

SANADI✔️Where stories live. Discover now