Babi Na Tamanin Da Uku (83).

644 120 24
                                    


Borno, Nigeria.

Be san wani sabon lamari ne ke shirin faruwa da shi ba but the moment he set foot in Borno ya san there was no going back. Duk yadda ya so mance past din sa, it has finally caught up with him hakan ya kuma ankarar da Bakhtiar cewar humans had no control over the will of the almighty. Duk lamarin da Allah ya riga ya tsara a rayuwar dan Adam toh fa tabbas ba wani wayo koh dabara da zai yi dan kaucewa faruwar lamarin. Destiny can only be delayed but never changed.

Sudais shima a nasa gefen mind dinsa cike yike da so many questions. Why was his life so full of puzzles and when was the whole mystery surrounding his life going to be unraveled? Hadiza ta basa tabbacin cewar wannan wuri da Bakhtiar ne kadai zai iya kaishi na riqe da duk wata amsa ga tambayoyin sa. Koh in suka isa me zasu tarar? He wondered.

Tun before asr suka isa garin Borno amma suka wuce masaukin Bakhtiar inda suka yi sallah suka kuma huta. Abincin da aka shirya musu ma kasa ci suka yi, kowannen su da irin saqe-saqen da yike yi a ran sa.

"Why can't we go now?". Bakhtiar ya tambaya da yaga kamar bazai iya jira ba.

'Nobody knows her as you Sudais. Inno has eyes and ears everywhere......'. Sudais ya tuno maganar da suka yi da Hadiza. Bayani Sudais ya farawa Bakhtiar akan abunda ya sa gara su bari sai dare, a lokacin da ya san ba ta yadda za ayi Inno Marte ta sani. Every night she retires by 11pm and wakes up after 4-5hrs of sleep. A wannan window of time din Sudais yike ganin zai fi zama safe su futa. Idea din made sense to Bakhtiar dan haka ya ja remote dan ya nema abunda zai kalla to keep himself engaged amma gaba daya ya rasa concentration. His mind kept wandering back to that day, the first time they were at that place, the place they called the place of their dreams.

Farmhouse ne qato wanda daya yike da ga cikin qadarorin Aadam Abiso kan ya sallamawa diyar shi property din sabida yadda take matuqar kaunar kasancewa a wurin. After their marriage, Aadam Abiso signed the deed of the land in his daughter; Suraiya's name as a wedding gift. Sawa yayi aka mata ginin lodge wanda time to time zata dinga zama a ciki a duk lokacin da taji tana son zuwa farmhouse din. Duk wani abun more rayuwa da akwai a lokacin Aadam Abiso ya sa an sakawa diyarsa a ginin da aka mata. Ga gidan dabbobi da ya sa aka sa mata especially horses da take so. A whole stable ya sa aka gina dan ije mata dokuna. The farmhouse had everything Suraiya wanted and she was very happy when her father told her that it was all hers.

Watanni Suraiya ta dauka tana jiran zuwan Bakhtiar daga makaranta in ya sama hutu dan suyi visiting farmhouse din tare for the first time. Aikuwa haka aka yi, sai da Bakhtiar ya zo tukun suka je can for a weekend trip. The place was so beautiful and they made so many lovely memories so much so that ana gobe zasu komawa gida, suna kwance kan gado Suraiya ta cewa Bakhtiar it was the best moment of her life, being with the one she loved in the place of her dreams.

'I love the sound of that. Has an appeal to it'. Juyowa Suraiya tayi ta kalle sa. 'I love this moment. Being here, being with you. It really is the place of our dreams'.

Rungumar juna suka yi, Suraiya whispering in his ears 'Then maybe we should call it that; The place of our dreams'.

And that just stuck. From that day onwards they only called the place by that name. Unfortunately The place of their dreams turned out to be a constant source of nightmares for Bakhtiar. Lokaci daya ya sanja daga son wurin zuwa tsanar wurin because it was the place his Suraiya had allegedly died. It was the place she was buried. Tun lokacin Bakhtiar be qara taka qafafun sa zuwa wannan wurin ba. Lokuta da yawa yana samun kan sa da zuwa garin Borno, zuwa inda farmhouse din yike amma sai dai ya zauna a cikin mota for long, he had never attempted to go in.

'May be Sudais wants to know where his sister is buried'. Tunanin ya zo mind din Bakhtiar. Lokacin ne kuma wani tunanin ya kuma zuwa masa. Ta ya Sudais ya san da wurin? How did he know the name they called the place?.

SANADI✔️Where stories live. Discover now