Babi Na Sittin Da Bakwai (67).

566 116 43
                                    


Check out our new book cover guys💃 isn't it beautiful 😍
Thank you XeeXii for the lovely covers. I loved them all😘 this chapter is all for you 🤗

Anybody that wants to design a cover for either SANADI or the new book should please dm me sai in bada whatsapp number dina because you can't send it to me via Wattpad and seriously I forget about Wattpad dms😂 sai in dade kan naga message. Thanks.

.
*********************
.

Dan yayi sauri Kabeer a mota ya tafi duk da kwata kwata a qafa be wuci yayi tafiyar minti goma ba, highest fifteen minutes zuwa corner store inda was always open 24/7. Koh da ya shiga section din da akwai sanitary pads rudewa yayi tunda ba abunda ya saba siya bane, hasalima be taba siyan sanitary pad ba dan haka ya rasa wanda zai siya. Number din khayri yayi trying har so biyu baa daga ba. Tunawa yayi ya bar ta tana wanka maybe bata gama wankan bane. Contact din the next person da tazo masa rai yayi dialling to seek her help on the matter.

"Listen Zee. Which sanitary pad product is the best here?" Ya tambaya tana daga wayar. Koh pleasantries be tsaya yi ba.

Zulaikha kam har ta fara barci kiran ya tashe ta "Seriously Kay! You're calling at midnight to discuss sanitary pads with me?".

"Be serious. It's really urgent. There are at least a hundred products before me". Kira mata brands inda suke on display ya fara yi. Yana kiran wani product me kyau da ta sani tace masa

"Yes that one. It's very good amma kuma how is the flow? Heavy or light?". Ta tambaye.

Tsayawa Kabeer yayi ya dan tabe baki dan be gane tambayar ba "What's that?". Ya tambaya. Dariya Zulaikha ta fashe da shi tana fadin

"You really are clueless, aren't you?" Bayani ta fara masa. Sai da ya fahimta tukun yace mata be san yanayin flow din ba "In that case go for the one for heavy flow, zai fi". Deban kamar guda goma yayi ya saka cikin cart dinsa kan ya fara tafia suna magana da Zulaikha.

"How about medicine for the pain?" Kabeer ya tambaya "Me ake sha".

Sai lokacin brain din Zulaikha yayi registering what was happening. Wato sanitary pads ya futa siyan ma matar sa ya kirata sabida cin fuska yana tambayar ta wanne zai siya. "Who are the pads for?".

"My wif....". Be gama magana ba ta katse shi.

"F**k you Kabeer" ta fadi ta kashe wayar ta. Sake kiranta Kabeer yayi twice amma ta qi dagawa. He didn't have anytime to start resolving any issue with her dan haka kawai ya cigaba da tafia zuwa counter. Matar da ke zaune a kan counter din was elderly and kind looking, with soft features dan haka Kabeer ya tambaye ta if there was anything da mata ke sha to relieve the pain. Da kanta ta wuce ta dauko masa hot water bottle da kuma pack na wani tea da tace it'll help with relief.

"And may be some ibuprofen". Ta fadi tana directing dinsa to the medicine aisle inda ya dau pack na ibuprofen ya dawo ya biya for the stuffs ya mata godia kan ya wuce.

Koh da ya koma gida khayri bata riga ta futo daga wanka ba dan haka ya ije mata sanitary pads din yace in ta gama sai ta futo ta sha magani. Wucewa kitchen yayi ya heating ruwa for the tea. Ya gama kenan khayri ta futo.

"You poor baby" ya fadi yana hugging dinta "You really look sick. Shine dazu baki ce mun it's that time of the month ba" ya fadi in a teasing tone "Kunya na ake ji?".

Ruwan zafi kadan ya zuba a qaramin teacup kan ya ciro teabag daya cikin wanda ya siyo ya saka ya kawo zuma dan kadan ya saka ya miqa mata. "The lady at the store this will help with the cramp. So drink up". Karba tayi tana masa godia.

Kabeer sai da ya duba temperature din khayri tukun ya bata paracetamol ta sha bayan ta gama shan tea din. "Muje na raka ki ki kwanta". Ya fadi yana riqo hannun ta. Koh da suka shiga sai da ya taimaka mata suka yi changing sheets ta kwanta tukun yayi bending to kiss her goodnight.

SANADI✔️Where stories live. Discover now