Babi Na Sittin Da Biyar (65).

571 130 62
                                    


Hello beautiful people! Thanks y'all for the introductions. I'm so happy wallahi mutane da yawa participated and that means alot to me😫❤️ kun birge ni wallahi kuma ina matuqar kaunar ku duka🤗

And now I can proudly say that there's a Habiba from Bida reading SANADI, A zamfara akwai Amina, in Kano there's Rabi'atu, Raihana from Gombe, Fatima from Abuja, Maryam yar Bauchi, akwai su Salma mutan Yola, Nusra reading from Lagos, there's Sadia the fashion designer, Hadiza the nurse, Khazeena me sunan yan gayu😂

And I've come to learn that a readers dina yan Kano sun fi, kaduna ba yawa beht why na😫 da mun hada get together munyi oppressing sauran ai😅. Anyways thanks people and y'all can follow Sa'adah from Kano on her IG page: indulgent_stitches_bysaim. She's a fashion designer.

Wanda basu yi Introducing kan su ba can still do it, we're still in the spirit or getting to know each other🤗

.
*******************
.

Yar tsaki Kabeer ya ja kan ya daga wayar "Mahra wai menene. What's so important that you had to disturb my sleep".

"My dearest Yaya. I've missed you too". Mahra ta fadin masa sarcastically. Rolling idanu Kabeer yayi duk da ba ganin sa Mahra din zata yi ba kan ya miqe zaune. Tambayar sa tayi ina matarsa.

"Ta futa tare da Asmaa. They went to watch a movie or something". Ohhh kawai Mahra tace kan suka cigaba dan yan brother-sister banters din su.

"I have missed you so much Yaya. And Khayri too dan Allah kuzo soon mana". Assuring dinta Kabeer yayo cewar soon as he was less busy zasu yi qoqari suzo ganin gida.

"So tell me, what are you preparing for tomorrow?" Mahra ta tambaya. Kabeer da kan sa ya gama daurewa yace mata

"Tomorrow? Anything special happening?".

"Kai kai kai Yaya! Birthday din matar naka baka tuna ba". Inaudibly Kabeer yayi mouthing 'Oops'. How had it never occurred to him to ask khayri of her birthday?. Fada Mahra ta cigaba masa kan mancewa da yayi da birthday din Khayri. Sai da suka gama magana zasu ije waya Mahra ta masa magana.

"Yaya". Ta kira sunansa.

"Kanwar Yaya" Kabeer ya fadi "Ya aka yi? Da abunda kike so ne?".

"Aah. Kawai magana nike so na maka". Kabeer yace mata yana jin ta. Sai da ta sa shi yin alkawarin ransa bazai baci ba tukun ta fara magana "Jiya nayi waya da khayri, she was sounding so sad Yaya. I hope you're treating her well". Shuru duka suka yi, Mahra na jiran jin koh zai ce wani abu shikuma Kabeer din jikin sa sanyi yayi ya kasa cewa komi "Yaya khayri tana da kirki, tana da hali me kyau. Kaga yadda take son mu, take ganin darajar su Maamah dan Allah ka riqe ta da kyau Yaya. A koh da yaushe ka dinga tunawa cewa itama marainiya ce kamar mu, har gara mu Yaya. I have you and you have me, khayri bata da kowa dan haka kai a matsayin ka na mijinta kai ya kamata ka zaman mata komi. She'll never say it if you're not treating her well, but ni na fi kowa sanin khayri, I know when she's in distress and yan kwanakin nan bana jin dadin yadda nike jin ta". Shuru Kabeer yayi kamar wanda ruwa ya cinye sa har sai da Mahra tace "Kana ji na Yaya?". Uhm kawai ya iya ce mata.

"In ranka ya baci kayi haquri amma ka san duk duniya baka da irina, ba wanda ya kai ni son ka a duniya Yaya dan haka ya zama dole in fadan maka gaskia amma in ran ka ya baci da abunda na fadi kayi haquri. I'm just saying what I've been noticing".  Ya buda baki zai yi magana ta sake cutting dinsa "You don't have to tell me anything, personal issue dinku ne. Just try and work things out kawaii".

"Nagode Mahra and In Shaa Allah I'll reflect on all you've said".

"Yawwaaaaa. That's my Yaya! Yanzu barin bar ka ka cigaba da barcin ka" Yar dariya tayi shima dariyar yayi "Oh and Yaya.." yace mata na'am "Do something nice for her tomorrow kaji?".

SANADI✔️Where stories live. Discover now