Babi Na Tamanin Da Biyu (82).

712 131 21
                                    


Abuja, Nigeria.

Shuru suka zauna kowa da irin nazarin da yike yi a zuciyar sa. Suna gama shan Bakhtiar ne ya miqe ya dauke mugs din ya kai sink ya dauraye just to keep himself busy, Sudais standing awkwardly next to him. Sai da ya gama ya share hannayen sa tukun ya juya ya kalla Sudais din ya saki wata yar ijiyar zuci. "Mu je" yace masa yayi hanyar waje. Inda suke ije car keys ya nufa ya dau key daya suka futa waje suka shiga motar suka futa daga gidan. Tuqi kawaii Bakhtiar ya dinga yi ba wai dan yana da wani specific wurin zuwa ba. Sun kai thirty minutes yana driving tukun Sudais ya buda baki ya tambaye sa ina za su.

"Nowhere. I just want us to talk". Wani audible sound kawai Sudais ya futar without saying anything. "So this is it right? We're father and son" Bakhtiar ya fadin. Juyawa yayi ya kalla Sudais to guage his feelings towards that proclamation. "Na san all of this is too sudden and pretty messed up but we just have to make the best out of the situation". Nodding kai Sudais yayi, agreeing to all Bakhtiar had said. Bakhtiar din samun yayi to pullover dan su yi magana a natse, cikin fahimta kuma.

"And I am so sorry you're in the center of all this because of a very nasty mistake I made 24 years ago. I am not proud of myself, i already feel like the worst father ever in history. I let one son die and now I've now landed one right in the center of a mess I created". Kan sa ya dora akan steering wheel din motar zuciyar sa na masa wani irin tafarfasa "And I'm sorry Inno Marte is your mother. I could've done better". Zuwa lokacin hawaye sun riga sun fara zubo masa yana reflecting on his life and his mistakes of the past. Ya san abubuwan da suke faru da shi yanzu karma ne and he deserved all of it for what he did to Suraiya. He cheated on her then watched her and their baby die sannan kuma all these years ya san mutuwar ta wasn't of natural causes amma yayi shuru, he covered up a murder.

"I am a very bad person, I have done so many bad things, I have caused the people I love pain". And he really did, Suraiya lost her life because of him, Niima lost her son because of him, his family was in serious problems because of him. Tunani Bakhtiar ya fara yi cewar qilan shi irin mutanen nan ne that were never lucky with love, the types that ended up hurting people in the process of loving them. Duk irin abubuwan da yayi ya fadawa Sudais kenan, he opened up his messed up heart to him shikuma Sudais din ya dinga iya kokarin sa to comfort him "I have been happy when others were sad... Sad because of something I did". Ya fadi hakan ne thinking of the woman who lost her husband because of him, of the children that became orphans because of him "I have ruined lives that I could have saved" tunani yike cewar da be biyewa Hadiza ba, da yayi reporting to police then Inno Marte wouldn't have been involved and Tamer Wahab would've have survived the accident because Inno Marte's involvement a case din shi yayi sanadin mutuwar sa. Inno ita tayi silar mutuwar sa dan tana gudun ya warke yayi identifying din su Hadiza, so Tamer Wahab lost his life because Inno Marte didn't want to stand the chance of having a felon for a daughter. Da yayi reporting abunda suka yi then his parts would've probably never crossed Inno Marte's, this messed up life wouldn't have been his to live. Dama shi illar karya kenan, from one tiny lie yayi ta escalating har yayi silar rugujewan rayuka da yawa. "Oh Allah. My heart has been too heavy for long. I just hope you can forgive me Sudais and accept me please. I want to make up for the twenty four years I have been absent in your life. I want to know you, I want you to be part of my life and my family".

Kallonsa Sudais yayi shima idanun sa sun ciko da kwalla, maganar Bakhtiar din ya sa shi fara kuka. Rungumar juna kawai suka yi Sudais na fadin "Let's do it. This father-son thing, let's make it work". Qara kankame shi Bakhtiar yayi, lokaci daya kawai yana jin wani irin so da kaunar Sudais na ratsa zuciyar sa. After separating from the embrace, dukan su suka fara kokarin share hawayen su. Magana suka cigaba da yi each expressing his feelings to the other har suka gama Bakhtiar ya yi starting mota. "I will make you proud of me Sudais, In Shaa Allah". Murmushi sukawa juna kan Bakhtiar ya maida attention dinsa kan hanya. Ji yayi kamar an cire masa wani weight off his shoulder after talking and expressing himself to Sudais. Kawai lokaci daya awkwardness inda ke tsakanin su yayi disappearing haka suka dan fara hira jefi jefi.

SANADI✔️Where stories live. Discover now