Babi Na Sittin Da Takwas (68)

644 144 69
                                    


My readers that always comment kun san ina son ku koh? You guys are the best wallah! You've been giving me ginger to write more, never thought I'll be able to write as much as I do these days. Believe me all it takes is reading a nice comment from you wonderful people kawai sai naji I want to update, I want to read more comments, the ideas just start pouring 😍 keep commenting guys! You rock!! This chapter is for y'all 🤗

Ghost readers ba komi ku ma ina muku godia sosai dan koh ba komi you take time out of your wonderful lives to read something I write. That means something to me, Amma Allah ya baku daman fara commenting🤣😂
Dan Allah you guys should surprise me in this chapter.

Enjoy!!!

.
***************************
.

Freezing Kabeer yayi the moment he set his eyes on khayri. Ji yike kamar ya shekara biyu be gan ta ba dan two weeks dinnan da suka yi apart da wani kyau da yaga ta qara yi masa, ga kuma wannan wankan daukar hankali da tayi.

'Wai dama haka take da kyau?'. Yayi tunani.

"Earth for Mohammad Kabeer" Asmaa ta fadi "Kyaun ta ne ya ruda ka haka nephew?". Ta fadi tana kashe masa ido.

"Ke zo ki wuce gidanku. Mungode".

"Ba laifin ka bane. Sanda kake so in zo in maka babysitting matar ka ai lallaba ni kayi ta yi". Dariya suka ba khayri da bata gajia da sauraron banters din Asmaa da Kabeer. Master bedroom ya wuce khayri na biye da shi. Dama duk sanda akwai family tare da su Kabeer bedroom din yike using to avoid raising suspicion. Suna shiga ya tura qofa ya rufe ya jawo ta jikinsa yana fadin

"I missed you like crazy". Itama wani ijiyar zuci ta sauke. Sati biyu tayi tana craving warmth din Kabeer.

"Nima nayi missing dinka Yaya".

"We have to do something about this Yaya that you keep calling me fa". Ya fadi yana kashe mata ido daya. Dariya tayi tana tura sa wai ya wuce yayi wanka. Kan ya futo wanka khayri ta tayashi futo da jallabia ta ije masa. Dama akwai kayansa a closet din daki, daga nan yike zuwa ya deba ya wuce sama da su. Zama tayi bakin gado ta ka wayar ta ta fara game tana jiransa ya gama shiryawa. Tare suka futo hand in hand suka izza Asmaa a living room har ta gama hada kayan ta ta futo.

"Ina zaki malama?". Kabeer ya tambaya yana kallon ta da kayan da ke gefen ta.

"Gidan mu". Tace masa ba tare da ta dago from her phone ba.

"Laaa ni fa da wasa nike miki auntie Asmaa. Yi haquri ki zauna".

"Kallon Kabeer tayi tana dariya "An gaya maka ka isa ka kore ni ne. Kawai ban so na zauna ne ku dinga rashin kunya a gaba na". Kan ta Kabeer ya taho da sauri tayi saurin dodging knock inda ya so kai ta mata a kan ta "let me give the love birds some space" ta fadi.

"And by the way I also have a boyfriend waiting for me back home". Dariya suka yi, khayri tace mata at least ta bari zuwa dare after dinner ta wuce amma tace aah gara ta wuce yanzu. Excusing kansa Kabeer yayi, yace musu gashi nan zuwa tunda ta matsa sai ta tafi. Yana shigewa ciki Asmaa ta jawo khayri kusa tana fadin mata "Have you seen the way he's been looking at you ever since he got back? Ba dole na baku wuri ba". Nauyi maganar ya wa khayri kawai tace mata kai ba wannan maganar fa.

"Ai sai kiyi" fadin Asmaa "Mu dai a qoqarta a samo mana mini Kabeer or mini khayri". Dan buge ta khayri tayi tace bata son irin wannan maganar. Kudi Kabeer ya miqawa Asmaa tare da kwalin turare me tsada da ya dawo ya daka tsalle tana hugging dinsa tana fadin "Thank you sweet nephew".

Har motar ta suka raka ta Asmaa ta sake hugging Khayri tana ce mata "Kar ki mance abunda na fadin miki. Start working towards it soon as I'm gone please". Hararar ta khayri tayi ita kuma koh a jikin ta ta shige mota ta ja. Suna shigowa cikin gida ya fara tambayar ta

SANADI✔️Where stories live. Discover now