Babi Na Tamanin Da Biyar (85).

539 106 20
                                    


Kwance take amma ta gagara barci, sai juyayi kawai tayi ta yi kan gado. The past chose to disrupt her peace that night. Da ta kwanta ta rufa idanunta kawai fuskar Baba take gani, fuskar yar uwarta take gani, deception dinta kawai take gani kuma hakan ba wani karamin faduwa yike sawa gaban ta na yi ba.

'No Inno! No. This isn't the time to be weak. You've come this far, very soon you'll have Bakhtiar' wannan tunanin ke dan kwantar matar da hankali dan ta san plans din ta were falling place and she was never going to let anything or anyone stand in the way of what she desired. Whatever Inno Marte ever wanted in life, she always got. She didn't loose over forty years ago, she didn't loose twenty-four years ago, she wasn't going to loose now.

Miqewa tayi ta fara pacing a cikin bedroom din tana ta reassuring kan ta. She killed for Aadam Abiso, she killed for Sudais, she killed for Bakhtiar and there was nothing that was going to stop her from doing that now for him; for what her heart desired. She was going to fight tooth and nail to get Bakhtiar.

"There'll Sudais, there'll be me and there'll be Bakhtiar. We'll live happily ever after". Ta fadi tana share hawayen da suka fara zubo mata. Inno Marte ta mance rabon ta da zubda hawaye amma sai gashi yau for the ones she loves she was shedding tears.

'If she didn't get Bakhtiar. No one is ever going to get him, she'll make sure of that' da wannan tunanin ta koma ta kwanta amma still ta kasa samun barci.

This time tana rufa ido fuskar yar uwarta take gani a sanda suke yara. Wani memory ta fara reliving, the day their mother died. Yadda suka riqe juna suka yi kuka a jikin juna, a lokacin shekarun su sha uku kacal. Suna shekara goma sha daya mahaifiyar su ta kamu da cutar cancer wanda yayi sanadiyar rasuwar ta two years after. A ranar sun sha kuka, su ka kuma yiwa juna alkawarin they'll always be there for each other.

'She kept her promise. I didn't'. Inno thought.

Daga nan tuno the day her first deception started tayi, the first time she saw Aadam Abiso bayan ya dawo daga karatu. Tun suna yara ta taso da son hada magunguna daga herbs and roots, it was like she had been gifted to do that. Zuwa sanda suka cika shekara sha shidda a duniya ta iya hada abubuwa da yawa daga herbs daban daban sai dai somewhere along the line, her interested had shifted from making herbs to poisons. The idea of making something which could end life fascinated her so much that she started learning and experimenting. Da dabbobi ta fara experimenting maganganun da take hadawa, tun mahaifin su be sani ba har ya zo ya gane. A lokacin da ya gane ya nuna bacin ran sa matuqa ya kuma yi kokarin ganar da ita cewar hanyar da ta dauka ba me kyau bane dan guban da take hadawa ana iya amfani da shi dan a cutar da mutane. Akwai wani tsoho a garinsu wanda shi dama yayi suna a wannan harka, mutane na zuwa wurin sa dan karban magunguna na waraka haka kuma suna zuwa wurinsa dan neman poisons. Sosai ya taimaka mata wajen perfecting wannan ability din nata. Without the knowledge of her father ta dinga zuwa wurinsa yana koya mata abubuwa.

"In Baba ya ji zai yi haushi. Ya kamata ki daina zuwa". Yar uwar ta ta ja mata kunne a wata rana bayan ta dawo daga wurin sa amma bata ji ba ta cigaba da zuwa, Yar uwarta kuma sabida da son da take mata da kuma alkawarin da suka na kula da juna, sai ta cigaba da rufa mata asiri. Kan su kai shekara ashiri ta koyi duk abunda ya kamata. Ta san guban da zata ba mutum dan ya mutu, ta san wanda zai kashe mutum instantly without causing pain haka kuma ta san wanda zata ba mutum ya wahala kan ya mutu. Ta kuma san wanda zata ba mutum to render him unconscious or incapacitate him but keep him alive. Da wannan knowledge din nata lokuta da yawa ta sha manipulating yar uwarta into doing things for her. She was bad egg right from the moment she was born. Inno Marte didn't become evil... She was born evil.

Watarana sun dawo hutu gida daga makaranta dan a lokacin sun sama admission into University of Maiduguri Baba ya zaunar da su ranar da yamma ya fadi musu cewar su shirya a yammacin the next day yaron aminin sa Alhaki Abdu Abiso yana nan zuwa.

SANADI✔️Where stories live. Discover now