Babi Na Arba'in Da Biyar (75)

670 128 47
                                    


Abuja, Nigeria.

Mamaki Bakhtiar yayi da yaji bell na chiming. Ba wanda ya san yana wannan gidan in ba su Sahar ba sai attorney dinsa so a ganin sa daya cikin su ne dan haka ya miqe idanunsa cike da barci ya je ya buda qofar. Mamaki ne sosai ya cika sa da ya ga ba wanda yike tsammani bane.

"Niima". Ya fadi muryar sa dauke da mamakin da ya kasa boyewa.

"You sound surprised to see me".

"Well i am". Ya fadi "If it's about the divorce ki koma zan aiko miki". Yana fadin haka ya maida qofa zai rufe tayi saurin saka hannunta ta tare.

"I am going nowhere Bakhtiar. Yanzu zamu yi ta ta qare". Kallonta yayi, itama din kuma shi take kallo fuskar ta ba alamar wasa koh kadan. Ba tare da ce masa komi ba ta wuce ciki ta sama wuri ta zauna.

"What do you want? Tea, coffee, a drink, water?".

"Nima gida ne in da abunda nike so ba sai ka yi mun offering ba". Rolling idanun sa yayi inwardly yana muttering 'well not for so long'.

Niima na kallo ya ja takardan da ke ije a center table din dakin ya fara laluben pen be samu ba ta buda jakkar ta ta miqa masa daya. Karba yayi ya buda takardan hannu na rawa ita dai bata ce masa komi ba.

"Guda nawa kike so?". Ya tambaya tace masa "Iya yadda zaka iya bani". Ya jima riqe da pen din hannunsa amma ya kasa rubuta komi. Niima ce ta zame jikinta ta dawo qasa kusa da shi ta sa hannu ta ja paper din "In ka mance yadda ake rubutun ne barin taimaka maka. Dictate and I'll write". Amma still shuru Bakhtiar be ce mata komi ba. Daga baya kawai kwanciya yayi on his back a kan expensive Persian rug inda ke adorning qasan living room din. "I can't do it Niima".

"That's not why I'm here B". Ta kirasa da nickname dinta for him. Itama kwanciyar tayi qasa kamar yadda yayi.

"Then why're you here?".

"Because I love my husband". Kallon juna suka yi and that was the only thing Bakhtiar saw in her eyes; may be there was some sadness in there but the most overpowering feeling was love for him. How did he ever doubt her love for him? He wondered.

"What happened to us?". Ya tambaya his gaze still on her.

"You lied B" ta fadi "That's what happened to us".

"I am sorry".

"No sorry won't do it this time" kallonta yayi feeling confused. Quietly tayi mouthing masa the word 'honesty' "That's the only thing that'll do us some good. No more lies and secrets from now on. It would've been less painful for me to hear about my husband's son from my husband than to hear it from the world".

"Wallah wallah Niima I had no idea whatsoever about that. I am still trying to come to terms with that. Ban ma yarda ba because it's Inno Marte, ba abunda bazata iya yi ba, ba wanda bazata iya using ba in her games".

"Is that why she killed my own son". Hawaye ne suka kufce mata ta miqe zaune "How can she be so heartless. Uwa ce ita ma fa". Riqo ta yayi yana shafa arm dinta a hankula yana placing soft kisses on the side of her head.

"It's my fault and I'm sorry. I will try and make everything right".

Kallonsa tayi kan ta ce "Let me help you Bakhtiar please". Tun kan ya tambaya koh ta wacca hanya take da niyyar taimaka masa ta basa ansa "I want to fight the case for you". Zaro idanu Bakhtiar yayi yana kallon as if she has just grown another head.

"As in be my lawyer? What no Niima. Don't get more involved than you already are".

"Please Bakhtiar. We need to be united in these hard times, burin ta ta raba kanmu but what if we prove her wrong? Show her that we can weather the storm together?".

SANADI✔️Where stories live. Discover now