Babi Na Tamanin Da Bakwai (87).

547 130 29
                                    


"On that fateful day kawai na buda ido na and there she was sitting on the bed I was lying on".

"Hello sister". Abunda ta fara fadi ma yar uwarta kenan, after twenty years. Sanye take da lifayya fara qal. Kunnuwanta zuwa wuyanta da hannayen ta duk tana sanye da gold jewelries. Duk wanda ya gan ta ya ga arziki da hutu.

"Zahriyya? Ke ce?". Yar dariya tayi kan ta ce ma yar uwar ta.

"Zahriyya shekarunta kusan ashirin da daya yanzu da rasuwa". Confidently ta fadi mata haka "Kina kallon Hajja Fadime Abiso. Mata a gidan Aadam Abiso kuma uwar yaransa".

Hawaye kawai ta fara zubarwa tana fadin "Ashe zaki iya mun haka? All because of a man. Why Zahriyya why?". Wata irin tsawa Inno Marte ta daka mata tana fadin.

"Wai daqiqiya ce ke ashe? Me na gama fadi miki yanzun nan? Sunana Fadimatu Abiso koh kuma Inno Marte. Wallahi Zahriyya in na kuma ji kin kira ni da sunanki sai na yanke halshen ki sannan in dafa in baki ki cinye".

"Da qarfi da yaji ta maida ni Zahriyya. My sister backstabbed me because of a man. Because she was jealous I was getting married into wealth". Ta fadi tana share hawaye "I would've donr anything for her. Da tace mun tana son shi wallahi da na haqura da shi na bar in mata. I could've laid down my life for my sister, all she had to do was ask".

Cigaba tayi da basu labari har zuwa sanda Inno Marte ta dauke ta daga inda Mal Sadi ya boye ta for twenty years bayan ta kashe shi.

"She has money, she has influence so it was easy for her to hide me a cikin garin mostly keeping me drugged". Tun kan su Bakhtiar su tambaya ta basu ansa dan ta san dole daya cikin su ya mata tambayan "of course I tried to escape three times. But that's the thing with my sister. You can never escape her, can you?". Tana fadin haka ta daga rigar jikinta suka hangi ankle monitor inda ke maqale da qafar ta.

"I still kept trying to escape this prison anyway but then Suraiya came along and changed everything. She gave my life purpose, she gave me a reason to live in this hell that my sister has created for us".

Wani sabon hawaye ne suka fara ketowa Bakhtiar. He couldn't handle the whole thing, ya san Inno Marte is evil amma bai san makircin nata har ya kai wannan level din ba. Wayar shi da ke cikin aljihu ya ciro yayi dialling number din matar sa dan a halin da yike ciki ba wanda ya fi buqata a kusa da shi Kamar matar sa.

Niima na barci call din Bakhtiar ya shigo wayar ta amma da yike ba me nauyin barci bace ba immediately ta farka ta daga wayar muryar ta cike da barci. Yadda taji Bakhtiar ya ansa kamar ya na kuka ya sa ta tashi zaune. Lokaci guda taji hankalin ta duk ya tashi.

"I need you please Niima. Dan Allah kizo, I can't handle all this. Come please". Ya fadi ba tare da ya tsaya mata wani bayani ba.

"I'll be on the next available flight to Borno In Shaa Allah". Ta fadi without asking for the reason for his anguish. Barcin da Niima ta kasa komawa kenan ta tashi ta fara kokarin neman flight din safe.

.
***************

Envelope inda ta shirya da dare ta bayar ma P.A dinta akan cewa ta aika shi zuwa Abuja sannan ta bada order cewar a week after ranar da aka aika envelope din a tura shi zuwa gidan Bakhtiar Arab kuma a tabbatar yaje hannun matar sa Niima El-Yaqoob.

SANADI✔️Where stories live. Discover now