Babi Na Saba'in Da Biyu (72)

Start from the beginning
                                    

"Did you receive the court summon?" Ta tambaya dan dama a few days prior, Inno Marte ta maka Bakhtiar a kotun Shari'a for blackmail and threat to her life and that of her son with him kuma tana so a bi mata haqqin fyaden da ya mata a shekaru ashirin da hudu da suka wuce. "Get ready for your defeat Bakhtiar".

"Get ready to submit a sample for the DNA". Juyawa yayi ya kalle ta, ji yike kamar ya shaqe ta ya kashe ta kawai a wuce wurin amma sai ya tuna he had a family that needed him, he had his young wife and infant son and Inno Marte wasn't worth going to prison for dan haka ya juya ya wuce "Oh and send my love to Hashir". Bakhtiar ya san mentioning d'an sa da tayi warning ta masa of her next strike and at that he lost his temper. With the strength of an tempered lion Bakhtiar ya dako wata tsalle yayi pouncing on Inno Marte. Wuyar ta ya samu ya damqa da qarfin gaske ya shaqe ta yana fadin kar ta kuskura tace zata ma d'an sa wani abu. Wani irin sound tayi ta making sabida rashin iska a lungs dinta, idanunta duk dun zaro sun yi manya. Tattaro duk wata ragowar strength da ya rage mata a jikinta tayi ta daga qafanta ta kai ma Bakhtiar a blow to groin, hard as she could. Take ya sake ta yana kukan azaba ita kuma a guje ta ruga tayi pressing wani button nan da nan security alarm suka yi going off kan ka ce me securities dinta zasu kai goma sun shigo dakin. Kan Bakhtiar suka yo wanda har ya miqe yana kokarin nufan Inno dan ya qarasa abunda ya fara. Da kyar mutum uku suka kama shi suka ja shi waje. Daya daga cikin securities din kuma ya kira police suka zo suka wuce da Bakhtiar. Ana ficewa da shi Inno ta share crocodile tears inda tayi ta shedding ta kalla PA dinta wadda ta shigo mata da ice block for her neck kan likita ya iso.

"Did you get everything on camera?" PA ta daga mata kai cewar ehh ta sama komi. "Great job. Now post that for the world to see what an animal Bakhtiar Arab is, would you darling?". Ta fadi in a voice so sweet. Har PA din zata fice aiwatar da abunda aka umurce ta da ta yi sai ga muryar Inno kuma tana mata magana "And find my son. Bring him back home, kada wanda ya bari ya kuma futa koma. he's banned from leaving the house till further notice".

Qanqara ta kawo ta danna kan wuyarta, ta rufa idanun ta in relieve kan ta kum ta dora kan headrest din kujerar. Now there was something she had to do before her next step. Zahriyya had to leave, at all cost.

.
**********************
.
London, England.

The earliest available flight that he could get Kabeer ya saman ma khayri zuwa Nigeria kuma flight din was only two days away dan haka bayan ya gama booking komi ya tura mata information din ta waya. Already ita dama ta fara hada kayan ta. Komi da komi nata ta kwashe ba abunda ta bari tunda ta san bazata qara dawowa London ba. Cikin wata biyar auran ta zai zo karshe shikenan ta raba hanya da Kabeer.

Ana gobe tafiyar ta duk taje tayi sallama da mutanen da take zumunci da su, wanda mostly neighbors dinta ne. Malaman ta ma sun zo tayi sallama da su ta nuna musu cewar zata dan jima a Nigeria.

Daren ranar Kabeer rasa abunda ke masa dadi yayi. Gaba daya ya kasa barci sai juye juye yayi ta yi kan gado. Baya so khayri ta tafi amma ya zai yi? Ta qi ta saurare shi, ta qi ta basa dama to prove himself to her. Ta riga tayi making up mind dinta dan haka kawai yike ganin the best thing was to just let her go. Kasancewar flight din ta na safe ya sa ya tashi ya shirya da wuri ya sauko ya kirata. Zuwa lokacin itama ta gama shirin ta tana zaune a daki zuciyar ta na mata wani irin radadi. Knocking inda yayi ne ya sa tayi saurin share hawayen da take zubdawa ta miqe ta buda qofa. Ba tare da yace mata komi ba ya wuce ya fara jan bags dinta zuwa waje. Sake kallon dakin tayi one last time, memories inda sukayi making a dakin suna dawo mata a kan ta kawai ta runtsa ido ta futo. Tunda suka kama hanya babu wanda yace ma dan uwansa koh qala har suka isa gidan mommy dan tayi sallama da su kan su wuce airport. Mamaki sosai ya cika mommy kan tafiyar khayri all of a sudden, kuma koh basu fadin mata ba daga yadda ta gansu kowanne su da alamar damuwa a fuskar sa yasa tayi sensing tension inda suke ciki amma bata ce musu komi ba dan a ganin ta ba huruminta bane tunda su basu yi raising maganar ba. Sallama suka yi a tsaitsaye suka wuce.

Koh da suka isa airport din Kabeer yayi pulling over, khayri zata sauka daga motar yayi saurin riqo hannunta. "Don't go, please". Ya fadi cikin wata irin muryar tausayi.

Juyowa tayi ta kalle shi taga idanunsa sun kada sun sanja, abun tausayi da shi kawai sai taji ta karaya. "Yaya..."

"Please. Stay". Goshin sa ya hada da nata, ya rufe ido yana sauke ijiyan zuci, in his mind he was praying to God for her to stay "I didn't know how to live khayri. You came into my life and thought me that and now you want to leave me and go?".

"Do i mean anything to you at all?" Ta tambaya "Do you love me or not?". Buda baki yayi zai magana amma sai ya rasa abunda zai ce. Was it possible to love two people at the same time? Shuru duka suka yi ba abunda suke yi in ba sauke numfashi ba. Ringing din wayar Kabeer ne ya futo da su daga yanayin da suka shiga. Koh da ya ciro wayar ya duba sunan Zulaikha ne yayi appearing. Boldy khayri ta ga sunan a jikin screen din wayar shi dan haka kawai tayi masa murmushi kan ta ce.

"I have gotten my answer". Ta fadi quietly slipping her hand out of his "Sai wata rana Ya Kabeer". Ta fadi kan ta buda motar ta futa ta tsaya waje waiting for him to alight from the car.

Niima a nata gefen itama tun da ta saka daru a dole suka tattara suka yi shirin dawowa Nigeria. Ranar da suka iso wuraren karfe goma na dare plane dinsu ya sauka a babban filin jirgin Abuja. Tana hango Ummin ta ta ruga a guje zuwa wurin ta. Fadawa jikinta tayi ta fara kuka Karimatu kuma tana kokarin rarrashin ta. Yasmeenah da ke riqe da baby ta qaraso inda suke tsaye. Sama sama Ummi sukayi gaisuwa da ita kan ta sa hannu ta karbi Hashir from her suka mata sallama. Dan riqo Niima tayi tana fadin "Niima, are you sure about this?". Kallon ta kawai Niima tayi da idanunta jazur, the truth was she wasn't sure about anything anymore but kuma bata san abunda zata yi ba.

"Take care habibti". Ta matso tayi kissing kan Hashir da ke ta barci abunsa be san ma abunda ake ciki ba kan ta juya ta wuce suma suka wuce zuwa parking lot inda driver ke jiran su suka wuce.

*******************

Da kyar na iya typing chapter dinnan😣 I travelled plus I have been very sick. Please say a prayer for me and manage the short update.

I may or may not update soon, depending on my health.

Got just one volunteer for the group thingy so I guess we'll just work with that. I'll try and open the group and share the link with you guys in the next update In Shaa Allah. Feel free to give suggestions for the group name😁 we

SANADI✔️Where stories live. Discover now