Chapter 1 page 83

168 11 1
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 8⃣3⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

*FATIMA MUHAMMAD SANI (ZarahArkel)*
*HALIMA MUHAMMAD SUNUSI (Barrister S@dy)*

🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
*Hakuri da Juriya Online writer's (HAJOW)*✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Dedicated to *Hakuri da Juriya Online writer's Fans* (Allah bar zumunci da kauna)
Wannan littafin sadaukarwa ne ga daukacin masoyan Association din mu wato *HAJOW*



Suna tafiya a hanya ya kalle ta yace
"Zuma yau za a barni na lashi zumata!"
Fuska ta rufe tana murmushi. Wani wajen ya isa yai parking kissing hannun ta yayi yace
"Ina zuwa!"

Sannan ya fice bai jima ba ya dawo dauke da leda a hannun sa. Ajiyewa yayi a baya sannan ya tada mota suka dau hanyar gida. Suna zuwa ta shige dakin ta. Shima dakin sa ya nufa yai wanka sannan ya shirya. Wayar sa ya dauka ya fara kiran layin ta.

Tana shafa turare kiran ya shigo lekawa tayi ta dauki wayar ta dauka tace
"Ya dai?"

"Ki kawon tea bangare na."
"Toh!"
Ta ajiye ta saka net din kanta sannan ta dauki top din kayan baccin ta da yake gajeren wando ne da yar vest sai top da ta wuce gwiwa.

Kitchen ta shiga ta dauki karamin flask din sannan ta daura cup da abun sugar ta daura a tray ta wuce bangaren nasa. Yana zaune a gefen gado yana dannan waya ta shiga da sallama. Tin da ya shiga yake binta da kallo. Rigar tai masa kyau orange kala ta haske ta.

Ajiyewa tayi ta zauna tace
"Yau nan akayo?"
"Eh mana ya kawo kara yace ba a shigo shi dan haka kwana za a raba musu."

Dariya tayi tace
"Shikenan!"
Ta mike ta fara hada masa tea din. Amsa yayi ya nuna mata leda dake kan kujera yace
"Dauki abun ki."

Dauka tayi taga ice crram ne da shawarma. Shawarma ta ajiye masa ta dauki tata ta fara ci. Sai da ta cinye ta dauki ice cream din ta ta fara sha. Yace
"Kisa sauran a firij ni ba sha zan ba."

Dauka tayi ta kai kitchen sannan ta dawo ta dauke flask din da ya gama dasu. Zama tayi tana shan ice cream din ta dago taga yana kallon ta matsowa tayi tace
"Yaya kasha da dadi fa."

Ta debo masa a spoon kai ya girgiza kawao sha ta cigaba da yi har ta kusan gamawa yace
"Duk dadi ne ya hanaki mana?"

" ni ba ruwa na da kai!"
"Ni din?"

Kai ta gyada yace
"To me nayi?"
"Ba kaki ka sha ba."

"Oh to bani nasha!"
Ta debo ta bashi ya amsa yana gyada kai yace
"Uhmm dadi."

Tai murmushi ta sha ta kuma debowa ta bashi haka ta dinga yi suna cikin haka robar ya bare a kirjin ta. Kallon ta ya tsaya yi yana dariya ta bata fuska kamar zatai kuka ya matso yana fadin
"Zo na goge miki!"

Batai aune ba taji shi yana lasar kirjin ta. Ido ta lumshe da sauri tana jin wani iri a jikin ta........... Daga nan kuwa wasan ya canja salo.

*
Kwance suke bayan sun samu nutsuwa yana bubbuga bayan ta a hankali har ya rasa da bakin da zai yabe ta ko yai mata addu'a. Bacci ne ya fara dibar ta yace
"Zumata tashi muyi wanka kada kiyi bacci ko?"

Ya mike ta mike ta biyo bayan sa. Ruwa taga yana hadawa tare sukai wankan sannan suka fito suka koma baccin su mai dadi.

Zaman lafiya suke mai tsafta kowa na faranta ran dan uwan sa sam basu da matsala a tsakanin su domin daga Ummu har Muhamamd ba sa da hayani ga hakuri da sanyin hali.

WANNAN RAYUWAROnde histórias criam vida. Descubra agora