Chapter 1 page 12

238 18 0
                                    

*WANNAN RAYUWAR💐💐💐*
Based on true life story

Chapter One
page 1⃣2⃣

By
*MARYAM SULEIMAN INDABAWA (Antyy)*

Washe gari da yamma ta shigo gidan da lemuka a daya ta saka maganin saka Sha'awa tana shiga daki ta mikawa Yaya Fauziyya da hadin nama. Amsa tayi har da godiya sannan ta fita. Ita da kannen ta suka raba sauran. Tinda Fauziyya ta gama c i taji jikin ta yai wani irin sanyi take ta fara Jin kirjin ta na bugawa daga haka sai taji wata matsanaciyar Sha'awa Dan har gaban ta harbawa yake yi. Idon ta lokacin daya ya canja ta rasa inda zata saka kanta.

Tin yamma take a wannan halin har akai magariba sai da tai wanka tayi sallah tana zaune ta dungule kafafun ta Dan yadda take ji sai ta Saki kuka.

Farisa ce ta shigo tana fadin
"Yaya Fauziyya lafiya?"
"Ina fa Lafiya Farisa abinda ban taba ji ba shi naji yau. Wai namiji nake bukata ya zanyi Farisa."

"Ina Kamal dinki?"
"Wane kuma Kamal dina?"
Ta tambaya.

"Alhaji da aka hada Ku."
Tsaki tayi tace
"mai zan masa to?"

"Ai shawarar daya shine ki Kira shi ya taimaka miki ki fitar da abinda kike ji."
Wani kallo ta aikawa da Farisa tace
"Ai na tuba wancan ma tsautsayine bana fatan karawa Allah ya yafe mana wancan ma."

"Oh haba? Shikenan ki zauna ki mutu."
Ta mike ta fita. Wata hautsinawa da marar tatayi Bata San lokacin da ta kwadawa Farisa Kira ba tana zuwa ta hau cewa
"Farisa taimaka min zan mutu?"

Farisa tana danne dariya tace
"Ni ban da abinda zan iya taimakon ki dashi shawarar ce na baki kince ba haka ba."

"Dauki wayata ki Kira min shi."
Ta fada tana share hawayen idon ta.  Dariya Fauziyya tayi ta dauko wayar ta kunna text din sa ne suka hau shigowar Dan ko ba a duba ba tasan shine. Number da tagani tasan tashi ce ta dauka ta hau kiran sa. Tana fara ringing aka kashe daga haka ya kira. Farisa tace
"Kazo Yaya Fauziyya na Neman."

"OK gani nan."
Ba a dauki lokacin ba sai Gashi nan. Nan Farisa ta kamata takai ta cikin motar ya tada motar sai gidan sa.

Kasa tafiya tayi Dan marar ta ta daure shi ya dauke ta suka shiga. Yana daukar ta taji tsigar jikin ta ta tashi tin kan su shiga falo ta fara kissing nasa da kyar suka karasa bedroom nan ta haukace masa. A haka har ya samu ya kusanceta taji zafi amman a halin da take ciki Bata jishi sosai ba.

Shi kam Kamal sai mamaki yake sai da komai ya lafa Farisa ta Kira tana ce masa
"Ina jiran tukwici na."
Yai dariya yace
"Kece kika taimaka min kenan. Ki cigaba zan na baki rabon ki ngd"

Sukai sallama. Sai bayan tai wanka nadama ta baibaye ta ta hau yin kuka nan yazo yana lallashin ta. Dole ta kwana Dan tayi dare.

A bangaren Sakina kuwa yadda wannan hajiyar nan ta tafiyar da ita ba karamin dadi yai mata ba Dan sai taji ta sakayauyau da ita, bayan cima da aka cika ta da ita da zata tafi hajiyar ta hada mata kaya masu yawa sannan ta daura mata da kudi mai shegen yawa Wanda sai da sakina taji tsoron amsa. Da murnarta ta koma gida lokacin har Baba tai bacci Dan ta kwaso gajiya. Inda ita kuma ta kwanta kan ta tashi Baba ta Kara dibar kananun ya'yan ta sun tafi bara.

Haka rayuwar gidan ta kasancewa Wanda Auwal garin sai da rake ga yan shaye shaye suka Fara koya masa shaye shaye Wanda duk a gidan basu lura ba saboda in Alhaji Kasim ya fita tin safe Bai dawowa sai dare Bai damu da sanin a wane hali ya'yan sa suke ba. Itama Baba bata dawowa sai dare Dan yanzu a gidan ba rashin abinci.

Haule ce dai take ta gwagwagwa da cikin da yanzu watan sa takwas kenan. Sai dai duk ta kumbura da taiwa Alhaji magana sai yace taje chemist ya hada ta da dari biyu. Inda da taje ya hada mata maganin dubu uku ganin bata da kudi ya hada mata maganin dari biyunta ta komo gida da ciwo na cin ta.

WANNAN RAYUWARWhere stories live. Discover now