Alhamdullah baiyanar Lubna

540 23 0
                                    


Bismillahi rahamanin rahim

Bayan dubun gaisuwa mai tarin yawa, inaso na jadda godiya taga  bayin ALLAH da suka taimaka gurin yiwa Iy'ar uwar mu musulma Addu'a wato Lubna,da way'an da sukayi azuciya basuyi comment ba ,da way'an da ALLAH ya basu ikon yin comment  ina mattukar godiya, bayan doguwar jinyar da tayi fama dashi, yau dai Lubna ALLAH ya baiyanar da ita.   ALLAH yasa mudace yakuma kara mana lafiya baki ďaya .

  "Sannan inaso nayi amfani da wannan damar domin tallata muku sabin liltattafai na kamar haka"

1 karshan wahala

2 yaya nane ko mijina

3 NI'IMAR ALLAH

4 Duk A SANADIN SOYAYA

5 RAINA

Duk liltattafan free ne domin nishaďantar daku, faďakantar daku, ilimanar daku, ALLAH yasa zamuyi amfani da abinda muka gani mai kyau aciki, sannan mu watsar da wanda Muke ganin bazai amfanar da muba ALLAH yasa mudace duniya da lahira (Ameen)

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now