chapter 14

967 74 1
                                    

KARSHAN WAHALA
By
Safnah
Aliyu
Jawabi

*_you are the best *among the rest*you
Are so special to me *been with you always Mike's me proud* love you so much my lovely brother (sadiq)

ALLAH ya mallaka maka NAFISA musha biki.
Haihuwar ta na farko kuhaifo Mana twice lol😜😜😜😜
============
Bismillahi rahamanin Rahim

Ba'afi mintina biyar dazamana agurin ba Naga tashigo da gudu dasauri hajiyar ta mike tarungumu ta tana cewa,"haba afeeya banfa fada miki kidaina shigowa gida babu sallama ba?
Cikin shagwaba tace,"sorry mum bazan sake ba.

Graar muryan da akayi ne yasa ta juyawa dasauri na tana ganin shi da sauri ta sake mum kamar yanda naji suna Kiran ta tanufe shi fadawa tayi ajikin shi tana dariya shima rungume ta yayi dasauri ta dago kai tace,

"inah tsarabata?

"Dadina dake afeeya kinciki hanzari aikya bari na huta ko.

Cikin sigar shagwaba tace,"to dady.

Sai asannan muka hada ido cike da ma'maki tajuya tana kallon mum tace,

"Mum wacece wancan?

Saida ta danyi murmushi sannan tace,"yaki safnah.
Inah zuwa na tsuguna agaban ta.

Haryanzu dai murmushi na dauke afuskar ta tace,"Kinga diya ta abin alfahari na,sunan ta afeeya inah fata Zaki kulamin da itah?

Bata tsaya Jin mezance ba takalli afeeya wace babu abinda takeyi sai kallo na tace," baby wannan itace safnah yar'akin danace miki lantana zata kawo mana,dafatan tayi miki.

Nod kawai tayi da kai sannan tace,"Amma mum daki daya zamu rinka kwana ko?

Dama tasan haka zata kasance domin tasan cewa afeeya tana da saukin hali da sauri tace,"sai yanda kikace yar'mama.

Cikin shagwaba tace," nagode mum.

Dasauri taja hannun na tace,"tashi muje ciki kinji.

Nikuwa binta kawai nake da kallo wanda dagani bazata huce shekaru naba.

******
Itah kuwa lantana suna fita suka tari Mai adaidai suka nufi unguwar rimi suna zuwa suka shiga wani gida saidai baikai wanda suka fara zuwa suka ije safnah ba,suna shiga wata mata suka tarar ta hakimce saman kujera tana taunnar chingam sukayi sallama,

Amma shiru Bata amsa ba, duk da kasancewar taji,Saida lantana ta je kusa da itah sannan tadaga Kai ta kalle ta awalakan ce tace,"kewata iriyar shashasha ce mara hankali sukike ki rusa min shirina?

Cikin sigar lallashi ta fara bata hakuri
Tana cewa,"kiyi hakuri uwar gijiya ta,wlh wata matsala aka..

Tsawan dataji ne yahana ta karasa maganar tace,"karki cikani da surutu,inah yarinya da kikace zaki kawo.

Ciki sauri ta nuna basira. wani kallon raini tabita dashi sannan tace,"wannan kucakar zaki kawo min.

Nandanan jikin lantana yahau rawa ba'ita kadaiba harda basiran Wanda saboda tsabar tsorata Saida tayi fitsari azauna.

Lantana ce tayi karfin Hali tace,"kiyi hakuri kinsan daga kauye take,Amma inah mai tabbatar miki Nanda kwana biyu zata dawo yanda akeso.

Saidai matar ta watso musu wata muguwar harara sannan tace,"shikenan Amma kisani idan aka samu akasi saidai kinimi wata uwar dakin baniba.

"IN SHA ALLAH babu wata matsala daza'a samu.

"Saiki tashi kushiga daga ciki kibata abinci .

Cikin sauri ta yafito basira sukayi ciki.

*****

Ciki kwanakin dabasu wuci goma ba wata irin shakuwa yashiga tsakanina da afeeya, idan ka ganmu zaka rantse da ALLAH yar gidan ceni, komai namu iri daya daddy afeeya ne yasa akayi mana Dan ganin irin kaunar da afeeya take nunawa min shiyasa komai zaisaya wa afeeya saiya sayu min.

Lokacin afeeya tana aji biyu SS2 tasa rigima sai ankai Ni makarantar su,ganin rigimar ta tayi yawa yasa daddy yamata alkawarin zaisakashi Ni, saidai kasancewar ban taba zaman aji ba bazaiyu asakani yanzu ba saidai akawu malama Yana min lesson agida kafin akaini makaran ta.

Haka kuwa akayi ranar Monday malamin yafara zuwa Yana koyar da ni,dake ALLAH yadaura min son karatu Haka nasa himma, karatu nake ba'akama hannun yaro.

Bayan wata biyu aka kaini makarantar su afeeya akamin tambayoyi inah amsawa,ganin kokarin da nake dashi yasa aka kaini JSS2,

Haka dai nacigaba da zuwa makaranta.

*****

Itah kuwa basira tunda akakaita gidan babu abinda ake mata sai Gran jiki kullum sai wata mata tazo tamata granjiki sannan abata wani Abu cikin cup tasha,tun abin nadamunta hartasa ba,

izowa lokacin kuwa duk Wanda yasan basira ada yaganta yanzu bazai gane taba domin komai nata yachanza sakamakon granjikin da ake mata,itah kanta idan ta kalli kanta takan ji ma'makin yanda ta koma.

Tana zaune tagama cin abinci taji hajiya tana Kiran ta cikin sauri ta nufi Falon tana zuwa ta tsuguna tace,

"gani hajiya kamar yanda taji anmatan gidan suke Kiran ta.

Kallon ma'maki hajiyan tabita dashi Dan tunda aka kawota gidan ,magana Mai karfi maitaba hadasu ba,Dan haushin ta takeji,itah Kuma basira Koda suna zaune afalon tana ganin hajiya dasauri take barin gurin shiyasa hajiyan batasan yanda tachanza lokaci daya ba.

Cikin ma'maki tace," kinci abinci kuwa?

Dasauri ta amsa" eh.

"To tashi kije ki kwanta Kinga dari yanayi ,sannan karki manta kafin ki kwanta kishafa turaran ki Dan gobe Zaki raka ni unguwa.

Nod dakai kawai tayi Dan itah banda ma'maki babu abinda takeyi ganin yanda hajiya tasake jiki da ita.

*****
Ranar wata Laraba inah zaune inah karatun novel (wata fuska ) na billygaladanci, liltafin gaba ki daya ya tafi da tunani na, dan nadan koyi karayun hausa agun maimuna gaba daya gashi babu kowa acikin gida umma ta,tafi suna afeeya Kuma tana da test Dan haka nikadai ce agida,jinayi kamar ana kallo na,inah daga kai wazangani daddy Yana tsaye dasauri na dauko hijabin na da nufin rufe jiki na bankai ga sakawaba naji anyi wurgi da hijabin..

KARSHAN WAHALA
By

SAFNAH ALIYU JAWABI

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now