chapter 42

735 58 7
                                    

🍇KARSHAN WAHALA🍇

🍇BY🍇

🍇SAFNAH ALIYU JAWABI🍇

🍇(B*H*W*A)🍇

🍇BRIGHTEST HOPES WRITES 🍇🍇🍇ASSOCIATION🍇

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
SAFNAH🎄🎄🎄🎄🎄 ALIYU
🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
Jawa🎄🎄🎄🎄Bi

Bismillahi rahamanin Rahim

Kallon sa take cike da ma'maki,sake baki tayi gabaki daya ta kasa rufe wa, shikuwa rike hannun ta yayi Yana cewa,"u are the most beautiful creature i have ever set my eyes on,"murmushi tayi tace,"thanks for the compliment,yace,"I have a confession to make, ,"what for? ta tambaye shi cikin sauri.

Kallon ta kawai yake ya marasa ta ina zaifara sannan daga bisani yace," since the very first day I set my eyes on you well u've always being in my dreams,my heart,body and soul ever since dan I have been wanting to talk to you but you never wanted to give me a chance*DAMSLE*am telling you this now not because you need to now but am telling you because I want you to know for how long I have been wanting for this faithfull day to let you know how much I love you,

Sweet heart believe me when I sead I love you to the moon and forth,I love you more than words can say,I love you more than I love myself,"I want to spend the rest of my life with you,i
Want you to be my wife,my baby mama,de mother of my children, please don't reject my porposal, course I won't take no reply for you believe me.

Kasa magana tayi saidai ganin yanda ya marirece fuska yasa tayi murmushi tace," how do you expect me to say no wen every girls dreams is to be loved sincerely,you know perfectly well dat my answer will definitely answer cos I have loved you also for the very first day we meant and believe me I love you more dan I love to see the stars at night,all am asking for is just for you to be careful with my heart,cus once u break it am afraid it can never be repaired or replaced again.

Tafi sukaji daga bayan su duk kansu juyowa sukayi Dan ganin daga inda tafin ke fitowa,mom ce fuskar ta dauke da murmushi harta karaso inda suke tsaye,

rungume*SAFNAH*tayi tana cewa,"nagode da sakaiyar da kika min da Haka sauran mutane suke da taimako baiyi karamce a wannan zamanin ba,nagode da soyayar da kika nunawa Dana Wanda agareni shine komai.

*NASIR*kuwa kasacewa komai yayi banda murmushi da yake da tsansar farin ciki dake kwance Samar fuskar sa.

Suwaiba kuwa ganin har yanzu mom Bata sake taba kuma da alamu Bata da niyar yin Haka yasa tayi sauri ta janye mom daga jikin *SAFNAH*tace,"haba mom ai saiki karasa ta, big bros ka tsaya kana kallo mom zata karya maka mata.

Dariya suka sa atare *NASIR*yace kedai Fadi gaskiya ko dai harkin fara kishi?

Bubbuga kafa ta shigayi tana cewa,"shikenan tunda Ni babu Wanda ke sona yanzu.

Dariya sukayi sannan suka zauna suka Dan taba abubuwan da aka tana da agurin,sai kusan sha biyu suka watse kowa ya nufi dakin sa.

Waya sukayi sosai kowa na fada wa juna yanda suke ji game da juna sai kusan karfe uku suka hakura badan sungaji ba saidai barci da *NASIR*ya fara ji,suna gamawa ta tashi ta dauro alwala,salla raka'a biyu ta gabatar tayi godiya ga ALLAH daya nuna Mata wannan ranar.

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now