niman addu'a ku

570 25 5
                                    

Da farko Ina Mika sakon gaisuwa zuwa ga makarantar LILTAFINA MAI SUNA KARSHAN WAHALA,Ina godiya agare ku mattuka.

Dan ALLAH Ina niman agajin KU dakuyi wa yar'uwar mu wacce tana daya daga cikin makarantar  liltafin nan,karshan comments dinda tayi ta fadamin cewa,"za'ayi Mata  aiki wato opretion tun daga wannan lokacin ban Kara Jin duriyar taba,inada cikakkiyar sanin cewa idan tana cikin koshin lafiya babu abinda zai hanani ji daga gari ta,Dan Haka nake niman alfarmar ku tayani da addu'ar ALLAH yasa tana cikin kushin  lafiya,idan Kuma ajali yayi Kiran tane,ALLAH ya sadata da manzon rahama,idan Kuma jikin ne,ALLAH yabata sauki,idan Kuma lafiyar ta kalau to ALLAH ya Kara Mana baki daya..

Miss you so much lubna

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now