chapter 29

768 58 3
                                    

❄️❄️❄️❄️❄️
*KARSHAN WAHALA*
                      ❄️❄️❄️❄️❄️❄️❄️

*TAURARI WRITER'S ASSOCIATION*💥
_(THE STARS THAT SHINE IN THE WORLD OF WRITER'S)_

https://mobile.facebook.com/Taurari-Writers-Association-109116734087974/?ref=opera_speed_dial

         *T. W. A✍🏻*

*STORY*

&

*WRITING*

*BY*

*SAFNAH ALIYU JAWABI*


2️⃣9️⃣

*BISSMILLAHI RAHAMANIR RAHIM*

Ka rasowa tayi cikin takun kasaita harta kai gabanta tsayawa tayi tace," dani zaki ja?

"Girgiza kai tayi.

"To idan ba haka bane mekike nufi?

"Wallahi wallahi haji..

"Ke ba ransuwa naci kimin ba,fadamin zakiyi shin kina sonsa? Idan kuma kika sake kika min karya wallahi kinji na ratse miki saina kashe ki anan.

Banda hawaye babu abinda ke fita a idon basi, murya na rawa tace,"eh ina son shi amma tunda kince na barshi wallahi nabar miki shi.

Ajiyar zuciya sumaiya ta sake tana mai farin ciki ,kasancewar basi tana jin tsoron ta.

"Samu guri ki zauna.

AƊaya kujerar basi ta zauna ita kuma ta zauna adayan suna fuskantar juna.

"Ke taso ki zauna akusa dani tambayar ki nake so nayi.

Tashi tayi simi simi ta zauna adan nisa da ita kadan, tsawa ta daka mata kan ta dawo dabda ita, haka basi tana ji tana gani ta tashi ta dawo dabda ita har suna iya jiyu numfashin juna.

"Kince zaki iya rabuwa da alhaji ko?

Nod da kai kawai tayi.

"To idan kika rabu dashi wazai rinka baki kudi kina biyar bukatar kanki.

Shiru tayi

"To shikenan zanbar miki shi ,amma da sharadi daya.

Cikin sauri basi ta dago kai.

,"sharaɗin kuwa itace," duk abinda zakiyi saida izini na zakiyi koda kuwa alhaji ne yanimi biyar bukatar sa dake.

"Sannan duk abinda nace kiyi zakiyi babu musu ko tambayar ba'asi akan hakan, yayi miki?

Ai cikin sauri basi tace,"eh.

Murmushin samun nasara sumaiya tayi.

"Samu min abin taba wa.

Tashi basi tayi tafiya take amma koina na jikin ta rawa yake idan baka santa ba zaka iya ciwa da kanta takeyi a a ita haka haliltar ta take.

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now