chapter 17

1K 92 2
                                    

*KARSHAN*
~wahala*

~inspired by true life events~

*Brightest hope writter association*

*~Nasadaukar da wannan liltafin ga kawata abin alfahari na~u understand me more dan any1 else,u have always bn there for me,in u I find my second self.i am blessed to have you both as my mirror as well as my shadow because mirror don't lie and shadow Never leave.~"a friend is someone who reaches our for your hand,and touches your heart.thank for touching me in more way than one i charish your friendship MAIMUNA ALIYU.

~ follow me on Facebook@safnah aliyu jawabi.

~gaisuwa gareku Yan safnah aliyu jawabi fans club wattAPP group,idan da Mai bukatar shiga to ya'ije number shi

~wattpad@safnah aliyu jawabi
(Jawabi)

~instagram *safnat aliyu .

love you all friends ️❤️❤️❤️❤️

Bismillahi rahamanin Rahim

Koda muka dawo gida Haka dai Muka kasance tsawan ranar kuwa da abinda yake tunani.

>>>>>>>>>>>>>
Itakuwa basi Haka sukayita shirye shiryan zuwan Mai buhun kudi,saibayan sallar isha'i sannan ya iso kuda ya'iso saidai basi tayi kusan awa daya kafin ta fito, tafiya take cikin natsuwa da sigar yaudara da jawu hankalin namiji,sanye take da wata dakakkiyar leshi ruwan madara kamshi kuwa kamar anbude shagon turare .

shikuwa gugannaka tunda tafito yake kallon ta Dan gabakida ta gama tafiya da tunanin shi harta karasu gurin baisani ba, Saida tadan hura mishi iska sannan yadawo cikin haiyacinsa.

Gaisheshi tayi sannan tasamu guri ta zauna ba'afi mintina biyar da fitowar taba Mai aikin gidan tafito dauke da tiren laimo da daisauran kayan tabawa.bayan yagama suka Dan taba hira sannan yabata key din motar da yayi mata alkawari, duk da kasancewar kyautar tamata dadi Amma saida tadanyi jim kafin ta karba sanan tayi mishi godiya.

Daga inda take takira hajiya tazo taga kyautar da Mai buhun kudi ya mata dasauri hajiya ta shigo falon dandama akkage take dalilin dayasa ma bata shigo ba dantasan halin mai buhun kudi idan bashi yabukaci ganin kiba Koda kinzo bazaki samu biyan bukatar kiba.
Tana zuwa kuwa harkasa ta tsuguna ta kaigaisuwa sannan tanimi guri ta zauna sai washe baki take kamar gunar auduga tace,"ALLAH yasanya alkairi ya kara budi.nod dakai kawai yayi sannan yace,"ga keutar ki takardun gidan dayayi mata alkawari yamiko mata.

tsananin dadi saida hajiya tazo hargaban shi tana godiya.
Murmushi yayi sannan yace,"Nina da godiya domin kuwa kinmin komai tunda kika bani basi yadan kalli inda take itakuwa saiwani fari take da ido hakan kuwa bakaramar gigita shi take ba.

Mikewa tsaye yayi yace,"to nidai zantafi kifito kiga motar idan tayi miki to idan Kuma batayi ba sai acanzo miki wata ko baby love?

Cikin shagwaba harda turo baki tace," nidai gaskiya bana so katafi yanzu.
Hakan datayi bakaramar dagolamai lisafi tayi ba danjiyayi kamar ya rungume ta kozaidan ji dadi aranshi. Amma kasancewar akwai hajiya agurin saiyace"kiyi hakuri baby love zandawo gobe kodai kinaso mutafi tare?dasauri ta Dan girgiza kai.

to zamuji kiraka ni, sallama sukayi da hajiya da alkawarin gobe zaidawo yafita tana biya dashi abaya.

Hajiya kuwa kasa motsi tayi danba karamar mamaki basi tabata ba ko kadan Bata taba tunanin zata iya irin wannan kisisinar ba.

Suna fita gurin sabowar motar dayasa aka biyushi da itah suka nufa kirar rang rover suna isah yace mata,"baby love ga motar inah fata tayi miki kyau? Cikin sauri ta kara kallon motar tana yatsina fuska kamar taga Kashi cikin zuciyar ta kuwa kallon motar take kamar amafarki wai itace ta mallaki wannan zungureriyar motar,sannan tace,"nagode.

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now