chapter 19

916 92 4
                                    

*Karshan wahala*

Gaskiya inada gost readers acikin wanna gida to Dan 🙏🙏🙏inah niman alfarma Koda saudaya ne kuyi kukari kudanna wanna taurarun 😜😜😜😜

💙By safnah aliyu jawabi💝
(JAWABI)💗💗💗💗💗

Bismillahi rahamanin Rahim
Cikin sauri afeeya tashiga cikin gidan ganin babu kowa afalon tayi sauri shigewa dakin su tana zuwa tasame Ni inah kwance saidai ba barci nakeyi ba Jin shigowar ta yasa na ritsa ido na Dan sam ba zan'iya hada ido da itah ba itah kuwa dafe kaina tayi tana cewa sweet safnah barci kike? jin zafin da kaina yayi yasa ta janyi hannun ta cikin sauri ta fara jijjiga Ni tana Kiran sunana.

Jinayi tana kukarin karamin ciwan Kai shiyasa na mike inah salati kamar wace tayi nisa cikin barci nace,"sweet afeeya yaushe kika dawo?

Zama tayi ta rike hannun na tace,"rike tambayar ki dan bazata Miki amfani ba ayanzu,saboda ALLAH sweet safnah meke da munki kinji yanda jikin ki yayi zafi kuwa?

Nikuwa kallon ta nakeyi kamar ban fahimci abinda take magana akai ba tashi tayi tana cewa,"Kinga bama sai kinfada min ba nidai Bari na kawo miki magani kisha Dan bazan jure ganin ki cikin ciwo ba.

Tana fita hawayen danake boyewa suka Fara zarya wanna wace irin zuciya gare Ni zuciya ta ba kimin adalci ba kirasa wazaki so sai Wanda afeeya ta take matukar so da kaunar kasancewa tare dashi.

Jin shigowar ta yasa nayi saurin Share hawayan idona tana zuwa cikin shagwaba tace,"my sweet safnah bude bakin ki nabaki magani duban ta nayi zanyi magana Naga ta hada fuska,Haka na karba nasha jinayi bazan iyah rike kukan daya tasomin ba fashewa nayi da matsanan cin kuka inah kwance saman cinyar ta Bata rarrashini ba saidai nasan itah ma kuka take Dan inah Jin digar hawayan ta Akan fuska ta.

Saida mukayi Mai isar mu sannan nadan dago da kaina mezan gani afeeya barci take saidai hawaye ne faca faca afuskar ta tana barci tana sauke ajiyar zuciya kallon ta natsaya yi Wanda Ni kaina bansan adadin lokacin Dana dauka Inah kallon taba saidai nayan ke shawarar Koda son Jameel zaiyi Sanadiyar rasa Raina bazan taba Bari afeeya tasan abinda nake ji game dashi ba.

Tashi nayi na geera Mata kwanciya sannan na nufi ketching Dan Samar Mata abinda zataci kafin ta farka Dan nasan babu abinda taci.
*********
Itah kuwa basi suna fita daga gidan basu tsaya ku inah ba sai super market suna zuwa yayi Mata sayyeya harda na hauka agajiye suka shiga mota suka bar harabar gurin wani hadadan hotel suka shiga tsayawa tayi acikin motar tana jiran shi ba'afi mintina biyar ba saigashi yadawo.

Rike Mata hannu yayi harzuwa cikin dakin suna zuwa Bata tsaya Bata lokaci ba tashi toilet ta dauro alwala Dan duk wani Abu datake yi baisa tasake addinin ta ba.
Shidin ma fita yayi tana idar da sallah yashigo dakin fuskar sa dauke da murmushi yace,"gimbiya ta harkin idar?
Nod da Kai kawai tayi.
Zuwa inda take zaune yayi ya riko hannun ta harzuwa bakin gado sannan yadauko abinda yasayo yabude namar kaza ce da fresh maik yace"gimbiya ta kici abinci.

Girgiza Kai tayi alamar bazata ci ba,Saida yayi da gaske sannan yasamu tadan ci kadan tana gamawa ya kwashe yazuba a kwandon shara Yana zuwa daga ta sama yayi bai dire ta ako inah ba sai tsakiyar gadon jikin shi har'rawa yake itah kuwa mutumiyar taku sai kifkifta ido take.

Shafarta yashiga Yi tako inah ita dai batayi kukarin hana shiba Amma kasan zuciya ta Bata karbin sakon da yakeson aika Mata da shiba.amma saboda tsananin son daukar fansar abinda hajiya tayi mata yasa tabada Kai bori ya hau.

Jin wani razanan niyar karar da suka sake lokaci daya yasa nayi saurin barin dakin Dan karna makance😜😜😜Saida nadauki kusan mintina talatin sannan nakoma Dan ganin halin da suke ciki alhaji nagani babu abinda yakeyi sai sharban kuka Yana sambatu kamar sabon Kamu cewa yake"ALLAH yayi Miki albarka keda iyayanki wallahi bazan iyah rayuwa babu keba basi, kece rayuwa ta. itah kuwa tuni ta dade da sumewa Dan bai Mata da sauki ba.

Daukar ta yayi ya nufi toilet da itah azababban zafi da tajine yasa ta kwalla razanan niyar kara tare da kankame shi tana kuka, shikuwa lallashi ta yashiga Yi Yana sake tso Mata cikin ruwan da Haka har ya gasata fita yayi ya barta tayi wanka tana gama saidai daga kafa ya gagare ta.

Jin shiru Bata fito ba shiyasa yasake komawa ganin ta atsaye yasa yayi murmushi sannan ya dauke ta cak bai dire ta koinah ba sai Kan katifa kwanciya tayi tana sauke ajiyar zuciya tare da Kara Jin tsanar hajiya aranta Dan gani take kamar wannan abinda tabata ne yasa tasha wannan muguwar wahalar.

******
Shikuwa Jameel Koda ya koma gida kasa sukuni yayi Dan gabaki daya babu abinda yake ganin sai fuskar ta daran ranar kasa barci yayi duk inda yajuya fuskar ta yake gani daya gaji da tunanin yatashi ya dauro alwala bayan ya idar da sallah yadadi Yana ardu'a kafin ya sallami akan sallayar barci ya dauke shi.

Bai farka ba Saida yaji Kiran sallar asuba cikin sauri ya tashi yanufi toilet Yana fitowa ya nufi massallaci Koda ya dawo baiyi kokarin sake komawa barci ba ,shirye shiryan ya shiga yi Dan gabaki daya babu Wanda yakeson gani sama dani.

****
Nikuwa abinci Mai dankarin dadi na dafawa afeeya inah cikin kitchen na shaggaltu da
Girkin da nakeyi saijin motsin mutum nayi abaya na juyuwar Nan dazanyi mukayi ido biyu da daddy Yana jifumin wani irin shu'umin murmushin dani kai na nakasa gane manufar sa cikin sauri na tsuguna danufin na gaishe shi Jin hannun shi nayi yariko Ni Yana kukarin hada jikin shi da nawa cikin sauri na janye jiki na Ina binshi da kallon ma'maki.

Jin muryar shi nayi kamar daga sama Yana cewa"ki taimakeni safnah wallahi kullum da sonki da kaunar ki naki kwana nake tashi kitaimaka min wallah rashin ki Yana nufin rasa rayuwa ta...razanan niyar karar da nayi ne yahana shi karasa maganar shi.

Hakan kuwa yayi daidai da shigowar mummy cikin kitchen din.....

Love you all friends
👻☠️☠️ Gaskiya ghost reads kutaima kurinka vote please 😜😜😜

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now