chapter

177 13 0
                                    

Assalamu alaikum
Masoya liltafin SAFNAH ALIYU JAWABI fatan duk kuna cikin ƙoshin lafiya?

Ina mai farin cikin sanar daku cewa na wuntsilo muku da wani sabon novel mai suna MUSADDAM NE ZAƁINA wannan liltafin yazo muku da sabbin abubuwa kama daga soyayar jin kai sadaukar wa dadai sauran su.

Yanzu haka ne fara posting ɗin sa kuma wani sabon albishiri kullum da yardar ALLAH zan rinƙa yi muku posting ɗin sa.

Ku duba profile dina zaku ganshi

Nagode sosai da sosai

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 09, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now