chapter 16

1K 80 3
                                    

SAFNAH ALIYU JAWABI

(JAWABI)🍸🍸🍸🍸🍸
Inah alfahari dakai baban ya'ya*

_*Usman jawabi kakasance monsters agurina lokacin bansan ciwan kaina ba*

*Kaine kanunamin yanda rayuwa take*

gashi yanzu kakasance abin alfahari agare ni*

* INAH MAKA FATAN ALKAIRI (ALLAH)yaraya maryam.❤️❤️❤️❤️❤️

Bismillahi rahamanin Rahim

Nod dakai tayi tarike hannun na tana cewa,"safnah kisani nayi zurfi cikin sonsa wallahi kullum dashi nake kwana nake tashi,safnah kitayani da addu'a kawai Amma nikadai nasan halin da nake ciki takarasa maganar tana kuka.

Kuka takeyi kamar ranta zaifita Saida nabari tayi mai isarta sannan najata na kwantar da kanta akan cinyata Ina rarashinta nace,

"kiyi hakuri afeeya kisani kowani bawa dakika gani aduniyar Nan to datashi kalar jarabawar kidauka ke kalar taki kenan,karki karaya kicigaba da kaiwa mahalilcin kowa da komai kukan ki inah Mai tabbatar miki da cewa ALLAH zaiyi miki zabi mafi alkairi kinji afeeya ta.

nod da kai kawai tayi sannan najata nakaita toilet nawanke mata fuska sannan muka kwanta ba'a Jima ba barci yayi awan gaba da itah,nikuwa Haka har gari yawaye ban'iyah barci ba inah tufka da warwara yanda Zan samarwa afeeya mafita.

Afeeya bata farka ba saikusan karfe goma zuwa lokacin kuwa harnayi wanka nashirya sauka tayi daga kangadon tana harara ta,nikuwa dauke kai nayi Dan nasan dalilin hararar.

Zama nayi inajirar fitowar ta tana fitowa tasake daukeni da harara zuwa lokacin kuwa bazain dauka ba Dan yau natashi da sha'awar waina. dasauri na nufi inda take tsaye tana tsane jikin ta ,"nace kiyi hakuri my sweet afeeya kinji nasan nayi laifi nahada hannuwana guri daya sannan na sunkuyar da kai irin Gaisuwar Nan na India ina murmushi.

Duk da abinda nayi ya burgeta Amma tayi kamar bata masan inah yiba ganin Haka yasa na canza sabuwar dabarar.

Komawa da baya nayi kamar Zan fita daga dakin kawai sainadawo da baya kamar wace ki ganin juwa nafada kangado kamar na sume.

Afeeya tana ganin Haka da gudu tazo kaina tana jijjigani tana cewa,"meyasa meki safnah ?shiru nayi ganin Haka yasa ta Dan sakunnen ta daidai kirjina nikuwa Ina ganin Haka nayi saurin dauke numfashi na ihun da afeeya tayi nikaina saida nafirgita dagudu tafita tana Kiran mummy.

dawowa sukayi tare da mummy tana cewa,"wallahi ALLAH ta mutu mummy kitaba ta kigani mummy tana tabane na bude ido nayi inah dariya saidai ganin yanda mummy da afeeya ke hawaye gabada nayi dana sanin wannan wasar

Kallon ma'maki duk kansu suke Bina dashi mummy ce tafara magana tana cewa,"safnah wannan wace iriyan wasa ce?kinsan wani hali kika sakamu duba kiga yanda yar'uwar ki ta Koma cikin mintina kalilan abinda kikayi kin keuta kenan?

Itah kuwa afeeya haryanzu hawaye take Tama kasa magana.

Ganin Haka yasa natashi da sauri na rungumi afeeya inah kuka nace,"kuyi hakuri afeeya banyi da niyar cutar da kuba nayine kawai Dan afeeya ta daina fushi dani,sai yanzu nasan cewa niba marainiya bace inada mahaifiya Mai kaunata ta dakuma yar'uwa,Dana dauka baneda sauran wani gata gashi cikin lokaci daya ALLAH yabane Ina sonku kuyi hakuri.

Dasauri mummy ta nufimu rungumi mu tayi tana kuka itah mummy kukan datakeyi baiwuce kukan farin ciki ba Dan duk hirar da mukeyi da afeeya da asuba tana ji shiyasa takeyiwa ALLAH godiya daya kawoni cikin rayuwa su.

Yanda sukaga nake kuka shiyasa suka koma rarrashina Haka dai muka uni ranar babu wata cikakkiyar walwala.
==========={{

Itah kuwa basira tundaga ranar duk inda hajiya zata tafi to tare suke tafiya hakan kuwa bakaramar kawuwa hajiya costumes yakeyi ba itah kuwa taki bari aiyeli harka da basira wacce sunan ta yakoma basi.

Duk wani Jin dadi babu wace basi bata samu yanda fatar ta tayi laushi kuwa iyasa yatabbatar maka da yanda hutu ya ratsa jikin ta grar jiki kuwa haryanzu anayi kowace rana shiyasa duk inda basi ta zauna saitabar tsarabar kamshi.

ana cikin Haka wata Rana basi da hajiya suna saune suna kallo wayar hajiya ta fara niman agani da sauri hajiya ta dauka tana murmushi tace,"barkan ka dai Mai buhun kudi takawar ka lafiya maidolan dole,dole abika inba Haka ba akwana da yunwa.

Aka amsa daga dayan bangaran da cewar,"na mallaka miki gida na dake kinkinau.

Ihun da hajiya tayi saida basi ta mike tsaya tana Mata alamar tambayar da hannu.

Hajiyan tace,"godiya nake mai buhun kudi.

Daga can'aka sake magana "haju inah ajiya ta dafatan babu abinda yataba ta ?

Girgiza kaitayi kamar Yana ganin ta tace"tananan gatama kusa dane .

Cikin sauri yace"to mekike jira tun dazu baki bata waya ba?

Baima karasa maganar ba tamekawa basi wayan.tana amsa sallama tafara yi sannan gaisuwa yabiyu baya kasa amsa gaisuwar yayi Dan gabaki daya muryar ta tasaukar mishi da kasala.

Haka dai ya amsa sannan yace,"Ina fata gimbiya batada bukatar komai?

Dake hajiya takoyawa basi kisisina kawai sai cewa tayi,"kaima kasan baza'a rasaba.

"To mekike da bukata?

"Mota, kasan agarin akwai Rana sweet heart.

Mai buhun kudi jiyayi kamar ya sume saboda yanda muryar ta yake ratsa jikin shi yace,"angama gimbiya inanan zuwa Nanda karfe shida pm kinji zankuma aiko Miki da sakonki yanzu.

To kawai tace, takashe wayan,tana kashewa ta tashi ta rungumi hajiya tana murna itah ma hajiyan murna take saboda sabon gidan da akabata.

Saida suka gama murnar su sannan basi tabata labarin zuwan shi.

Cikin sauri hajiya ta dauko wayar ta takira mai grar jiki.
Haka dai suka cigaba da shiryeshiryan zuwan Mai buhun kudi.

================

Nikuwa tundaga ranar bansake yiwa afeeya irin wannan wasar ba komai na mu yakoma kamar da.

Ranar wata Monday ranace wacce itace mafarin komai,munyi Shirin makaranta daddy yasauke mu babu abinda nakeyi sai sauri Dan munyi let ranar .

itah kuwa afeeya shigewa class dinsu tayi batare da tsoron komai ba.

Harna kusa kaiwa cikin class naji muryan prephet acikin ajin namu dasauri na koma da baya dannas irin mugun tarsu.
Jinayi anrike min hijabi ana tambaya ta,"ina zaki tafi?

Dasauri na Juyo Dan ganin mai tambayar dasauri na sunkuyar da kaina kasa murya ta takoma kalar kuka nace,"kayi hakuri Dan ALLAH wallahi bazan sake yin let ba.

Jin shirun yayi yawa shiyasa na dago kai.
Ina dagowa muka sake hada ido dasauri na sake sunkuyar da kaina hawaye duk yagama batamin hijabina.

Saida muka kusa mintina biyar sannan yace min,"wuce muje ciki.

Jiki na rawa nashige muna shiga yan class dinmu suka mike suka gaishe shi,bayan ya amsa suka koma suka zauna.
wani kallo da yamin saida naji hanjin ciki na ya hautsine yace,"jeki ki zauna sannan duk Randa kika kara zuwa let sainayi maganin ki Yana gama fadan Haka ya juya gun prephet din Suma suka gaishe shi sannan yafita.

Yana fita bai zame koinah ba sai office dinsa Yana zuwa yasamu guri ya zauna babu abinda yakeyi sai tunanina.

Anawa bangaran ma hakan take, harmuka tashi amakaranta ta babu wani ishanshan natsuwa atare dane.

SAFNARKU HARKULLUM

(JAWABI) love you all ❤️❤️❤️❤️❤️

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now