chapter 38

802 68 1
                                    

💖KARSHAN WAHALA 💖

💖By💖

💖SAFNAH ALIYU JAWABI 💖

Bismillahi rahamanin Rahim

Wannan shine takaitatcan labarin su.

Soyaya ce Mai karfi ke tsakanin *SAFNAH*da *NASIR*Wanda zuwa yanzu basa iya daukar lokaci Mai tsawa batare da ganin juna ba,amma Gist what?duk kansu babu Wanda ya fada wa wani acikin su.

Dakon soyayar juna suke abangaran *NASIR*lokaci yake jira Wanda ya dace sannan ya sanar da ita sirrin dake kunshe azuciyar sa.

It kuwa gani take ba ita ya dace ta sanar dashi halin da take ciki game da soyayar sa dake addabar zuciyar taba, tunda tasan shidin ma sonta yake, Dan duk wasu alamu sun nuna hakan, to shi amatsayin sa  namiji yakasa baiyana Mata it  kuwa bataga dalilin dazai sa ita tafada mishi ba.

Mom da suwaiba kuwa ido suka zuba musu Dan suga iya gudun ruwan su, abangare daya wannan al'amarin na cazawa mom Kai idan ta tuna da alkawarin data daukar wa kanwar ta wato mahaifiyar ikram wacca suka fito uwa daya uba daya.

Wata zuciyar ce kekara mata tuni da yanda tayi alkawarin Dan cewa tayi,"idan *NASIR*yaji ya amince to babu shakka zata aura masa ikram, idan kuma aka samu akasi Yana da Wacce yake so, tofa baza tayi masa dole ba.

Murmushi tayi Dan yanzu kam ta gama yanke shawarar daukar*SAFNAH*zuwa har garin iyayan ta wato izom kamar yanda ta sanar dasu sannan ta nima wa danta*NASIR*auran ta,shirye shiryen tafiya take ahankali batare da ta sanar da kowa acikin suba.

*******

"Mai buhun kudi kuwa niman duniyar nan yayi Amma babu ita babu labarin ta ,akan dole ya hakura badan yaso ba.

"Saidai kullum da tunanin ta yake kwana ga rashin walwala dake addabar zuciyar sa ahankali ahankali ciwo yafara cin karfin sa harta kai ga ta kwantar dashi.

"Likitan dake dubashi ya kira bayan dogon bincike dayayi likitan ya gano Mai buhun  kudi na dauke da cuta Mai karya garkuwar jiki,

"Bayan dogon nasiha da likitan yayi masa sannan ya sanar dashi halin da ake ciki.

"Cike da tsoro Mai buhun kudi ya mike Yana cewa,"garin yaya haka ta kasance na shiga uku Ni ismai'il (Kai  masu karatu Ashe Yana da asalin suna lol 🤣🤣 🤣?

"Tashi likitan yayi ya rike shi tare da cewa,"kayi hakuri alhaji kasan kowa da irin tashi jarabawar ka dauka irin taka jarabawar kenan.

"Tsawa ya daka mishi wanda bashiri likitan yayi baya da sauri.

"Watsa masa kudi yayi Wanda shi kansa baisan adadin suba yace,"maza bace min da gani.

"Kwashe kudin yayi ya fita,

"Kusan asibiti goma Mai buhun kudi ya tafi Dan aduba lafiyar sa, duk inda ya tafi maganar dai daya ce Haka yanaji Yana gani ya hakura yaci gaba da Shan magani.

******
"Jameel kuwa haka ya bukaci likitan daya salame su Dan gani yake kamar zaman asibitin bata lokaci ne agare shi dan babu wata magani da zata warkar masa da cutar dake addabar zuciyar sa.

KARSHAN WAHALA 2019Where stories live. Discover now