44

1.9K 118 3
                                    

Bacci ta samu bayan tafiyan dr khairat hakan ya sashi tafiya side din mah

A shagwabe yaje ya kwantar da kanshi akan cinyanta mah na gaji ban san me yake damunta ba(kuji samun waje).

Ta dan shafi kanshi tace dr khairat bata fada maka matsalar ba? Ya kuma shagwabe fuska no mah bata fada ba wai za aje ayi test shine nazo wajenki in huta.

Ita matar taka fa? U left her alone? Ya dan yi murmushi yace ta samu bacci ne beside da akwai house helps ai.

Kafin tayi magana jakadiya ta shigo ta sanar da isowan dr khairat .
Ki mata iso shine abin da mah tace.

Bayan dr khairat ta iso ta debi gaisuwa ta dan gyara glass din idonta tace emmm yallabai yarima sai a ban tukuici congratulations ur wife is 25 days pregnant shi ke wahalar da ita.....

Kallonshi take da mamaki ganin yanda ya tashi a gigice ya sunkuci sarauniya najma yana zagaye da ita kaman ita ce lauran.

Innalillahi shine abin da mah din ke furtawa sultan sauke ni kanka daya kuwa ikon Allah.

Sauketa yayi ya manna mata peck a kumatu mah am so happy ya Allah ya daga hannu sama ya ma rasa mai zai ce kawai sai ya kallo gabas yayai sujada.

Ya dago ua fuskanci dr khairat da ta bude baki da hanci tana kallon ikon Allah.

As u where saying dr... Sauke ajiyan zuciya tayi tace ba komo kawai zata yi ta fama da morning and evening sickness ne da amai ga magunguna na rubuta .mata na so in biya cikin pharmacy amma ina ta dokin inzo in Karbi goron Albishir dina.

Baki a washe yace kuma yanzu zaki karba an baki kujeran makkah 10 first class ki rabawa duk wanda kike so anjima da dare kizo ki karbi forms din.

Ni kuma na kara miki da mota corollaS just take good care of my daughter and my grandchild.

Kara rungumanta najeeb yayi yana mai farin cikin mah is finally liking his family.

Dr khairat kam sai hawaye ta rasa bakin magana da kyar ta iya zakulo kalmar na gode Allah kara girma Allah inganta Allah ya raba lafiya na gode ni kam nayi alqawarin kula da su har dan ko yar su.zo duniya.

Najeeb ya ce is ok kawo list din magunguna inje in karbo.
Make hannunta tayi tace yallabai barshi kawai in karbo ai alqawari nayi daga yanzu zan fara gudanar da aikina.

Da sauri ta mike ta fita sai pharmacy🤣

Najeeb ma da sauri ya fice ya nufi side dinsu da sauri sauri gudu gudu ya haura wai sai da ya haura ya tuna yanayin da suke ciki shi da laura.

Lumshe ido yayi ya tura hannunshi cikin gashinshi ya illahi Allah kada kasa tsanar da yarinyan nan ta min ya shafi yarana Allah kasawa yarinyan nan sona ko 5% na so da nake mata ne.

A hankali ya tura kofar ya shiga ita kuma ta lumshe ido kaman mai bacci dan ita wallahi har kunyam yanda ta firgice mishi jiya take.

Zama yayi a hankali ya dan shafi fuskanta kafin a hankali ya dan yaye bargon ya daura hannunshi a kan cikinta ya na shafa a hankali ya dan tsuguna ya manna mata kiss a cibiya ya furta my baby.

Ban sanni ba are u a boy or girl koma wannene ina mutukar sonki ko sonka ina son mamanka  sosai amma mamanka ta kasance me riko ta kasa yafe min akan laifin da na mata da dadewa, ina mai addua kar tsanar da ta min ya shafeka i so much luv u both (emi yidima)

Ya sa guiwarsa a kasa kafin ya kwantar da kanshi a kan cikinta,

Kamar a tsikare shi ya mike yazo dai dai fukanta ya dan shafi fuskan ya dawo kan lebanta yana dan zagayewa astral na soki tun ban san ke wacece bace na dade da sonki a raina na wahala da sonki amma ke bakya sona,why? Why?.

Na nemi yafiyarki kinki yafe min na lallashaki kinki saurarata na miki da fada da shariya duk a banza what do u want me to do? Me zan yi in tabbatar miki da irin son da nake miki.

Idonshi yayi ja sosai da kyar ya mike yayi niyyan fita carab yaji ta riko hannunshi......................

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now