37

1.9K 124 7
                                    


Sun kai kusan sati3 suna abu daya laura ta kira khaleesat tana kuka wai ita ta gaji hakuri tayita bata ta tabbatar mata zata succeeding

Zaune take da laptop a cinyanta tana video call da allison da sabon saurayin allison din sai dariya take.

Najeeb ne ya shigo dawowanshi kenan ta shagala da wayan da takeyi bata koji karar motarshi ba.

Ranshi ne ya baci ganin abin da take yi da kuma irin shigar dake jikinta karamar rigace daidai cibiyarta da leggings kanta ba dankwali kuma ko tubkeshi bata yi ba tayi kyau sosai ta zauna gaban wani katon arne tana wangala baki.

A fusace ya dau laptop din ya hada da bango cike da masifa ta mike tace malam lafiyanka me ka shawo zaka zo ka taba min hauka?

Hannu ya dinga nunata dashi yana so yayi magana ya kasa sai rawa lebanshi suke idon nan yayi jazir cike da kishi.

Damko kafadunta yayi ya ma rasa mai zai mata kawai sai ya ja ta zuwa jikin miro ya tsaya da ita.

Har yanzu ya kasa magana sai nuna mata kanta yake da hannunshi daga sama har kasa.

Kallonshi take yi da mamaki ranta kuma fal tsoro bata taba ganinshi haka ba ko mai ya bata mishi rai oho in shiganta ne ai ba yau ya fara ganinta haka ba,toh me ya fusatar dashi haka dan iya sanin da ta mishi yana da hakuri sosai, kom ta mishi yana hakuri what freak him out? Zaro ido tayi Allah yasa ba giya yake sha ba.

Matsowa tayi kusa da shi tana shinshina shi wai ko zataji warin giya.

Ranshi ne ya kara baci ganin kallon da taje mishi da kuma shinshina shi da take yi dagota yayi ya tsinka mata mari.

Cikin dauriya da cijewa yace cikin ni da ke waye mahaukaci ya girgixa kanshi ya kara nunata yace just look at u ba kya ko kishin kanki ba ki san darajar aure ba kinje kin zauna gaban laptop kina washewa wani katon arne baki wai ke in an barki kin waye.

Ina wayewan mutumin da bai san darajar aure ba kullum magana daya ake maimaita miki dress properly amma da yake ke kwakwalwan kifi gareki kin kasa dauka.

Laurat da marin da yayi mata ya gigitata sau lokacin ta tattaro yawun bakinta ta hadiye kafin tace naji bana kishin kaina ban kuma san darajar aure ba kai din ka san darajar auren ne? Kai da u are not man enough baka da cikakken lafiyan da namiji har zaka gayawa mutane sanin darajar aure? Bazaka gane rashi sanin darajar aurena ba sai lokacin da ka budi ido ka ganni da wani namijin.

Jijiyoyin kanshi ne suka tashi rudu rudu yace me kike nufi me kike fada haka.

Harda hannuwanta tayi ta juya mishi baya hade da fadin abin da kunnuwanka suka ji maka .

Sama taji anyi da ita tana wutsil tana ihun masifa bai sauketa ko ina ba sai kan gadonshi wurgata yayi kafin ta yunkura ya bi ta ya danne ta.

Bakinta ya matse yace me kika fada maimaita abin da kika fada idonshin nan kaman garwashin wuta tsaban bacin rai tsoro duk ya gama kasheta.

Kin ce ni ban cika namiji ba ko bani da lafiya ko ba dai wannan kike so ba u will surely get enough.

Da fadin haka ya hade bakinsu hannunshi daya akan boobs dinta dayan kuma ya hade hannuwanta biyu a saman kanta saboda turje turjen da take yi dan duk yanda take son ya kusanceta ta tsorata da yanayinshi.

Dagowa yayi ya kalli idonta da yake cike da tsoro yace ba kince ke jarababbiya bace har kina ikirarin zan budi ido in ganki da wani ko toh yau zan kawo karshen jarabar nan.

Rabata ya fara yi da kayan jikinta sai kuka take tana turjewa wani uban tsawa ya daka mata yace malama bana son gulma abin da kike so zan miki zaki wani bude min baki kina min kukan munafurci.

Hadiye kukan tayi dan wani mugun tsoronshi ne ya shigeta haka tana ji tana gani ya rabata da kayan jikinta ya cire nashi kafin ya fara sarrafata son ranshi

Tuni jikinta ya dau bari ta fara mai mishi da martani ba tare da tasan tana yi ba ma.

Hadin kan da ta bashi ya kara mishi kaimi wajen kokarin biya musu buqatarsu gaba daya.

Zaro ido tayi tare da sakin wani irin karamin kara da taji wani irin zafi na ratsata.......
💖MASOYAN JUNA💖

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now