masoyan juna page 31

1.9K 114 5
                                    

ASSALAMU ALAIKUM INA MAI BAKU HAKURI AKAN RASHIN TYPING JIYA ABUBUWA NE SAI A HANKALI, NA GODE.


Bai shigo gidan ba sai da akayi isha'i ko da ya shigo bai ganta a parlour ba ya san tana daki kenan dining ya bi ya ajiya ledan kajin da ya shigo da shi(najeebu fa an dage😜).

Sama ya haura dakinta ya nufa bata ciki amma yaji motsin ruwa alama tana wanka kenan zama yayi a kan side drower dinta.

Ita kam bata san da mutum a dakin ba ta duba towel dinta baya bathroom din shaf ta manta da rana da ta using ta ninke ta daura akan sit din dress miro.

Haka ta fito da dan karami a hannunta tana goge gashinta da yake wutan dakin dim ne bata lura da shi ba sai da ta zo tsakiyar dakin ta ganshi dibi dibi ta shiga yi ta koma ne ko yaya kawai sai ta fuske kaman bata ganshi ta cigaba da abinda take yi ta nufi dress miron dan daukan towel dinta.

Shikam ai tuni hankalin ya tafi yawo ya shiga rudu da ganin surarta gaba daya a zahiri duk da dakin ba haske sosai bai hana shi hango nipples dinta da suka tsaya cak suna tsone mishi ido.

Ganin tana shirin rufe mishi ne tuni ya tashi ya iso wajenta bata ankara ba kasancewar ta bashi baya kawai sai ji tayi anyi sama da ita.

Bai dire ta ko ina ba sai kan gado kafin tayi wani yunkuri ya hade bakinsu ya daure hannunshi akan boobs dinta yana massaging dinsu.

Numfashinta ne yayi sama jin irin sakonnin da yake aika mata tuni ta fara fita hayyacinta kasa yi wurin wuyanta yana bata wasu irin wet kisses wanda ya sa take daga mishi kirjinta cikin fitar hayyaci gangarowa yayi ya daura bakinshi kan nipple dinta yana lasa da halshe😳🙊 ita kam sai sheshsheka take oh god najeeb kam ya iya pleasuring din mace NAJEEB?😳 OMG najeeb na bari yana ya mutsani🙊.

Wani karfine ya zo mata ta ingiza shi ta mike tsaye tare da jan bargo tana rufe jikinta  nufo ta ya kuma yi gadan gadan ta daga murya tana fadin hey hey hold it there mai kake tunanin yi me kake nema a nan tana nuna jikinta.

Mai za ka tsinta a wajen FILTHY, STUPID AND DISGUSTING HUMAN BEING? Nayi tunani baka da abin da zaka nema awajena?

A lokacin da ta fara hargaginshi ne ya dawo hankalinshi cusa sannunshi yayi cikin gashin kanshi yace ya illahi wai ke wace iri ce da ba kya mantuwa ba kya yafiya i said i am sorry isn't enough what else do u want me to do?

Kafin ya rufe baki tace i wnt u to stay away from me bana sonka ban son abin da zai hada ni da kai get that into ur thick skull ta fadi hakan tana nuna kanta.

Yace ba sai kin zageni ba zan rabu da ke amma ki sani  hakkina yana rataye ne a wuyanki ba ruwan Allah da irin kiyayyar da kike min as far as kina aure e dole ne ki sauke wannan hakkin.

Ya kusantota tare da janyo ta da karfi ya hade bakinsu tana turje turje tana komai ya tsotseta tas tare da shafe mata nonuwa.

Yace sa'ar ki daya i cant force any gal to my bed balle ke matata.

Tofar da yawun bakinta tayi tace Allah ya isa maye kawai wallahi kar ka kara taba ni kuma ka wani daina ce min matarka kuma wallahi ni am not a gal i am a complete woman.

Murmushi yyi ya juya ya kama hanyanshi sai da ya kai kofa ya juyo yace woman woman yayi dariya yace yarinya u re still a baby sai randa na mai dake cikakkiyar mace sannan zaki zama cikakkiyar macen da kike magana yayi ficewarsa.

Ihu ta saka tana fadin wallahi over my death body ko mai ba ta shafa ba ta dau rigan baccinta ta saka ta hau kan gadonta tana tuno yanda ya rura mata jiki tuni ta kara fadawa cikin wani yanayi.

Maranta ne taji yana dan murda mata wani mahaukacin sha'awa ne ya taso mata jin kasanta tayi kaman ana turara mata hade kafafuwanta tayi tare da dukunkunewa tana antayawa Najeeb zagi da Allah ya isa juye juye ta dinga yi ta dau pillow ta matse a kirjinta tare da fadin wayyo.

Wallahi wannan mutumin ya cuceni ta dinga juye juye ta rasa inda zata sa ranta haka tayi ta juyi har bacci ya dauketa.

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now