38

2.1K 121 3
                                    


Kuka  take tana tureshi shi kam bai ma san tana yi ba kokarinsa shine yaga ya ratsa ta wani karan ta kuma saki tare d jujjuye kai( note:ni ban ga amfanin mace tana budurwa ayi kokarin kara hadata ba)

Duk yanda ya so ya bita a sannu ya gagara rintse ido yayi ya shigeta kawai.

Wayyo kawai take fadi tana tutture shi mugu azzalumi dama ai mai hali baya fasa halinshi ina ce kai mugunta ne a ranka ya Allah kayiwa maimartaba tsawon rai kar a  baka mulki dan ko za ayi azzalumin shugaba wayyooooo ummina aunty ummie kizo ki taimakeni yarimanku zai kasheni ammi plsss kizo wayyo yaya farooq dina kazo abokinka zai lahantani Allah ya isa tsakanina da ke khaleesata ahhhhhh.

Haka ta dinga ihu tana sambatu shi kam Najeeb bai san ma tana yi ba ya fada wata duniyan daban.

Tun bayan la'asar ake abu daya har isha laura ta gama galabaita duk ta fita hayyacinta gumi duk ya rufesu gaba daya.

Rungumeta yayi tsam a jikinshi bata da kuzarin tureshi a haka wani wahalallan bacci ya dauketa   shi kam bayan ya gama dawowa cikin nutsuwarshi mikewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka yayi alawla ya zo ya gabatar daa sallolin da ya wucesu wato magariba da isha.

Tea yaje ya hado ya zauna a gefenta yana kallon yanda take bacci tana sauke ajiyan zuciya girgiza kai yayi yana murmushi mutum sai fitina.

So yake ya tasheta tasha tea  dan ya san zata ji yunwa amma ya san da kyar ta tashi.

Kyaleta yayi ya sha tea dinshi ya kwanta a yana kallon fuskanta a haka barci ya daukeshi shima.

Cikin bacci yaji tana kuka tashi yayi a firgice yana lalliban ta yaji wayam kunna side lamp yayi sai ya hangota a jikin kofa ta nannade jikinta da bedshit ga bed shit din duk ya bacci dan dazu saboda bai son tada ta ya barta a kai.

Time ya kalla karfe uku ya san ba mamaki yunwa ne ya tasheta dan ya san za a rina tunda basu ci dinner ba.

Nufota yayi ta Kara takure kanta a jikin kofan dan wani mugun tsoron shi take ji lura da hakan da yayi yasa shi kara tamke fuska ya rikota tana kokarin fisge jikinta ya mata tsawa ai ba shiri ta nutsu daukanta yayi ya kaita bathroom.

Zaunar da ita yayi kan toilet sit ya hada mata ruwa mai zafi ya kuma daukanta ya sakata a cikin ruwan ita dai sai hawaye take ta kasa yin kukan a fili tana so tayi ihu tana tsoro.

Dan bude mata kafa yayi ba shiri ta saki kara a lokaci guda kuma ta damke bakinta da hannunta daya dayan hannun kuma ta rike hanunshi da ya bude kafan dan wani irin zafin radadi take ji a kasanta har wani yaji yaji take ji😜.

Haka ya wanketa tsaf ya bata ya tsaya a kanta tayi na tsarki daukota ya kuma yi ya ajiye a kan bed ya je drower dinshi ya dauko mata wani jallabiyarshi ta saka tea yaje ya hado mata ta sha yace ta kwanta tayi bacci.

Lokaci ta kalla taga har hudu ta wuce ta dan sunkuyar da kanta ta turo baki tace banyi ko magrib ba yace ok toh zaki iya yin sallan yanzu.

Hade rai tayi ta kara turo bakin gaba sosai tace eh man in ba addini ake so in canza ba.

Girgiza kayi yayi a zuciyarshi yace tsiwa tsiwa ya mike yaje dakinta ya dauko mata hijab dinta  ta tashi ta tada sallah shi kuma ya fara gyara gadon da sabon bed shit.

Sai da suka yi asuba suka koma suka kwanta bacci me nauyine ya daukesu.

Najeeb ya riga ta tashi agogo ya kalla karfe tara da sauri ya shiga yayi wanka yayi shirin office ya sauka ya sha tea itama ya fita.

Khaleesat ya kira yace tayi girki nan da 1 hour ta shiga wajen laura .

Bai dade da fita ba ta farka tsaki taja ganin baya dakin yasa ta cewa mugu Allah sai ya saka min dan rainin hankali saukowa tayi daga kan gadon cinyoyinta ne taji sun rike komawa tayi ta zauna tare da furta wayyo mugun nan ya gama dani.

Haka ta daure ta dingiso ta fita a dakin dan ba karamin tsami cinyanta yayi ba tana kokarin shiga dakinta khaleesat ta hauro.

Harara ta balla mata tace me ya kawoki munafuka?

Khaleesat ta rufe baki da hannunta tare da zaro ido tace ya kuma me nayi mijinki ne fa yace in miki girki in kawo miki shine kike ce min munafuka.

Ance miki munafukan kai daga ke harshi munafukai ne shi yasa zai kiraki ai yace ki kawo min abinci tunda ya san ya nakastani.

Ta fadi hakan tana karasawa dakin dariya sosai khaleesat tayi ganin yanda take tafiya ita dama tayi zargin yayanta ya angwance ne sai gashi tazo ta sameta da jallabiyarshi sai janta take yi.

Karasawa dakin tayi ta sameta tana daura towel zata shiga bathroom ko kallonta bata yi ba ta shige.

Lumshe ido khaleesat din tayi tana murmushi wajen kayanta ta nufa ta ciro mata short dress da pant da bra.

Ko da ta fito bata kula leesat din ba ta goge jikinta ta shafa lotion tare da drying kanta duk leesat din na kallonta pant da bra din da khaleesat din ta fito mata da shi ta saka sannan ta bude wardrobe din ta fito da wani dogon rigan atamfa dan ta kudurta a ranta ta daina saka kananan kaya balle ya mata shegantaka🙄

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now