Masoyan Juna 21

1.9K 102 3
                                    


Page 21

Dakewa tayi ta sakarwa farooq murmushi tace oyoyo yayana customer na harararta yayi malama sunan nan ya fita a bakinsu duk su kayi dariya amma banda najeeb da ya fada kogin tunanin in laura ce astral dinshi ya zaiyi da dumbin soyayyan da yake mata dan yanda farooq ya muto a kanta yana jin kunyar yace mai itace astral dinshi dan ya tabbata farooq can sacrifice anything for him likewise shima domin dagantakarsu ta wuce abokanta sai da aminci da yan uwantaka aunty ce ta katse mishi tunani tace yarimanmu me ke da munka na ganka so silent murmushi yayi yace aunty gajiya da yunwa tace oh oh toh zaku fara zuwa kuyi wanka ku dawo ne ko a kai muku part dinku ko kuma zaku ci yanxu farooq dake can yana tsokananta ta dawo bakar baturya hausar sai a slow ya juyo dan jin abinda aunty tace yace aunty bara muci yanxu kawai in yaso in muka shiga mayi wankan mu huta gaba daya tace ok toh ke lauratu ki serving dinsu sannan kije ki cire pingilallun kayan nan haba ace mutum baI da aiki sai sa kananun kaya ta tura baki kadan tace haba ummi kalli fa kayan jikina me sukayi me ma pingili oho dariya farooq yayi da jin draman su ya kalli kayan leggings ne da er karamar riga ta tattare coil hair dinta ta sokeshi da pin a baya kaman wata black american dai yayi murmushi yace gsky kam kije ki canza ko kanwata kuma mind u ki daina cewa auntyn mu wata ummi kina tsufar mana da ita yanxu kuka jere sai a ce yayarki ce kawai sai ki dinga tsufar mana da ita dariya tayi tana shigewa corridor tace dan ma bance inna ba numfashin najeeb ne ya tafi yawo ya dawo dan ganin ass dinta me shape gwanin kyau a zuciyarsa yace lallai dole ya karfafawa aunty guiwa hanata sa kananan kaya kar ta kasheshi da ranshi kuma yana kishin wani namiji ya dinga ganinta haka mai da kallonshi kan farooq yayi sai yaga shi hankalinta ma baya kanta mikewa yayi da kyar duk bashi kuzari ya nufi table aunty ta kalleshi cikin kulawa dan taga kallon da yabi lauratu da shi tana tunanin dan yaga har ta gama hargaginta bata gaisheshi bane yasa jikinsa sanyi kar ka damu  ita yarimanmu zata sauko ne har yanxu tana fushi da kai ne amma zan mata yace ok auntyna gode.

******  *******   *********
Bayan sun gama sun tafi side din Najeeb ne suka yi wanka farooq na kwance kan sofa yayin da Najeeb ke ta faman rubutu a journal dinshi farooq yace dude ya amsa da mhhmm yace ya kaga lauratu tayi ya kuma cewa uhm yana me cigaba da rubutu ya kuma cewa kaga tafi astral din ka ko ya kuma cewa uhm cike da mamaki farooq ya ke kallonshi sai yaga kaman baya jin me yake fada hankalinshi na kan journal din ne da karfi yace dude! Ya dago yace na'am ina jinka fa kace laurah ta fi astral nace eh what do u want to hear again yace dude are u ok na san baka sanya akan batun astral dinka meke faruwa tabe baki yayi yace babu kawai i have given up it seems like we are not destined to be together ban san ta inda zan fara nemanta ba ta bace min har sau biyu gwara in daina dagawa kaina hankali ya fada cike da karaya jikin farooq yayi sanyi yace kar kace haka in ita matarka ce u will surely meet her Najeeb nayi rantsuwa nayi alqawarin zan dage da addu'a sai Allah ya hadaka da astral sai ya mallaka maka ita da izininsa idon najeeb cike da kwalla yace ah ah frnd what if ita ba alkhairi na bace... Bai gama rufe baki ba farooq yace sai mu rokeshi yasa ta zama alkhairin taka limshe ido yayi wanda haka dabi'ar memartaba ne su kuma suka gada in har zasu magana me mahimmanci me dadi ko mara dadi sai sun limshe ido sun bude haka nan in suka rasa mafita akan abu..

*******    ******   ********
WATA UKU BAYAN HAKA

Najeeb ya rasa sukuni ta kai ta kawo kwata kwata bai son zuwa Bauchi Dan kar ya hadu da laura dan kullum Allah kara jinta yake a ranshi yayi addu'an Allah ya cire mishi ita a ranshi ko dan farooq dan a yanxu farooq ya furta mata kalmar so ta kuma amince da shi amma shi kaman kullum kara sabunta mishi sonta ake yi .
  Ta bangaren laura kuwa ko kallon najeeb bata sonyi dan in ta kalleshi sai ta tuna tozarcin da yayi mata ta kasa yafe mishi duk da hakuri da ya bata gaban memartaba da aunty dan farooq ya dage sai dai ta dinga cewa ummi aunty kar ta tsufar musu da ita wai ta amince da soyayyar farooq ba wai don tana mishi soyayyan aure ba sai dan ba abin da zai nema a wajenta ta kasa mishi sai dan in ya sabawa Allah wanda shi kullum a cikin tsawatar mata yake kan irin suturunta ta hanga ta hango ba ta da abinda zata saka mishi sai ta hanyan auranshi dan komi suka zama yau shine sila shi ya rabosu daga ruga shi yasa ta amince mishi.
  Farooq kam.yana ji yafi kowa sa'a tunda zai mallaki laura yana mata wani kauna yes kauna dan sosai yake jinta a ranshi baya son abin da zai taba ta yana jin wani strong connection a tsakaninsu yana kokarin ganin ya sata a hanya duk da wani abu take yi ba barta da sa pingilalun kaya sai kaje ka sameta daga ita sai bom short da vest ko ka ganta da leggings ko dai short gown aunty tayi fadan tayi nasihan ita dai bata ga aibin kayanta ba tunda bata fita haka dan ko a US bata fita da oingilalun kaya sai tasa after dress amma kullum kaman kara zugata ake, wani ikon Allah farooq bai taba jin sha'awarta ba ko ya ganta haka ganinta da kananan kaya basa taba daga mishi hankalu ko me yasa haka oho.

*******    *******    *******
Wandon jeans ne a jikinta da long top ta dan yafa wani karamin gyale akan ta tana ta zaga masarautar dan ta gaji da zama sai zagawa take tana zuwa har inda bata taba zuwa ba wani dunkulallan side ta hango gwanin sha'awa ginin a dunkule yake ga flowers sun mishi rumfa duk fadin cikin gidan bata ga part din da ya burgeta irin wannan ba da sauri ta nufi wajen dan bawa idonta abinci dan ta san ba part din mami bane tana tura dan karamin gate din sai taga fadawa birjik a gate din sai da gabanta ya fadi tamke fuska tayi irin ba raini din nan kaman dai itace jinin sarautar durkusawa suka yi suka gaisheta dan tun da har ta iya kawowa har nan lallai tana da matsayi a marautar wucewa tayi inda zuciyarta take azalzalo mata wato garden wajen dan ta san tunda flowers din nan suka kayatar bara a rasa garden haddade a wajen ba ta baya ta zaga wow shine abin da ta furta a fili ganin garden ga wani falling water da yake bi ta wani karamar korama haka ta dinga zagaye wajen tana furta wow wow wow madidaitan idonta ta ware dan hango abinda ta misssing POOL abin da ta furta da iya karfinta kenan wanda hakan ya jawo hankalin mammalkin wajen da ya fito da wanka yanzun lekowa yayi ta window din bedroom dinshi dake sama hangota yayi tana striping kayanta kasa dauke idonshi yayi duk da ya san bai kamata ba haka ta cire kayanta ya rage daga ita sai bra da wani short mai tsantsi me kama jiki kafi yayi auni ta fada ruwan sai ihu take ita kadai tana iwo sosai ta ke jin dadin ruwan kasancewar garin da dan zafi ta kai kusan 40 mins a ruwan kafin ta fito shima kuma yana tsaya yana kallonta ai da ta fito sai da hankalinshi ya tafi yawo ya dawo dan gani ta tsab cikin wet less bra nipples dinta were erected ga short coil hair dinta is all so wet oh my she look damn sexy zaro I do😳😳 yayi kaman balls din zasu fito daga socket🤣 dinshi ganin ta sa hannunta a baya ta na kokarin unhooking clip

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now