masoyan juna 11

2.2K 124 1
                                    

Page11

Russia kuma najeeb ke kwance akan doguwar kujere yana kallon sama faruq ne ya shigo Palon yana mishi magana amma sai ya lura sam hankalinshi baya tare da shi taping dinshi yayi tare da kiran sunanshi a Dan razane ya tashi ya sauna ya tallafe kansa da tafukan hannunsa tare da lumshe ido faruq ne ya zauna kusa da shi ya dafa shi sannan yace frnd don't tell me is about that gal numfashi ya ja sannan ya fesar a hankali ya kalli faruq da yace gosh she keeps hunting my thoughts and dreams frnd I really regrets wat I did to her amma she won't let me be kai ka fi kowa sanin ba halina bane I don't know what came over to me that day dole in nemi yafiyarta ko zata daina bibiyana cike da kulawa faruq yace ba ita ke bibiyarka abin da kayine yake bibiyarka well alhamdulillah tunda u want to repent ur mistake duk randa muka koma sai ka nemi gafararta yace inshaa Allah hopely dai tana zuwa talla har lokacin da zamu koma kasan fulani da auran wuri faruq yayi murmushi yace kar ka damu tana cikin masarauta zaro ido😳najeeb yayi yace huh?  How ? Me kake fada min tana gidanmu yace eh wow u are genius my frnd kana da kyakyawar zuciya Allah ya baka lada and nima u made things easier for me dariya sosai faruq yayi yana mamakin yarima wai zai ba er karamar yarinyan nan hkr wow Allah kenan Dan ya tsokane shi sai yace hmm the whole mighty prince wants to apologize to a toddler hahhahahaha🤣🤣🤣 pillow din kujera yariman ya dauka ya jefe shi da shi yana dariya ammi ce ta shigo tace ho ni falmata yara sun girma ba su San sun girma ba yanxu in kannenku ne suka shigo fa karab najieeb yace ammi sai muyi da su tace ku din?  Lallai faruq ne yace oh su ammi an dage sai shiri ake za a tafi a barmu mu zama marayu dariya tayi tace zaku gane vaku da wayone yara hahhahahh😂dariya suka yi dukka najeeb yace kai ammi ko tausayinmu ba kyaji sai doki kike tace gidanku ai dai ban kai abi dinku ba ko danshi yana da babban dalili suka ce haka ne.
         ******  *****  ****-
      Lamido ne da hajja suka sa dija a gaba lamido ne yayi gyaran murya yace khadija na San kin dade da tambayoyi fal a zuciyanki amma sbd tsananin biyayyanki ko da sau daya baki tana tambayan hajja ba da farko muna baki hkr akan batar er yar uwarki khadija wani alfarma muke so mu nema a wajenki bayan hannunta tasa ta share hawayen da ya zubo mata tace Allah ya Kara girma ku masu iko da nine ba wani Abu da zaku iya nema a wajena da ba zan iya muku ba asali ma nafi son kuce min kun yanke hukunci Abu kaza zai fi min sauki da ku nemi alfarma a wajena. Alhamdulillah shine abin da ke fitowa daga bakin lamido yace tashi kije Allah ya miki albarka ita da hajja suka amsa da amin.
   Da dare mai martaba ne da haj najwa suka so kasancewar lamido ya nemi ganin haj najwa.  Sosai ya musu nasiha Kafin ya sanar da haj najwa ya yanke zai yiwa maimartaba aure kuka take sosai suka bar gidan ba tacewa  maimartaba komi ba har yana murnan plan dinshi yayi sai da yaji tana waya da airline akan tana son first class sit zuwa India wato za ta koma kasarsu kenan.
[6/30, 8:04 AM] Hafsat Abbas QQ: 💖MASOYAN JUNA. 💖

By Sawwama Ameen.

Page 11
Goran Sallah
Taqabbal minna wamin kum ina mana barka da sallah da fatan Allah (SWT) ya karbi ibadun mu ya sa muna cikin 'yantatun bayi.
Ina me baku hkr akan rashin typing akan lokaci inshaa Allahu za a gyara.

Wannan shafin naku ne sadaukarwarku ce members na Novel,make up and kitchen by admin of admins YAYA HAYAT. Allah ya barmu tare, Amin

Sosai hankalinshi ya tashi yaje yana rokanta ta saurareshi hannu ta daga mishi✋🏼 tace me za ka ce min sa'eed ni dama na San ranan nan yana tafe ranan da za a aura ma ka er kasarku na yaudari kaina da nayi tunanin ni kadai zan mallakeka ta Dan ja hanci kadan tace gwara in koma inda na fi wayo ta bude drawer ta fara fitar da kayanta shamatanta yayi ya rungumeta da karfi ta fara kokarin kwacewa tsam ya riketa sai da ta gama turje turjenta ya fara magana cikin sanyi najma ke kin sanni ina sonki ba kadan ba hasalima tsananin son da nake miki ya hana min kara aure tun shekaru coma sha da suka wuce da baffana ya so in Kara aure ke shaida ce akan haka yanxu najee dan baffa ya yanke  hukunci akaina ke ba me tayani yi mishi biyayya bane baffanmu ne fa haba najee. Hanci ta Dan ja sannan ta dan zame jikinta kadan tace ni ban hanaka yiwa baffa biyayye ba kawai...  Saurin katseta yayi da cewa toh in dai haka ne let's not question his decision karamar yayarinya ce fa ba kowa bace ba er kowa bace hasalima ko makaranta batiba kar kiyi tunanin zata iya kwaceni a wajenki am urs alone ke kin San da haka ya dan kashe mata ido haka dai yayi ta lallashinta da dadadan kalamu irin nasu na maza har ta sauko amma ta tabbatar mishi ita dai  ba ruwanta da amaryarsa da bata son raini yace hakan ma yayi tunda dai ta amince.
     An daura auren khadija (dija) da maimartaba sa'eed a ranan juma'a inda ita dija bata San waye mijin da aka mata aure da shi ba sai da kanwar ita memartaban ta zo ta dinga bata shawarwari akan zaman auren gidan sarauta kuka ummi dija ke yi sosai ta rasa wani irin godia zata yiwa Allah ina ma ace Laura na tare da ita.
       *****    ****    *****
       BAYAN SHEKARA 5
     Zaune suke a wani coffee shop su hudu ne Regina Brett da Allison Mills Rebecca indigo sai ta hudunsu LAURA MUHD magana suke akan prom night kokari suke su convincing Laura taje ita kuma ta dage baza ta ba Becca ce tace loh mun san ba kya son zuwa parties kuma iyayenki ma suna goyon bayanki amma wannan prom night din mu ne fa babe all those years in high school we are finally saying goodbye to high school Gina say something ta juya ga Regina haka dai suka yi ta kokari har suka convincing dinta tana amincewa Allison tace ai sai a tashi a tafi shopping  nan take ko suka tashi cike da farin ciki.
       Mall kala kala da boutique kala kala suka je bayan sun gama siyan kayayakin su ne suka deciding suje su ci lunch bayan sun gama sun fito ne ya hangota ya illahi who is this beautiful creature abin da ya fada kenan sosai ya shagala da kallonta har suka shiga motarsu Rebecca ta bata wuta farooq ne ya lura hnklnsa baya jikinsa ya girgiza shi yana fadin dude meke faruwa?  Shit!  Abin da ya fada kenan ta wuce farooq yace wacece?  A kideme ya rike hannun farooq yace bestie da gaske baka ganta ba wata yarinya gatan dai chocolate average height ta sa loose skirt and top ta rolling gyale ko Dan kwali ne whatever tana tare da frnds dinka guda3 yes da ita 4 kenan saurin taranshi farooq yayi yace dude hold on hold on sai zuba kake kamar ba kai ba what is it about her runtse ido yayi tare tura hannunshi daya cikin gashi yace isn't obvious dude am into her I want her farooq yace toh yanxu meye abin yi?  I dunno maybe in dawo nan gobe ko zan ganta murmushi faruuq yayi yace huh?  Sai kawai yaja bakinshi yayi shiru suka wuce
[6/

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now