masoyan juna 22

1.9K 127 6
                                    

Page 22

  Tunani tayi in ta cire undies dinta a nan zata barsu ko kuma haka zata rikosu tana wuce mutane waige waige yaga tana yi can sai yaga ta nufi resting chair ta kwanta ta lumshe idonta MAKUT ya hadiye wani tsinkakken yawu ganin santala santalan cinyoyinta ya rinyan nan so take ta zautar da shi da alama so take ta mai da shi ruwa kallon kanshi yayi ganin har ya having semi erection sauri yayi ya bar window din ya sa kaya ko mai bai shafa ba saboda yanayin zafin garin da kuma dai saurin ya koma kallonta .

Ita kuma tana daga kwancen cike da nishadi dan sosai taji dadin swimming din kawayenta ta tuno su regina zubur ta mike daga kwancen da take she miss them rabonta da su tun barinta a Abuja ya kamata ta contacting dinsu kayanta ta fara sawa cikin sauri ta fice a wurin tana duba wayanta dan ganin miss call din aunty suna cikin saurin da take tana duba wayanta taji ta bangaji mutum kafin ta dago taji an zabgeta da mari dagowowan da zata yi sai taga khaleesat ce da bororinta bata yi wata wata ba ta wanke ta da mari itama tace ke har kinyi kwarin guiwa da zaki mareni dan na bigeki ba da sani ba to ki nutsu kiji kece me sarauta a gidan nan amma nima bana cikin bororinki kuma bana cikin bayinki ki iya takunki ina da gatana bar ganin ina zama cikinku hakan ba shi zai baki daman takani ba useless thing taja tsaki ta wuceta .

Najeeb dake tsaye a bakin kofa yana kallon duk  abin da ke faruwa sai yaji ta burgeshi bata daukan raini what a confidence abin da yace a ranshi kenankhalisat ce ta iso inda yake tana kuka tace amma yanzu big bro kana kallon wulakancin da yarinyan nan ta min baka yi komi ba ya lumshe ido yace toh me zanyi ke kika so wulakantata ita kuma ta riga ki lets go inside muyi wata magana.

Ko da suka shiga suka zauna yace lil sis na dade ina so mu samu daman nan ban samu ba sai yau khaleesat me aunty khadeeja ta taba miki bayan auran mahaifinmu da tayi tace babu banda kishi da take yi da mah din mu yace dake take kishi ko da mah ita sa'arki ce ina ruwanki da shiga abinsu na manya kin manta kema macece zakiyi aure a wani gidan maybe gidan sarauta mai dumbin zuriya ya zakiji in daya daga cikin zuriyar ta rainaki??? Jikinta yayi sanyi hakan da ya gani ya bashi damar cigaba dayi mata nasiha da nuna mata illolin halin da take yi kuka take shabe shabe tana neman gafararsa yace ni me kika min wadanda kika hurting zaki nemi yafiyar su bayan na Allah tace toh ka rakani pls ina jin kunya murmushi yayi yace ok toh muje.

Tana shiga side dinsu aunty ta rufeta da masifan ina ta shiga sama da awa 2 tana nemanta ta kira wayarta bata dauka ba ta dan turo baki tace aunty fa wayar na silent ne banji ba amma ina cikin gidan nan face toh dai ki kiyaye lauratu ban son kina nisa dani ina tsoron in kuma rasaki sai jikinta yayi sanyi tace aunty kar ki damj zan kiyaye barin canza kayan nan laptop nake buqata gashi ban san ko'ina a garin nan ba tana tafe tana magana taje ta canza ta sa gown ta fiti tana cewa aunty yamzu aunty ya za ayi ko driver zan nema turus tayi dan ganin aunty da su najeeb khalisat na tsugune tana kuka tana rokanta aunty tace ba damuwa taso diyata allah ya yafe mana gaba daya shigowar laura palon yasa khaleesat karasowa ta rumgume ta tana fadin sister dan Allah kiyi hkr da abin da ya faru dazu ta dan yi murmushi ba komi ni ya kamata in baki hkr amma yanxu dai let bygone be bygone suka yiwa juna .

Aunty tayi murmushi tace toh masha Allah,Allah ya kara hade kanku suka ce amin tace lauratu banji kin gaishe da yarimanmu ba ta dan tura baki ciki ciki tace ina wuni ya limshe ido kafin ya ansa da lafiya aunty tace Allah ya kyata batun fitarki kuma ga yan gari nan tayi wucewarta ta barsu khalisat tace sister ina zaki je kai ta dan sosa kafin tace wallahi laptop nake so in siyo ban da shi and i need one khalisat ta juya ta kalli yayanta tace yaya muzo muje hada rai yayi yace ah ah ina da aikin da zanyi ki nemi driver marairaice fuska tayi tace yaya plssss tashi yayi ya fita ba tare da yace musu komi ba tabe baki laura tayi ita dama bata nema ba don dai kar ya zama ta gwasale khaleesat ne yasa tayi shiru khaleesat tace ohhhhh na so ya kaimu dan shi bai cika son fita da guards nima haushi suke bani amma yanzu bamu da yanda zamu yi are u ready laura tayi murmushi tace alway suka yi dariya gaba daya.

Bangaren Najeeb kuma abinda yasa yaki kaisu baya son abinda zai kusanta shi da laura ne dan ba karamin dimautashi take ba ita laurat dai ba faa bace chocolate kala ce bata da tsowo bata kuma gajarta wato average height ce bta jiki siririya ce tana da nonuwa ma daidaita basu cika girma ba basu yi kanana ba a tsayae suke cak kaman an dasa su bangaren hips kuma hips dinta madaidaita ne amma sai tudun duwawu gashinta natural coil ne wato kanannade suke irin kaman an tsafe kitso din nan ita haka nata yake naturally kuma shoulder length ne wato dai dai kafadarta ta fanni fuska tana da ido madaidaita su ba manya ba sannan kuma ba kanana ba hancinta bai cika tsawo ba tana da dan karamin baki da take yawan turoshi karshen haduwa dai ta hadu dai dai ita wannan dalilin ke saka najeeb baya son kallonta sosai dan tunaninta begenta da sha'awarsa hana shi sukuni suke su hana shi bacci yau kam nace bacci ai bai ga idonshi ba tunda ya ganta kusan tsirara.lol

Karku ga ina posting masoyan juna na  dade DA rubutashi shi kuma abinda rai keso yanzu nake typing sai kuma na sami time. 
Love you all!

MASOYAN JUNAWhere stories live. Discover now